Hoton Wadansu Fitattun Sarakunan Arewa

Hoton Wadansu Fitattun Sarakunan Arewa

A cikin wannan hoto na sama akwai Marigayi Mai-Martaba Sarkin Katsina Alh. (D) Muhamnadu Kabir Usman da Mai-Martaba Sarkin Katsina Alh. (Dr) Abdulmuminu Kabir Usman a lokacin yana Magajin Garin Katsina, Yan Majilisar Sarki da Hakimai guda hudu masu zabe Sarki, kamar yadda suke a kasa.

1.  Marigayi Mai-Martaba Sarkin Katsina Alh. (Dr) Muhammadu Kabir Usman. 
2.  Mai-Martaba Sarkin Katsina, Alh. (Dr) Abdulmuminu Kabir Usman. 
3. Marigayi Kauran Katsina, Alh. Nuhu Abdulkadir, Hakimin Rimi4.  Marigayi Yandakan Katsina,  Alh. Balan Goggo, Hakimin Dutsin-ma.
5.  Marigayi Galadiman Katsina, Justice Mamman Nasir, Hakimin Malumfashi.
6.  Marigayi Durbin Katsina, Alh. Sanusi Isah Mani, Hakimin Mani.
7.  Marigayi Wazirin Katsina, Alh. (Dr) Hamza Rafindadi Zayyad, Part-time member Emirate Council. 
8.  Marigayi Sardaunan Katsina, Alh. (Dr) Ibrahim Commassie Part-time Member Emirate Council. 
9.  Marigayi  Sallaman Katsina, Alh. Umme Sani Yar'adua, Full-time member Emirate Council. 
10. Marigayi Wamban Katsina, Alh. ABBA Khalli, Full-time member Emirate Council. 
11. Marigayi Dan-buram Katsina, Alh. Usman Ibrahim, Full-time Member Emirate Council. 
12. Marigayi Alkalin Garkan Katsina, Full-time Member Emirate Council. 
13. Marigayi Magatakardan Katsina, Alh. Bala Katsina, Secretary Katsina Emirate Council.
14. Marigayi Alh. Abdu Fari, Part-time member Emirate Council. 

 Allahu Akhbar, a cikin su Mai-Martaba Sarkin Katsina Alh. Abdulmuminu Kabir Usman kadai ya rage, duk sun koma ga Allah. 

Allah Shi kara sanya mutuwa ta zame mana babban wa'azi, Allah Shi jikansu da rahama, Shi gafarta masu kurakurensu, Ameen.  

Daga:
ZAUREN HIKIMA

Post a Comment

0 Comments