Dr. Hassan Lawal Jarman Keffi Da Dr. Alhaji Mamman Shata Katsina

Dr. Hassan Lawal Jarman Keffi Da Dr. Alhaji Mamman Shata Katsina
Dr. Hassan Lawal Jarman Keffi, tsohon ministan kasar nan. Yakewa Dr. Alhaji Mamman Shata Katsina Liki, Ran bikin Auren shi da matarshi.  Hajiya Basira a Shekarar 1998,

Danshi Salis wanda yake zaune London shi yayi mun wannan bayanin.

Muna Rokon Allah Yajikan Su Da Rahama Baki Daya.

Hussaini Dogo
Sarkin Yaki

Post a Comment

0 Comments