Ticker

Jollof Din Taliya Da Wake Da Karas 😋

 

Jollof Din Taliya Da Wake Da Karas 😋

Fitattun Kayan HaÉ—i

* Taliya

* Wake

* Kayan Miya

* Man GyaÉ—a

* Albasa

* Kayan ÆŠanÉ—ano

* Kayan Ƙamshi

* Karas

Lura: WaÉ—annan fitattu ne kawai daga cikin kayan haÉ—in. Ana iya samun sauye-sauye (daÉ—i ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daÉ—i lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen 
(Humaira'u)


Post a Comment

0 Comments