Ma'anar Al'ada

    Al’ada na nufin tsarin rayuwa ta gaba É—aya wadda ta haÉ—a da sanannun sababbun al’amuran da ke gudana yau da kullu bisa wasu tsararrun Æ™a’idoji da matakai da kuma waÉ—anda aka saba da wanzuwarsu kara zube ba tare da Æ™a’ida ta musamman ba.

    Abu-Ubaida Sani, 2023

    www.amsoshi.com

    1 comment:

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.