Wasu Turawan Mulkin Mallaka Tare da wakilin al'umma suna gwaje-gwaje a garin Zazzau. An yi hoton cikin shekarar 1911.
Allah ya jikan magabatanmu.
Daga Taskar
Makaɗa da Mawaƙa
Dawaki/Dokuna
Marigayi Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Muhammadu Mera, Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar III, Marigayi Mai Martaba Sarkin Gwandu, Alhaji Haruna Rasheed da Marigayi Mai Martaba Sarkin Yauri, Alhaji Muhammadu Tukur Abdullahi
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.