Ticker

Me ake nufi da abinci?

Abinci na nufin duk wani abin da al’ada ta ɗauka a matsayin marar illatarwa da ake sa wa a baki, a tauna, a haɗiye domin kawar da yunwa ko marmari.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments