'Yar Mutunci

'Yar mutunci ita ke shigar mutunci, a gan ta cikin mutunci, ta samu mijin mutunci, a yi auren mutunci, su haifi ɗiyan mutunci.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments