Ticker

Marigayi Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Muhammadu Mera, Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar III, Marigayi Mai Martaba Sarkin Gwandu, Alhaji Haruna Rasheed da Marigayi Mai Martaba Sarkin Yauri, Alhaji Muhammadu Tukur Abdullahi

Sarakuna
Farko daga gefen hagu, Marigayi Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Muhammadu Mera, Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar III, Marigayi Mai Martaba Sarkin Gwandu, Alhaji Haruna Rasheed da kuma Marigayi Mai Martaba Sarkin Yauri, Alhaji Muhammadu Tukur Abdullahi. Dukansu Mai Turu Ƙanen Makaɗa Kurna(Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun) ya waƙe su. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments