Goruba/Goriba

     

    Goruba/Goriba
    "Gwabro mai Goriba gidanai..."

    Inji Sa'idu Faru Malamin Waƙa mai kwana ɗumi na Mamman da Balaraba, a cikin faifansa na Marigayi Mai Girma Dagacin Banga, Ƙaura Namoda, Jihar Zamfara, Sarkin Yaƙi Sale Abubakar wanda ya yi Sarauta a cikin 1930s zuwa rasuwarsa a cikin 1960s mai amshi 'Gwabron Giwa Uban Galadima Ɗan Sambo Ginshimi, Gamshik'an Amadu na Maigandi kai aa' Uban Zagi '. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

    www.amsoshi.com
    Daga Taskar:
    Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
    ÆŠanmadamin Birnin Magaji
    Imel: birninbagaji4040@gmail.com
    Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.