Wasula

    Citation: Maikwari, H.U. & Sani, A. (2020). Tahamisin WaÆ™aƙƙen Ƙa’idojin Rubutun Hausa. Zaria: Ahmadu Bello University Press Ltd.

    About Tahamisin WaÆ™aƙƙen Ƙa’idojin Rubutun Hausa

    Wasula

    20. An karkasa sautuka iri biyu kowanne,

    An yi baƙi, akwai wasulla sauti ne,

    Masu biyan baƙi ga aiki wasula ne,

     Su wasula a zan kula ‘yan rakiya ne,

      MatuÆ™ar babu su baÆ™i bai motsawa.

     

    21.  Su ka shiga su ba baÆ™i ‘yancin motsi,

     In ka ga baÆ™i akwai wasal komai rintsi,

     BaÆ™aÆ™e warwatse su suke musu kimtsi,

     Shi wasali ka ba baÆ™i sautin motsi,

    Gun furucinsa nan amonsu ka ƙarewa.

     

    22. Duk wasula biyar ga Hausa ga tsarinta,

     /a/, /i/, /o/ da /u/ da /e/ sautukkanta,

     Su suka sauÆ™aÆ™a ma kowa ya karanta,

     Zanka kula a ko’ina za a rubuta,

    Su ka shiga baƙin da duk aka zanawa.

     

    23.  Gyara zama guda biyar zan zana su,

     /A/, /i/, /o/, guda ukun nan ka riÆ™e su,

     “Ado” da “abinci” duk da /a/ aka fara su,

     Inna da Ojo duba farkon zana su,

      Ga /u/ Æ™arasa da /e/ babu daÉ—awa.

     

    24.  Su wasula suna da aiki ga baÆ™aÆ™e

     Bai mai motsi ku san baÆ™i ko an shaÆ™e,

     Ko an wangale shi ga baki yaÆ™e,

    Su ke jewaɗin jidali da baƙaƙe,

      In aka so a zana zancen furtawa.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.