Ticker

    Loading......

Ɓoyayyun Al'adu

Ɓoyayyun al’adu su ne nau’ukan al’adun da ido ba ya ganin su sannan hannu ba ya iya taɓa su. Sun shafi tadoji da tunane-tunane da ra’ayoyi da falsafofin al’umma, kamar amana da kawaici da kunya da tarbiyya da tausayi da zumunci da makamantansu.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments