Mene ne Almubazzaranci?

Almubazzaranci na nufin ɓarnatar da kuɗi ko wani abin amfani ta hanyar kashewa ko lalatawa ko banzantarwa da nuna halin ko-in-kula ko riƙon sakainar kashi yayin amfani da shi, wadda hakan ka iya sa ya lalace ko ya ƙare cikin ƙanƙanin lokaci, koma bayan yadda zai yi ƙarko ko auki idan aka bi da shi cikin taka-tsantsan.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments