Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Mai Girma Wazirin Sakkwato na 11, Malam Junaidu Ɗan Wazirin Sakkwato

 

Marigayi Mai Girma Wazirin Sakkwato na 11, Malam Junaidu Ɗan Wazirin Sakkwato

Marigayi Mai Girma Wazirin Sakkwato na 11, Malam Junaidu Ɗan Wazirin Sakkwato na 6 Muhammadu Buhari ɗan Ɗangaladiman Waziri Ahmadu Ɗan Malama Nana Asma'u Yar Mujaddadi Shehu Usman Ɗanfodio tagammadahullah birahamatihi. Ya yi Wazirin Sakkwato daga shekarar 1948 zuwa rasuwar sa a shekarar 1997. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments