M'anar Bincike

Binciken ilimi na nufin tunkarar wata matsala a ilimance cikin bin tsararrun matakai da dabaru bisa manufar tattara bayanai da bin ingantattun matakan tace su da ƙalailaice su don samun sakamako ko mafitar matsalar da ta haifar da maƙasudin gudanar da aikin.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments