Yadda Za Ku Sayi Data Da Katin Waya Cikin Sauki

    A wannan bidiyon, an kawo bayani dalla-dalla ta yadda za ku iya sayen data da katin waya da subscription na TV da wutar lantarki da sauransu, duk a kan manhajar AMLAS Data. Wannan manhaja mallakin www.amsoshi.com ne. A bisa haka, muna roƙon masu amfani da wannan kafa da ma sauran masoya bunƙasar ilimi da su taya mu amfani da tallata manhajar domin ƙarfafa mana guiwa.
    Mun gode.

    Domin neman Æ™arin bayani ko shiga group É—in AMLAS Data na WhatsApp, ku tuntuÉ“i wakilinmu a kan WhatsApp: +2347061095648

    Shin tsarin AMLAS Data na burge ku?

    Ku sanar da 'yan uwa da abokanku domin su ma su sanar da abokansu game da wannan hanya ta sayen data da katin waya cikin sauƙi. Sannan suna iya sayen katin wuta lantarki da na talabijin da sauransu, duk a kan manhajarmu.

    Kamar yadda wataƙila kuka sani, ƙofarmu a buɗe take a kowane lokaci kuma a kowace rana domin sauraron ƙorafe-ƙorafenku.

    Yadda kuke cin gajiyar wannan manhaja, muna roƙon ku yaɗa ga sauran 'yan uwa.

    Kuna iya yin rajista a nan 👇

    Sauƙe manhajarmu daga Play Store👇
     https://play.google.com/store/apps/details?id=com.amlasdata&pli=1

    Domin tura tambaya ko ƙorafi 24/7 👇

    Idan kuna da wata tambaya game da AMLAS Data, kuna iya tuntuɓar lambar da aka bayar a sama, ku kuma ku turo mana saƙo ta comment section da ke ƙasa.👇
    AMLAS Data

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.