Ticker

Mai Martaba Shehun Borno, Alhaji Abubakar Garbai

 

Mai Martaba Shehun Borno, Alhaji Abubakar Garbai
Mai Martaba Shehun Borno, Alhaji Abubakar Garbai a gefen hagu ya na maraba lale da Mai Martaba Sarkin Jama'are, Alhaji Nuhu Ahmad Muhammad Wabi a lokacin da Mai Martaba Sarkin Jama'are ya ziyarce sa a Fadar sa dake Maiduguri. Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana mai albarka, amin. 🤲🏾🤲🏾🤲🏾✊✊

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments