Ticker

Ma'anar Likkafani

Likkafani farin yadi ne da ake suturta mamaci da shi ta hanyar rufe tun daga kai har ƙafafu bayan wankan gawa, gabanin a sallar jana’iza.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments