Shinkafa Da Dankali Da Miyar Kwai 😋😋

Shinkafa Da Dankali Da Miyar Ƙwai 😋😋

Fitattun Kayan Haɗi

* Dankali

* Shinkafa 

* Kayan Miya

* Man Gyaɗa/Manja

* Albasa

* Kayan Ɗanɗano

* Kayan Ƙamshi

* Ƙwai

Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daɗi lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen 
(Humaira'u)


Post a Comment

0 Comments