𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Malam tmby ce dani .mlm minene
aibun Dan budurwa ta auri abokin saurayinta bayan data fahimci wancan ba
auranta zaiyiba. Dan Allah mlm ina neman Karin bayani shin amana ce taci koko,
shin ba ayine koko?
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Babu wani Haramci Anan. Kuma ina
ganin kamar wannan zaisa Zumuncinsu ya kara Karfi, Matukar dai ba sun sa Bakin
Kishi a Zuciyarsu ba. Maimakon kowacce take Kawo matsalar Mijinta, Kinga Anan
Matsalar su ta zama ɗaya
kenan. A haka zasu san hanyar da zasu bi wajen warware wannan Matsalar. Haka
jin dadinsu ya zama guda ɗaya.
Allah shine Masani.
Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da
Sunnah.
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.