𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Tambayata itace inada aure amma na yi wata uku dayin auren to watan farko
mijina baya gida watana biyu yadawo bayan nagama jinin haila sai yasadu dani
sai na yi mafarkin wani daban yana saduwa dani Sai da ya sake tafiya bayan
na sake yin wani jini sai ya sadu dani saina sake yin mafarkin wani na saduwa
dani, Dana fadama mijina sai yace narinqa yin addu'a kuma ina yi amma duk da haka
ina mafarki mai ban storo.
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Wannan ba shakka yana daga
sharrin jinul ashiq (Aljanin soyayya).
Amma ki samu man zaitun alhawaj
ki haɗa da kisdil Hindi da man habbatus-sauda seki soya
Man Jan miski ki haɗa
Su duk seki tofa ayoyin ruqya aciki duk Lokacinda zaki kwanta ki shafa shi daga
cibiya zuwa qasa.
Sannan ki samu ganyen magarya
guda bakwai ki dandaqesu kisa akwano ki zuba ruwa aciki seki tofa ayoyin ruqya
aciki seki sha Kuma ki shafa dukkan jikinki dashi kullum haka har tsawon Kwana
7.
Sannan ki tafasa yayan
habbatus-sauda shi kaɗai
kinasha kaman shayi.
Ki samu Garin habbatus-sauda kina
haqayi dashi da sassafe dakuma inkinzo kwanciya da dare.
Sanan ki cigaba da addu'ar da
kike da azkar na safiya da maraice , kwanciya da alwala, in sha Allahu
zaki rabu da mafarkin..
Allah ta'ala yasa mudace
Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da
Sunnah.
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.