Ticker

6/recent/ticker-posts

Dawaki/Dokuna

Dawaki/Dokuna
"Dawakin Zage goma sha biyu, 
Kowa ne kaya nai na Masar ne.. 

Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Muhammadu Bashar mai amshi 'Gagara ƙarya mai ban tsoro, Mamman jikan Audu'. Waɗan nan sune Dawakin Zage da ake ajiyewa cikin shirin ko ta kwana a mafi yawancin Fadojin Sarakunanmu na Arewa.

Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments