Ticker

Ma'anar Yanke

Yanke tsararrun zantukan hikima ne na muzanci ko kushe ko soka baƙar magana ga wani mutum ko waɗansu mutane ta hanyar siffantawa ko kwatanta su ko wani ɓangare na jikinsu ko wani abu da ke da alaƙa da su ko halayya da ɗabi’unsu da wani abu ko wani lamari mai ƙasƙancin matsayi ko wanda zai ba da hoton zuci da ke bayyana su a matsayin nakasassu ko ƙasaƙantattu ko koma-baya.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments