Marigayi Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Sir Usman Nagwaggo

    Marigayi Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Sir Usman Nagwaggo

    Marigayi Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Sir Usman Nagwaggo ÆŠan Sarkin Katsina Alhaji Muhammadu Dikko. Allah ya kyauta makwanci, amin.

    "Sir Usuman Nagwaggo ya yi Æ™wazo 
    Jikan GiÉ—aÉ—o shi da mutane nai ya ba ni riga goma hag gami da kufta da wando da tasalan k'warai na tcishi da kudd'i hwan É—ari hadda hwan goma da sule goma sha biyat duk kan warÆ™a 

     Sardauna d'an Muhamman jikan Garba Ubangijin Jagaba" - Dankwairo

    Daga Taskar:
    Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
    ÆŠanmadamin Birnin Magaji
    Imel: birninbagaji4040@gmail.com
    Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.