Ticker

Awara Da Sauce Mai Ganyen Albasa😋💃

Awara Da Sauce Mai Ganyen Albasa😋💃

Fitattun Kayan Haɗi

* Awara 

* Kayan Miya (Attarugu Da Tattasai)

* Man Gyaɗa

* Albasa

* Kayan Ɗanɗano

* Kayan Ƙamshi

* Ganyen Albasa

* Tumatur

Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daɗi lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen 
(Humaira'u)


Post a Comment

0 Comments