Ƙunshiyar Littafin Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙa'idojin Rubutun Hausa
Prof. Aliyu Muhammad Bunza ne ya rubuta littafin Waƙaƙƙen Ƙa'idojin Rubutun Hausa a shekarar 2004. Ashekarar 2023 kuwa, Haruna Umar Maikwari da Abu-Ubaida Sani sun yi tahamisin wannan littafi. Aikin nasu ya fito da sunan Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙa'idojin Rubutun Hausa.
A ƙasan shafin nan akwai gurbin tsokaci (comment). Muna maraba da shawarwari da ra'ayoyinku.
Mun gode.
Sadaukarwa --
Gabatarwa (Ta Mai Asalin Waƙa)
--
Gabatarwa --
Hausa --
Abajada --
Wasula --
Babi Na Biyu --
Baƙaƙe Masu Ƙugiya
--
Tagwayen Baƙaƙe Masu Ƙugiya
--
Babi Na Uku --
Zubin Gaɓoɓin
Kalmomin Hausa --
Ɗaurin Harafin ‘M’ a
Rubutu --
Ɗaurin Harafin ‘n’ a
Rubutu --
Ɗaurin Harafin ‘n’
Cikin Mallaka --
Ɗaurin Harafin ‘M’ A Ƙarshen Gaɓa --
Ɗaurin Harafin ‘r’ a Ƙarshen Suna --
Ɗaurin Harafin ‘n’ A Ƙarshen Gaɓa --
Babi Na Huɗu --
Gabatarwa --
Haɗuwar Wakilin Suna da Lamirin
Lokaci --
Haɗuwar Wasalin ‘a’ da Lamirin
Lokaci --
Haɗuwar Harafin ‘m’ Da Wakilin
Suna --
Haɗuwar Kalmomin Jam’u da
Wakilin Suna --
Babi Na Biyar --
Suna --
Aikatau --
Sifa --
Babi Na Shida --
Gabatarwa --
Aya --
Ayar Motsin Rai(!) --
Ayar Tambaya (?) --
Waƙafi
Mai Ruwa(;) --
Ruwa Biyu (:) --
Zarce (...) --
Baka Biyu ( ) --
Alamar Buɗe Magana (“) --
Alamar Rufe Magana (”) --
Babi Na Bakwai --
Wuraren Rubuta Manyan Baƙaƙe --
Sauyawar Babban Baƙi
Zuwa Ƙarami --
Muhimmanci Kiyaye Babban Baƙi da
Ƙarami --
Wuraren Amfani da Ƙaramin
Baƙi: --
Sauyawar Harufa Cikin Kalmomi --
Sauyawar Harafin /d/ Zuwa /j/ --
Daddagen Harafin /d/ a Ƙarshen
Gaɓa
Daddagen Harafin z A Ƙarshen
Gaɓa --
Sauyawar Harafin t Zuwa c A Ƙarshen Gaɓa --
Sauyawar Harafin s Zuwa sh A Ƙarshen Gaɓa:
--
Matsalolin da Rubutun Hausa ke Fuskanta” --
Ci Gaban Harshen Hausa a Yau --
Babi Na Takwas --
Masanan Farko ga Tsara Ƙa’idojin Rubutun Hausa --
Hamdala --
Citation: Maikwari, H.U. & Sani, A. (2020). Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙa’idojin Rubutun Hausa. Zaria: Ahmadu Bello University Press Ltd.
Get a copy:
Haruna Umar Maikwari
Call or WhatsApp: 07031280554
Abu-Ubaida Sani
WhatsApp: +2348133529736
Email: abuubaidasani5@gmail.com
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.