Ticker

6/recent/ticker-posts

Tsohon Ɗan Damben Gurumaɗa, Ali Zuma Ɗan Yabo

Tsohon Ɗan Damben Gurumaɗa, Ali Zuma Ɗan Yabo

Tsohon Ɗan Damben Gurumaɗa, Ali Zuma Ɗan Yabo a tsakiya tare da Mai Girma Jarman Maru, Alhaji Sani Ahmad Gwamna Mayanchi a gefen hagu da Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji a gefen dama. An ɗauki wannan hoton ne a Gwamnati Poultry Farms dake Shiyar Bye Pass, Gusau, Jihar Zamfara a yayin wata ziyarar sada zumunci da Ali Zuma ya kawo muna a Ranar 31/8 /2019.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments