Ma'anar Aure

    A tunanin Hausawan Æ™arini na 21, ana iya cewa aure na nufin wata yarjejeniya ta musamman da ake Æ™ullawa tsakanin namiji da mace bisa wasu sharuÉ—a da Æ™a’idoji da suka fara tun daga nema har zuwa É—aurawa da tarewa da abubuwan da ke biyo baya da suka shafi zamantakewa a matsayin miji da mata bisa waÉ—ansu Æ™ayyadaddun tanade-tanaden al’ada da addini.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.