Marigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Muh'd Aminu, Marigayi Mai Girma Firimiyan Jihar Arewa, Sir Ahmadu Bello, GCON, KBE Sardaunan Sakkwato da Marigayi Mai Girma Limamin Masallacin Rasulallahi Sallallahu Alaihim Wasallam dake Madina

    Marigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Muh'd Aminu, Marigayi Mai Girma Firimiyan Jihar Arewa, Sir Ahmadu Bello, GCON, KBE Sardaunan Sakkwato, Marigayi Mai Girma Limamin Masallacin Rasulallahi Sallallahu Alaihim Wasallam dake  Madina
    "Abubakar Na Amadu ya gyara Masallaci, 
    ÆŠibgau Bajinin Dole". 

    Farko daga gefen hagu Marigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Muh'd Aminu, Marigayi Mai Girma Firimiyan Jihar Arewa, Sir Ahmadu Bello, GCON, KBE Sardaunan Sakkwato, Marigayi Mai Girma Limamin Masallacin Rasulallahi Sallallahu Alaihim Wasallam dake  Madina, Marigayi Mai Girma AlÆ™alin AlÆ™alan Jihar Arewa, Sheikh Abubakar Mahmud Gummi tare da Marigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris kafin ya zama Sarkin Zazzau a yayin wata ziyarar aiki da Limamin Madina ya kawo a Jihar Arewa a shekarar 1964. A wannan ziyarar ce dai Limamin na Madina ya buÉ—e Masallacin Sarkin Musulmi Muhammadu Bello da Masallacin Mujaddadi Shehu Usman ÆŠanfodio  da Gwamnatin Jihar Arewa haÉ—in Gwiwa da Majalisar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar III suka gyara a Birnin Sakkwato. Aikin ne  MakaÉ—a Salihu Alasan JankiÉ—i Rawayya  ya taskace a cikin É—an WaÆ™ar da aka buÉ—e wannan bayani dashi. Allah ya kyauta makwanci, amin.

    Daga Taskar:
    Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
    ÆŠanmadamin Birnin Magaji
    Imel: birninbagaji4040@gmail.com
    Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.