Mene ne Adabi?

    A farfajiyar Hausa da Hausawa, ana iya cewa adabi na nufin fasahohi da hikimomi na Æ™irÆ™ira da zalaÆ™a da Æ™warewar sarrafa harshe da luguden kalmomin fasaha da ke kasancewa cikin salo-salo da siga-siga na labartawa ko rerawa ko ambatawa ko samar da sautin da ke isar da manufa da ba da ma’ana ta musamman, waÉ—anda ke nuna hoton zuci na rayuwar al’umma na gaba É—aya, ciki har da bayyanannu da É“oyayyun al’adunsu.

    Abu-Ubaida Sani, 2023

    www.amsoshi.com

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.