Ma'anar Matakan Rayuwa

    Matakan rayuwa na nufin waÉ—ansu muhamman gaÉ“oÉ“i ko zanguna da rayuwar É—an’adam ke ratsawa ta cikinsu, waÉ—anda ke dabaibaiye da al’adu daban-daban masu sauyawa daga lokaci zuwa lokaci sakamakon yanayi da sauyin zamani da kuma tasirin baÆ™in al’ummu.

    Abu-Ubaida Sani, 2023

    www.amsoshi.com

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.