Ma'anar Sara

Sara ƙirƙirarrun zantuka ne da kan yi tashe a wani lokaci, masu ba da ma’ana ta musamman ga wanda ya san su, waɗanda ake tsarawa game da wani mutum ko wasu mutane ko wani abu ko waɗansu abubuwa domin yabawa ko kushewa ko gorantawa ko zolaya ko ƙarfafawa, waɗanda kuma ke dusashewa ko ma su ɓace bayan sun ci zamaninsu.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments