Ticker

6/recent/ticker-posts

Abubuwan Da Ake Bukata Idan Za A Yi Cake (Kayan Hadin Cake)

 

Abubuwan Da Ake Bukata Idan Za A Yi Cake

Fitattun Kayan Haɗi

* Fulawa

* Bota

* Ƙwai

* Baking Powder

*  Kwakwa

* Sugar

* Madara

Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daɗi lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen 
(Humaira'u)


Post a Comment

0 Comments