Table of Contents
-
Tsakure
- 1.1 Gabatarwa
-
2.1
Wa
ƙ
a
-
3.1 Bitar
Ayyukan Magabata A Kan Wa
ƙ
o
ƙ
in
Ƙ
arni Na
Ashirin Da
Ɗ
aya
-
4.1 Wasu
Sigogi/ Halayyar Wa
ƙ
o
ƙ
in
Ƙ
arni na
Ashirin da
Ɗ
aya
-
4.1.1
Ɗ
akin
Ɗ
aukar Wa
ƙ
a
(Sutudiyo)
-
4.1.2 Ha
ɗ
awa
- 4.1.3 Adanawa
- 4.1.4 Tace Murya
-
4.1.5
Ɗ
aukar Wa
ƙ
a (
V
oicing
)
-
4.1.6 Mamin/ Hawa Wa
ƙ
a
- 5.1 Mahanga
- 6.1 Kammalawa
- Manaz arta
Citation: Bashir, R. (2024). Bitar Rabe-Raben Waƙoƙin Hausa: Laluɓen Matsayin Waƙoƙin Ƙarni Na Ashirin Da Ɗaya a Fagen Nazari. Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture, 3(1), 381-389. www.doi.org/10.36349/tjllc.2024.v03i01.044.
Bitar
Rabe-Raben Wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa: Lalu
b
en Matsayin Wa
ƙ
o
ƙ
in
Ƙ
arni Na Ashirin Da
Ɗ
aya a Fagen Nazari
Rabiu
Bashir PhD
Department
of Nigerian Languages and Linguistics,
Kaduna
State University, Kaduna
rabiubashir86@gmail.com
bashir.rabiu@kasu.edu.ng
08035932193/08094378162
Tsakure
Wa
ƙ
a na
ɗ
aukar kaso mai tsoka daga cikin adabin
Hausa, wadda kusan babu wani rukuni ko fagen adabi da ba ta ratsawa walau na baka
ne ko rubutacce. Wa
ƙ
a
Hanya ce ta isar da sa
ƙ
o
cikin hikima da azanci gami da sarrafa harshe cikin rauji. Masana sun tabbatar
da cewa kafin Bahaushe ya mu’amalanci Larabawa ya koyi rubutu da karatu yana
aiwatar da wa
ƙ
arsa
ne da baki ya adana abarsa a ka. Daga bisani ya fara rubuta ta ta hanyar amfani
da
ƙ
a’idoji da tsari irin na wa
ƙ
o
ƙ
in
Larabawa kasancewar daga gare su ya fara samun iliminta. Samuwar ilimi a wurin
Bahaushe (musamman na rubutu) tare da cu
ɗ
anya da adabin Larabci ya haifar masa da
samuwar rubutacciyar wa
ƙ
a,
wanda kafin wannan lokacin ba shi da ita. Daga nan ne aka iya samun nau’o’in wa
ƙ
a iri biyu, watau ta baka da rubutacciya
ko kuma wa
ƙ
a 1
da wa
ƙ
a 11 kamar yadda Muhammad (1973 da 1981)
ya kira su, kuma kowace tana da tsarinta da kuma sigoginta. Bayan lokaci mai
tsawo a farko farkon wannan
ƙ
arni
da muke ciki (
Ƙ
arni
na ashirin da
ɗ
aya), Hausawa sun sami
ɓ
ullowar
wata nau’in wa
ƙ
a wadda
ita ba za a kira ta kai tsaye da ta baka ba, haka kuma ba za a kira ta
rubutacciya ba
,
domin kuwa ta sha bamban da dukka guda biyun ta fuskar aiwatar da ita da
tsarinta da kayan ki
ɗ
anta da kuma hanyar adana ta. Wannan ma
ƙ
ala ta yi
ƙ
o
ƙ
rin
bibiyar wannan nau’in wa
ƙ
a ne
tare da duba yadda masana suka
ɗ
auke ta da
ƙ
o
ƙ
arin
gano matsayinta a wurin
ɗ
alibai da manazarta da kuma kallon ta a
matsayin wani kaso na wa
ƙ
a
mai cin gashin kanta. Ma
ƙ
alar
ta tattara bayanan da ta yi amfani da su ne ta hanyar tattaunawa da masana a
wannan fage tare da
ƙ
wararru
wa
ɗ
anda su ke aiwatar da ita wannan nau’in
wa
ƙ
ar. Haka kuma ta bibiyi yadda masana
suka
ƙ
wan
ƙ
wance
kowace nau’in wa
ƙ
a
tare da kallon abubuwan da suka bambanta nau’o’in wa
ƙ
o
ƙ
in,
tare da kallon matsayin da suka ba ita wannan wa
ƙ
a. A
ƙ
arshe ma
ƙ
alar
tana ganin akwai bu
ƙ
atar
masana da manazarta su sake duba wannan nau’i na wa
ƙ
a (wa
ƙ
ar
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya),
sannan su kalle ta a matsayin wani kaso mai zaman kansa daga cikin rabe- raben
wa
ƙ
a (wa
ƙ
a
III), domin kuwa tana da wasu sigogi nata wa
ɗ
anda suka bambanta ta da sauran nau’o’in
wa
ƙ
a guda biyu da ake da su (Wa
ƙ
ar baka ‘wa
ƙ
a I’ da Rubutacciyar wa
ƙ
a ‘Wa
ƙ
a
II’).
1.1 Gabatarwa
Adabi
kamar yadda masana suka tabbar rayayyen abu ne
,
don haka ba tsaye yake cik ba, watau shi ma yana
sauyawa kamar yadda al’ada take caccanzawa lokaci bayan lokaci dai-dai da yadda
zamani ya canza. A wurin Bahaushe kafin ya fara hul
ɗ
a da
ba
ƙ
in al’ummu nau’in adabi iri
ɗ
aya
yake da shi, watau adabin baka ko na gargajiya, inda a cikinsa ne yake sarrafa
duk wata hikima da yake da ita da baki ya kuma adana abarsa da ka. Samuwar
ilimin rubutu da karatu shi ya haifar da wani nau’in adabi ga Bahaushe, wanda
ya kira shi da ‘Adabin Zamani ko Rubutaccen adabi’, wanda shi kuma ana aiwatar
da ayyukan hikima ne da fasaha a rubuce, kuma a taskace su a rubuce. Kamar
yadda adabi ya kasance iri biyu a wurin Hausawa watau na ‘baka’ da ‘rubutacce’,
haka ita ma wa
ƙ
a ta ratsa nau’
u
kan adabin guda biyu. Da farko
,
a wurin Bahaushe wa
ƙ
ar baka ya sani kuma ita yake yi, wadda
da ita yake wa
ƙ
e du
k
kan al’amuransa kuma ta ratsa dukkan sassan
rayuwarsa. Bayan da ya iya karatu da rubutu sai ya fara aiwatar da wa
ƙ
o
ƙ
insa
a rubuce
,
kuma hakan shi ya samar masa da nau’in wa
ƙ
a
wadda ta sha bamban da tasa ta asali. Rubutacciyar wa
ƙ
a a wurin Bahaushe ta zo ne da fasali da
tsari irin na wa
ƙ
o
ƙ
in Larabawa kasancewar masu yin ta malamai
ne na addinin Musulunci. Don haka manufar yin ta a wancan lokacin shi ne a fa
ɗ
akar
a kuma yi garga
ɗ
i da horo a kan abin da ya shafi
addini da lamuran zaman duniya da kuma uwa uba lahira.
Hul
ɗ
antakewar
Hausawa da ba
ƙ
in al’ummu musamman
Larabawa da Turawa da Indiyawa ta kawo sababin abubuwa da yawa cikin rayuwar
Hausawa wasu masu kyau wasu akasin haka. Haka kuma ci gaban ilimi musamman na
Kimiya da
ƙ
ere-
ƙ
ere ya kawo sauyi da sau
ƙ
i a rayuwar yau da kullum, ta yadda
ayyuka da dama ana iya aiwatar da su cikin
ƙ
an
ƙ
anin lokaci ta amfani da
n
a’ura mai
ƙ
wa
ƙ
walwa (Computer) ba tare da an wahala
ba. Wannan ci gaba na ilimi da sabbin
ƙ
ere-
ƙ
ere na kayan amfani da duniya ta yi
musamman a
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya
ya haifar wa da Bahaushe wata nau’in sabuwar wa
ƙ
a
wadda ta sa
ɓ
a da sauran nau’o’in wa
ƙ
o
ƙ
in
guda biyu (Wa
ƙ
ar baka da
Rubutacciya). Irin wannan nau’in wa
ƙ
a
tana tafiya da abubuwa daban-daban wa
ɗ
anda
da a baya ba a san wata wa
ƙ
a da
su ba, tun daga yadda ake shirya ta
,
da
yadda ake aiwatar da ita
,
da
tsarinta da jigoginta da ki
ɗ
anta da hanyar adana ta.
Haka kuma a fagen nazari hatta a wurin masana kullum ba ta da tsayayyen suna ko
gurbi balle kuma ga
ɗ
aliban nazari. Manufar
wannan ma
ƙ
ala
ita ce
ta nazarci irin wannan sabuwar nau’in
wa
ƙ
a ta
ƙ
arni
na ashirin da
ɗ
aya da nufin bibiyar yadda take, da
ƙ
o
ƙ
arin
kallonta a matsayin wani sabon kaso a cikin nau’o’in wa
ƙ
o
ƙ
in
Hausa. Haka kuma da
ƙ
o
ƙ
arin ganin an samar mata da tsayayyen
suna da kuma gurbi a cikin adabin Hausa.
2.1
Wa
ƙ
a
Masana
adabin Hausa na kallon wa
ƙ
a a
matsayin mafi
ƙ
ololuwar fasaha a
cikin dukkan ayyukan adabi, da haka ne suka tabbatar wa
ƙ
a daban zance daban
,
domin ita a tsare take ba kara zube ba kamar
zance. Haka kuma ta fannin isar da sa
ƙ
o
cikin sau
ƙ
i da nisha
ɗ
antarwa
wa
ƙ
a ita ce a kan gaba, musamman idan aka
duba yadda mawa
ƙ
a ke
ƙ
unshe sa
ƙ
onsu
su kuma isar da shi a wa
ƙ
e.
Ganin yadda wa
ƙ
a ta kar
ɓ
u a
wurin Hausawa ya sa ta samu tagomashi sosai a wurin masana adabin Hausa, inda
da yawansu suka tofa albarkacin bakinsu a kanta. Haka kuma sun tabbatar cewa wa
ƙ
a dai duk wa
ƙ
a ce, duk da cewa akwai ta baka akwai
kuma rubutacciya (Muhammad 1977 da 1978 da 1981, Furniss 1996, da Umar 1984 da
Du
n
fawa 2002 da
Ɗ
angambo 2007). Haka kuma sun tabbatar
cewa wa
ƙ
a tamkar madubi
ne
da ke bayyana hoton rayuwar al’umma. Shi
kuwa Gusau (2002) ya bayyana wa
ƙ
a a matsayin wata aba da
ke nuna hoton rayuwar al’umma ta fuskar
zamantakewa da addini da tattalin arziki da sauran abubuwan da suka shafi yau
da kullum. Shi kuwa Du
n
fawa
(2002) ya
ƙ
ara ne da cewa wa
ƙ
a hanyar sadarwa ce da ake amfani da ita
domin cusa tarbiyya ga al’uma.
Ɗ
angambo
kuwa (1981) sai ya bayyana wa
ƙ
a a
matsayin wani sa
ƙ
o da
aka gina shi kan tsararriyar
ƙ
a’ida
ta baiti,
ɗ
ango, rerawa, kari (bahari), amsa-amo (
ƙ
afiya), da sauran
ƙ
a’idojin da suka shafi daidaita kalmomi,
za
ɓ
ensu
da amfani da su cikin sigogin da ba lallai ne haka suke a maganar baka ba.
Dangane
da nau’o’in wa
ƙ
a a wurin Bahaushe
kuwa, masana sun tabbatar da cewa akwai iri biyu, (Wa
ƙ
ar baka da rubutacciya), duk da cewa
Muhammad (1979) a
ƙ
o
ƙ
arinsa na fayyace dangantakar da ke
tsakanin nau’o’in guda biyu, ya tabbatar da cewa ko da a tsakanin al’ummun da
suke da wayewa da yawan ilimi abu ne mai wahala a ce ga iyakokin wa
ƙ
o
ƙ
in
guda biyu, amma duk haka al’umar Hausawa suna da duka nau’i biyun. Wa
ƙ
ar baka (Wa
ƙ
a I), kamar yadda masana (Muhammad 1979)
da Sa’id (1981) da Gusau (2003, 2008, da 2009) sun bayyana cewa ta
ƙ
unshi aiwatarwa da rerawa da baki a
gaban jama’a. Ana kuma rera ta ne don jin da
ɗ
i.
Ana kuma
a
dana
ta ne da ka, a kuma ya
ɗ
a ta
da baki. A ta
ƙ
aice
dai wa
ƙ
ar baka shiryayyen zance ne da ake
aiwatarwa cikin hikima da balaga da azanci a kan tsari da daidaitawa gami da za
ɓ
en
kalmomi masu jan hankali da kama jiki, a sadar da su cikin murya mai sauti da
rauji. Ita kuma rubutacciyar wa
ƙ
a
(Wa
ƙ
a II) ita ce wadda ake rattaba ta a
rubuce a kan takarda ko wani abin rubutu daga baya kuma a rera ta idan an so. A
wajen fayyace ma’ana da
ƙ
u
n
shiyar rubutacciyar wa
ƙ
a masana da suka ha
ɗ
a da
Muhammad (1979) da Yahaya (1988) da Furnis (1996) da
Ɗ
angambo (2007) da Sar
ɓ
i
(2007) da kuma Hassan (2017) sun nuna cewa a bisa al’ada malamai aka fi sani da
rubuta wa
ƙ
a. Wannan dalili ya
sanya ta fuskar tsari, rubutacciyar wa
ƙ
a
take da kusanci na
ƙ
u
ƙ
ut da wa
ƙ
ar
Larabci.
Haka ta fuskar jigo ma,
galibi tana
m
agana ne a kan sha’anin addini da
ɓ
angarorinsa. A
yanayi da tsarin rubutacciyar wa
ƙ
a, tana tafiya ne
bisa tsarin baiti da amsa amon kari da na harafi. Haka kuma tana tafiya ne a
kan tsarin baituka irin na wa
ƙ
o
ƙ
in Larabci, watau takan zo ne ko da tsarin gwauron baiti,
ko ‘yar tagwai ko
ƙ
war uku, ko
ƙ
war hu
ɗ
u ko kuma
ƙ
war biyar. Haka
akan sami tarbi’i ko tahamisi. A wajen batun yawan baituka kuwa, rubutacciyar
wa
ƙ
a ba ta da iya adadin baituka, kawai ta danganta ne da za
ɓ
in marubuci da kuma
yanayin sa
ƙ
on da ake
ƙ
o
ƙ
arin isarwa.
3.1 Bitar
Ayyukan Magabata A Kan Wa
ƙ
o
ƙ
in
Ƙ
arni Na
Ashirin Da
Ɗ
aya
Masana da manazarta adabin Hausa sun tofa albarkacin
bakinsu a kan wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya, inda suka yi
ta kai kawo tun a kan sunansu da matsayinsu da kuma rukunin da za su iya shiga
a fagen nazari, musamman a tsakanin rukunonin wa
ƙ
o
ƙ
in da Bahaushe yake da su guda biyu
(Wa
ƙ
a I da Wa
ƙ
a II). Ire
-
iren wa
ɗ
annan masana sun ha
ɗ
a da:
Chamo (2011) ya yi
ƙ
o
ƙ
arin bibiyar tarihin samuwar rubutattun wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa, wa
ɗ
anda ya ce sun fara
samuwa ne tun a
ƙ
arni na sha bakwai, duk da cewa a
wancan lokacin ana rubuta wa
ƙ
o
ƙ
in ne da Hausar ajami. Ya nuna yadda wa
ƙ
o
ƙ
in suka bun
ƙ
asa a
ƙ
arnin na sha takwas
da na sha tara da kuma
ƙ
arni na ashirin, inda masana suka du
ƙ
ufa wajen rubuta wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa da manufofi daban
-
daban. A
ƙ
arshe ya nuna cewa a
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya an sami
ɓ
ullar wasu
rubutattun wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa wa
ɗ
anda salonsu ya sha bamban da sauran rubutattun wa
ƙ
o
ƙ
i ta fuskar aiwatarwa da zubi da
tsari da halayyar aiwatawa da lokacin aiwatarwa da kuma fahimta. Chamo ya kalli
wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya ne a matsayin rubutattun wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa, sai dai ya nuna cewa sun
zo ne da sabon salo wanda ya sa
ɓ
a da abin da aka san rubutattun wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa na
ƙ
arni na 17 da 18 da 20 suke da su, domin kuwa duk da
kasancewa rubuta su ake yi, suna zuwa da ba
ƙ
in abubuwa musamman a yayin aiwatarwa. Sannan ya nuna
ire-iren wa
ɗ
annan wa
ƙ
o
ƙ
i asalinsu daga fim suka fara, har sai a wurin shekarar
2003 ne mawa
ƙ
a suka fara samar da wa
ƙ
o
ƙ
in da ba su da ala
ƙ
a da fim, inda suka rubuta wa
ƙ
o
ƙ
i masu yawa a fannoni daban
-
daban.
Hassan (2017) ya kira wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya ne da ‘Wa
ƙ
o
ƙ
in zamani’, inda ya bayyana cewa
kamar yayyenta na baka da rubutacciya, ita ma ana rera ta ne cikin murya mai
rauji da rangaji. Ya
ƙ
ara da cewa ‘dalilin kiranta da wa
ƙ
ar zamani shi ne, yanayinta da tsarinta da kuma jigonta.
Wa
ɗ
annan abubuwa duk ana gani sun sa
ɓ
a da ainihin na
rubutattu, ko kuma sun sa
ɓ
a da na baka; ko sun yi kama da na rubutattu, ko kuma sun
yi kama da na baka. Da wa
ɗ
annan dalilai ne kuma wasu masana suke kallonsu kamar
jemagu, wanda kuma har yau masana suke ta kai kawo a kan su. Har wa yau
manazarcin ya bayyana cewa ire-iren wa
ɗ
annan wa
ƙ
o
ƙ
i na
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya su ne Gusau
(2008:
345)
ya
kalle su kuma ya caku
ɗ
a su da wasu cikin ‘wa
ƙ
o
ƙ
in samartaka’ irin wa
ɗ
anda suke tafiya da
ki
ɗ
an disko ya kira su da wa
ƙ
o
ƙ
in baka. Haka kuma manazarcin ya
fayyace masu yin wa
ƙ
o
ƙ
in na
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya, inda ya
tabbatar da cewa a cikin duka al’adun wa
ƙ
a ta baka ko
rubutacciya ana samun maza da mata duk da cewa a bisa al’adar wa
ƙ
ar fada ba a san mata da yi ba. Sannan sai ya nuna cewa
haka ma abin yake a tsarin masu yin wa
ƙ
o
ƙ
in zamani, sai dai zuwan wa
ƙ
o
ƙ
in na
ƙ
arni na ashin da
ɗ
aya ne ake samun mata suna yin ki
ɗ
a da wa
ƙ
a irin na sarauta, misali Kubra Usman wadda ta yi wa
ƙ
ar Sarkin Fulanin Gwambe. Ta fuskar zubi da tsarin wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya, manazarcin ya tabbatar da cewa
,
wa
ƙ
o
ƙ
in sun sa
ɓ
a da duk wani tsari
na rubutacciyar wa
ƙ
a, musamman ta fuskar tsarin baiti,
domin ba su da wani daidaito na yawan layuka a cikin baiti. Haka kuma ba su da
tsarraren amsa-amo na harafi, sai dai na kari.
Suna tafiya tare da
ki
ɗ
a da
amshi da kuma rawa. A wasu lokutan har akan ji
ɗ
uriyar
muryar
ɗ
an
ma’abba tare da yin kirari ga mawa
ƙ
in
ko ga wanda ake wa
ƙ
ewa.
Hassan ya jaddada cewa duk da haka kuma zubi da tsarin wa
ƙ
o
ƙ
in a
iya cewa sun fi kama da na wa
ƙ
o
ƙ
in baka saboda yadda ake aiwatar da su
da kayan ki
ɗ
a tare da amshi da kuma rawa. Ta fuskar
jigogin wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni
na ashirin da
ɗ
aya, manazarcin ya nuna cewa ‘surki ne,
akwai masu jigogin addini da kuma masu jigon sekulanci’. A
ƙ
arshe ya nuna cewa yanayin aiwatar da wa
ƙ
o
ƙ
in
na
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya
da kayan aikinsu wajen aiwatarwa, da tsarinsu da jigoginsu su ne suke ha
ɗ
uwa,
su ba su sifar da ta dace da su. ‘Walau su zama na baka ko rubutattu ko kuma na
zamani’.
Shi
kuwa Usman (2018) ya kalli wa
ƙ
ar
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya
ne tare da la
ƙ
aba mata suna ruwa
biyu ta hanyar la’akari da yadda ta
ɗ
ebo
sigogin wa
ƙ
ar baka da kuma na
rubutacciyar wa
ƙ
a. Malamin
ya tabbatar da kasuwar wa
ƙ
ar
Hausa zuwa kaso biyu wato ta baka da kuma rubutatta. Sannan ya tabbatar da cewa
kowacce daga cikin nau’in guda biyu tana da sigoginta wa
ɗ
anda
suka bambanta ta da abokiyar tagwaicinta baya ga sigogin na gama
-
gari ko na tarayya. Malamin ya tabbatar da
cewa a duk nazarce-nazarcen magabata da bayanan da aka samar sun nuna cewa wa
ƙ
o
ƙ
in
Hausa na
b
aka
da ka ake yin su, su ku kuwa
r
ubutattu
da al
ƙ
alami da takarda ake rubuta su. Wato su
rubutattu na masu ilimi ne wa
ɗ
anda suke da wata
ƙ
warewa ta rubutu da karatu akasin masu
yin ta baka wa
ɗ
anda su
ba
sai suna da ilimi na karatu da rubutu ba. Da haka ne ya jaddada cewa
,
ko da Bah
a
ushe ya sami damar tsara tunaninsa na wa
ƙ
a a rubuce tun a farkon lokacin da ya
iya rubutu yake amfani da ajami, har zuwa
ƙ
arni
na ashirin
,
inda aka samu rubutattun wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa da boko wa
ƙ
ar
b
aka ta bambanta da
r
ubutacciya. Har wa yau, marubucin ya nuna
cewa ya za
ɓ
i ya kira nau’in wa
ƙ
ar da ake samu a
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya
ne da sunan ‘Ruwa
-
Biyu’
kasantuwar wa
ƙ
o
ƙ
in sun
ɗ
ebo
sigogin wa
ƙ
o
ƙ
in
b
aka da kuma na
r
ubutacciya. Marubucin ya tattauna sigogin
duka nau’ikan wa
ƙ
o
ƙ
in tare da ala
ƙ
anta su da wa
ƙ
ar
ƙ
arni
na ashirin da
ɗ
aya, wadda ya jaddada cewa tana ginuwa
ne a tsakanin wa
ɗ
annan sigogi kuma hakan ya
sa
ya za
ɓ
i ya
kira ta wa
ƙ
a ‘Ruwa
-
Biyu’.
Muhammad
(2019) ya nuna cewa zamananci na iya yin tasiri a kan kowane fanni na rayuwa
mutane kamar yadda ya shafi wa
ƙ
ar
Bahaushe wanda hakan ya samar da wata nau’in wa
ƙ
a
wadda ta saba da na baka da kuma rubutacciya da aka sani a baya. Ya nuna cewa
wannan sauyi na zamanci ya haifar da muhawara a kan mazaunin wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya,
shin za a yi masu gurbi
ɗ
aya ne da rubutattun wa
ƙ
o
ƙ
in,
ko za a ha
ɗ
e su ne da wa
ƙ
o
ƙ
in
baka, ko kuma za a gina masu gidansu ne na musamman?’. Marubucin ya kawo
ra’ayoyin masana mabambanta kamar haka:
Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau yana ganin wa
ɗ
annan
wa
ƙ
o
ƙ
i ne na baka, tunda
an ha
ɗ
a su da ki
ɗ
a. Shi kuwa Farfesa
Magaji Tsoho Yakawada yana yi masu
ganin rubutattu wa
ƙ
o
ƙ
i ne. Illa cewa ci gaban
zamani ne
ya zo da su, kamar yadda muke samun canje
-
canje a suturunmu.
Shi kuwa Farfesa
Ɗ
angambo yana da fahimtar
cewa a kira su
da ‘Wa
ƙ
o
ƙ
in zamani’.
Amma shi
Farfesa
. Bello Bala Usman ya kira su da suna wa
ƙ
o
ƙ
i
masu
ruwa
-
biyu. Wato sun
ɗ
ebo nan, sun
ɗ
ebo can.
(Muhammad 2019:
5-6)
Bayan kawo bayannan masana a kan matsayi da gurbin wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya, sai ya bayyana cewa shi yana
ganin a kira ire-iren wa
ɗ
annan wa
ƙ
o
ƙ
i da sunan ‘Wa
ƙ
o
ƙ
i Jemagu’.
Domin sun sa
ɓ
a wa
tsarin wa
ƙ
ar baka ta asali,
haka nan kuma wa
ƙ
a
rubutacciya. Sannan ya
ƙ
ara
da cewa idan aka sami wa
ƙ
a a
rubuce, ta
ɗ
ebo sigar wa
ƙ
ar baka ta ha
ɗ
a da
rubutacciya, babu wani tsayayyen kari da ta hau, ya fi ganin a kira ta
jemagiya, saboda duk inda aka nemi a yi mata mazauni a tsakanin wa
ɗ
ancan
wa
ƙ
o
ƙ
i
biyu, sai ta shagi
ɗ
e.
Su
kuwa Gobir da Sani (2021) sun kalli yadda sauyi ne ya shiga cikin duniyar wa
ƙ
o
ƙ
in
Hausa har ya samar da wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni
na ashirin da
ɗ
aya. Marubutan sun nuna cewa a sakamakon
samun ilimi da Bahaushe ya yi da kuma samun damar fara amfani da kayan ki
ɗ
a na
zamani domin rera wa
ƙ
o
ƙ
insa, sai amfani da fiyano da sutudiyo
ya canji kalangu da ganga da dundufa da sauran kayan ki
ɗ
an
gargajiyar Bahaushe. Haka kuma sun nuna cewa irin wannan sauyin da aka samu shi
ya haifar da muhawara a tsakanin masana wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa, inda wasu ke da ra’ayin cewa
duk wa
ƙ
ar da aka sa mata ki
ɗ
a to
ta tashi daga rubutacciya.
Saboda
haka za a kira ta ne wa
ƙ
ar baka kai tsaye. Wasu kuma suna
kallon cewa, sabon salo da wa
ƙ
o
ƙ
in suka zo da shi sun fi
ƙ
arfin a kira su wa
ƙ
ar baka kawai. Har
wa yau marubutan sun yi
ƙ
o
ƙ
arin bambance wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
kuma na baka. Sun nuna cewa wa
ƙ
o
ƙ
in baka ba a samun amsa
-
amo da daidaiton
baituka a cikinsu kamar yadda ake samu a wa
ƙ
o
ƙ
in zamani. Don haka a ta wannan
gefen suna ganin wa
ƙ
o
ƙ
in sun fi kama da rubutattun wa
ƙ
o
ƙ
i. A
ƙ
arshe marubutan sun bayyana cewa wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin sun kasance kamar jemage ne, wato dai ba
su ga tsuntsu ba su ga dabba. Ta yadda siffofinsu ba su tsaya ga wa
ƙ
o
ƙ
in baka ko rubutattu ka
ɗ
ai ba. Da haka suka
jaddada cewa wannan dalilin ne ya sa kafar intanet ta Hausa mai suna A
msoshi
(
www.amsoshi.com
) ta kira ire-iren wa
ƙ
o
ƙ
in da sunan ‘Wa
ƙ
o
ƙ
in Zamani’
.
4.1 Wasu
Sigogi/ Halayyar Wa
ƙ
o
ƙ
in
Ƙ
arni na
Ashirin da
Ɗ
aya
Idan aka yi la’akari da bayanan masana da manazarta da
aka kawo a kan wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya, za a iya cewa
kusan duka masanan sun yarda cewa wasu wa
ƙ
o
ƙ
i ne da suka samu a sanadiyyar tasirin zamananci da kuma
cu
ɗ
anyar Hausawa da wasu al’ummu kamar Larabawa da Turawa da
kuma Indiyawa. Masannan sun yarda cewa kayan ki
ɗ
an wa
ɗ
annan ba
ƙ
in al’ummu sun yi matu
ƙ
ar tasiri wajen samar da wa
ɗ
annan wa
ƙ
o
ƙ
i, inda suka maye gurbin kayan ki
ɗ
an Hausawa na gargajiya.
Haka kuma kusan dukkan masanan da suka tofa albarkacin bakin nasu, sun tafi a
kan cewa
,
wa
ƙ
o
ƙ
in zamani suna
ɗ
auke ne da ha
ɗ
aka ko caku
ɗ
uwar sigogi na wa
ƙ
o
ƙ
in baka da kuma na rubutacciyar wa
ƙ
a. Wato duk inda suke suna zuwa ne da wasu siffofi wa
ɗ
anda kai tsaye na
wa
ƙ
ar baka ne
,
musamman ki
ɗ
a da ake caku
ɗ
a su da shi. Haka kuma sukan zo da wasu siffofin na
rubutacciyar wa
ƙ
a, amma duk da hakan bai sa kai
tsaye suka zama wa
ƙ
o
ƙ
in baka ko rubutattu ba. Da haka ne aka samu ra’ayoyi
mabambanta dangane da sunayen da ya fi kamata a kira wa
ɗ
annan wa
ƙ
o
ƙ
i na
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya. Inda wasu suka kira su ‘Wa
ƙ
o
ƙ
in Fiyano’, wasu suka ce masu ‘Wa
ƙ
o
ƙ
i Ruwa
-
biyu’, wasu suka ce
masu ‘Jemagu’, wasu suka kira su ‘Wa
ƙ
o
ƙ
in Fim’, sannan wasu suka kira su ‘Wa
ƙ
o
ƙ
in Zamani’. Sannan kuma dangane da wanne
gurbi ya fi dacewa su fa
ɗ
a?
Nan ma an sami ra’ayoyi mabambanta, wato su
shiga sahun ‘Wa
ƙ
o
ƙ
in baka ne’ (Wa
ƙ
a I)? Ko ‘Rubutacciyar Wa
ƙ
a’ (Wa
ƙ
a
II)? Ko kuma a ba su gidansu na kansu (Wa
ƙ
a
III)?
Baya
ga sigogin wa
ƙ
ar baka da na
rubutacciya da ake iya samu a cikin wa
ƙ
ar
zamani, tana da wasu sigogi wa
ɗ
anda a iya cewa sun ka
ɗ
aita
ne kawai a kanta. Wato su wa
ɗ
annan sigogi sun ta
ƙ
aita ne kawai a kan wa
ƙ
ar zamani musamman ta fuskar aiwatarwa
da wanzar da ita. Wasu daga cikin wa
ɗ
annan
sigogi sun ha
ɗ
a da:
4.1.1
Ɗ
akin
Ɗ
aukar Wa
ƙ
a
(Sutudiyo)
A
tsari na samar da wa
ƙ
ar
zamani tana da wuri na musamman da a nan ne ake fara samar da ita. Shi wannan
wuri wani
ɗ
aki ne na musamman (studiyo) wanda ake
tanadar da shi ta hanyar shirya masa wasu kayyaki da na’u’rorin
ɗ
aukar
sauti da tacewa da gyara sautin, wanda kuma a cikinsa ne fasihi ke shiga ya
rera wa
ƙ
arsa har kuma a
ɗ
auka
a kuma adana ta. Shi irin wannan
ɗ
aki
na
ɗ
aukar
wa
ƙ
ar zamani ya zama wajibi ne idan za a yi
ta sai an dangana da shi, domin kuwa a cikinsa ne yawanci ake
ɗ
aukar
wa
ƙ
ar, ko a saka murya ko kuma a tace ta bayan
an
ɗ
auka
a wani muhalli daban. Duk wannan tsarin na tanadar wani wuri na musamman kafin
samar da wa
ƙ
a ya ta
ƙ
aita ne kawai a
kan wa
ƙ
ar
zamani
,w
ato ‘
w
a
ƙ
ar
baka’ ko ‘
r
ubutacciyar
wa
ƙ
a’ ba ruwanta da wannan.
4.1.2 Ha
ɗ
awa
A
yayin samar da wa
ƙ
a ta
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya
ita ana ha
ɗ
a ta ne ba kamar wa
ƙ
ar baka ko rubutacciya
ba. Abin nufi a nan
,
irin wannan wa
ƙ
a
sau tari ba tana tafiya ba ne kai tsaye da ki
ɗ
a a
lokacin da ake aiwatar da ita ko rera ba. Mawa
ƙ
i
kan zo ne da wa
ƙ
arsa
sai ya rera ta ba tare da ki
ɗ
a ba, sai bayan an
ɗ
auki
wa
ƙ
ar sai kuma masu samar da ki
ɗ
an
su duba irin ki
ɗ
an da ya fi dacewa da wa
ƙ
ar sai su buga shi, kana daga baya sai
kuma a ha
ɗ
a wa
ƙ
ar
da ki
ɗ
an
wuri guda ta hanyar amfani da na’urar kwanfuta, kafin daga bisani ta zama abu
guda
,
sannan a sake ta zuwa ga
masu saurare. A wasu lokuta idan ma wa
ƙ
ar
ta shafi hoto mai motsi ne (
vi
d
e
o
), za a iske cewa masu aikin
ɗ
aukar
hotunan mai motsi daban suke kuma suna nasu ayyukan ne a wurare mabambanta wa
ɗ
anda
ake da bu
ƙ
atar a nuna a cikin
wa
ƙ
ar, duk daga baya sai a harha
ɗ
a a tashi wa
ƙ
ar.
4.1.3 Adanawa
Sa
n
annen abu ne masana sun tantance cewa
,
wa
ƙ
ar
baka duk inda take ana yin ta ne da baki kuma a adana ta a ka. Ita kuma
rubutacciyar wa
ƙ
a ba
ta amsa sunanta har sai an rubuta ta a kan wani abu na rubutu, kuma ana adana
ta ne a rubuce. Ita kuwa wa
ƙ
ar
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya
yawanci ana adana ta ne a kan na’ura mai
ƙ
wa
ƙ
walwa (Computer) ko CD ko
D
V
D
ko Fla
s
h
ko
kuma Memory
Card. Duk da cewa ci gaban zamani ya sa yanzu haka duk ana iya
adana saurana wa
ƙ
o
ƙ
i (
n
a baka da rub
ut
acciya), a kan wa
ɗ
annan
wuraren adana, za a iske cewa
,
ita
wa
ƙ
ar zamani tun da ta samu a kansu ta
tsuru
,
kuma wannan ya sa hatta su
kansu mawa
ƙ
an da yawa ba kasafai
suke tuna wa
ƙ
o
ƙ
in da suka yin a nan take ba, irin yadda
maka
ɗ
an
baka kan yi. Haka kuma akan samu da yawa daga cikinsu wa
ɗ
anda
ba wai suna rubuta wa
ƙ
ar
ba ne, kawai idan ta zo ne sukan tafi sutudiyo su rera ta a
ɗ
auka
a kuma adana musu ita a
ɗ
ayan wa
ɗ
annan
hanyar adan
a
war.
4.1.4 Tace Murya
Wata
fitacciyar siga ta wa
ƙ
ar
zamani ita ce tace murya (
v
oice
editing). A lokacin samar da wa
ƙ
ar
zamani, bayan fasihi ya rera ta akan zauna a tace muryar ta yadda za ta yi za
ƙ
i sosai ta kuma
ƙ
ara da
ɗ
i ga
masu saurare. Irin wannan tsari na tace murya ana samunsa ne kawai a wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya,
domin ba kamar wa
ƙ
o
ƙ
in baka suke ba wa
ɗ
anda
da ake yin su nan take. Idan aka yi sa’a maka
ɗ
in
ya mori murya shi
ke
nan, idan kuwa ba a dace ba
,
sai ka ji murya kamar gogen tsumma.
Amma mawa
ƙ
an zamani kowa
muryarsa mai da
ɗ
i ce saboda ana tace masa ita kafin wa
ƙ
a ta fita.
4.1.5
Ɗ
aukar Wa
ƙ
a (
V
oicing
)
A tsari na wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya zai yi wahala a
fara wa
ƙ
a a gama ta lokaci guda ko rana
guda, sau tari akan
ɗ
auki kwanaki ana
ɗ
aukar wa
ƙ
a (
v
oicing) ta yadda
idan mawa
ƙ
i ya yi wasu baituka sai a adana su
zuwa lokacin da
ya sake dawowa sai kuma a
ɗ
ora a kai. Haka
kuma a wa
ƙ
a wadda take da amshi musamman idan ana
son amshin ya kasance muryar mace ne ko kuma mata da yawa, akan samu wadda za
ta yi amshin ne ko wa
ɗ
anda za su yi su zo su rera amshin daban ba tare da mawa
ƙ
in ba.
Bayan an yi wa
ƙ
ar duk inda ake da bu
ƙ
ar amshi ya fito sai a saka muryar da
aka
ɗ
auka
ta amshin a daidai ga
ɓ
ar.
4.1.6 Mamin/ Hawa Wa
ƙ
a
Wani
abu guda fitacce da wa
ƙ
ar
ƙ
arni na ashi
ri
n da
ɗ
aya
take tafiya da shi kuma ta shahara a kansa shi ne
,
yana da wahalar gaske a iya samu mawa
ƙ
in ya aiwatar da ita nan take ko da kuwa
ta riga ta fita mutane sun san ta. A irin wannan yanayi na nan take sai dai a
kunna wa
ƙ
ar sai shi mawa
ƙ
in ya rin
ƙ
a
bin wa
ƙ
ar yana hawa murya (mamin). Ko da an iya
matsa wa mawa
ƙ
i ya aiwatar da wa
ƙ
a nan take yana da wahalar gaske ya kawo
wa
ƙ
ar kamar yadda take bayan an
ɗ
auke
ta a sitadi
y
o
,
saboda murya tasa ba za ta yi za
ƙ
in da aka san ta da shi ba
,domin
a ainihin wa
ƙ
ar an riga an tace ta. Haka kuma ba ki
ɗ
a
wanda yake
ƙ
ara wa ita wa
ƙ
ar armashi sosai, sannan kuma da wuya ya
iya kawo ta da yawa kasancewa
r
ya
ta’alla
ƙ
a ne a kan
ɗ
aukar
wa
ƙ
ar zamanance.
5.1 Mahanga
Idan
aka lura da wa
ƙ
a ko wa
ƙ
o
ƙ
in
ƙ
arni na ash
ir
in da
ɗ
aya,
za a iske cewa suna tattare da gama
-
garin
sigogin wa
ƙ
a wa
ɗ
anda
suka wajabta a same su a cikin kowacce irin nau’i na wa
ƙ
a, kamar yadda ake samu a cikin sauran
nau’o’in wa
ƙ
a walau ta baka ko
kuma rubutacciya wa
ɗ
anda suka ha
ɗ
a da
manufa da tsari da kari da rauji na rerawa da za
ɓ
en
kalmomi da kuma uwa uba kasancewar ta hikima kamar yadda Muhammad (1979) ya
zayyana. Haka kuma tana
ɗ
auke da gamayyar sigogin wa
ƙ
ar baka da kuma na rubutacciya duk da
cewa ta sa
ɓ
a da nau’in kowacce daga cikin guda
biyun. Domin kuwa takan zo da abubuwan da ba sa cikin wa
ɗ
annan
nau’
u
ka guda biyu wa
ɗ
anda
sun ta’ala
ƙƙ
a ne kawai gare ta.
Abin nufi a nan shi ne
,
idan aka lura da zubi da tsari da yanayin aiwatarwa da kayan ki
ɗ
a da
sauransu na wa
ƙ
ar
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya
sun bambanta da na wa
ƙ
ar
baka da kuma na rubutacciya duk da cewa ana samun wasu abubuwan daga cikinta
irin nasu. Haka kuma yanayin aiwatar da ita da kayan aikinta na
ɗ
auka
da tacewa (wa
ɗ
anda wajibi sai da su ake iya yin ta),
da wajen aiwatar da ita da hanyar adana ta da tsarin shirya ta da ha
ɗ
a ta
da kuma jigoginta (kamar na batsa da zagi
ƙ
arara)
suna ta
ƙ
aituwa ne kawai a kanta. Bugu da
ƙ
ari masana sun tabbatar da cewa
,
kafin samuwar rubutu a wurin al’umar Hausawa
wa
ƙ
a iri guda ce kawai (Wa
ƙ
ar baka/wa
ƙ
a
I). Don haka babu kuskure idan aka ce samuwar rubutu ya samar wa da Bahaushe
ƙ
arin nau’in wa
ƙ
a (rubutacciyar wa
ƙ
a/wa
ƙ
a
II), da haka ne ya iya samun nau’o’in wa
ƙ
o
ƙ
i guda biyu mabambanta, wa
ɗ
anda
su aka san shi da su har zuwa
ƙ
arshen
ƙ
arni na ashirin. A cikin
ƙ
arni na ashirin da
ɗ
aya,
zamananci ya
ɓ
ullo a fa
ɗ
in
duniya gaba
ɗ
aya, kuma ya zo da abubuwa da yawa da
suka sauya rayuwar al’ummu da dama na wannan duniyar ta fuskoki daban
-
daban ciki har da al’ummar Hausawa. Haka kuma
ɓ
ullowar
zamanin ya sa Bahaushe ya sami wata sabuwar nau’in wa
ƙ
a (wa
ƙ
ar
zamani /wa
ƙ
a III) wadda kafin
wannan lokacin ba shi da ita. Wannan nau’in wa
ƙ
a ta
samu kar
ɓ
uwa
matu
ƙ
ar gaya. Kuma yanzu da zamani ya yi
tsawo har tana neman ta shafe sauran nau’ikan wa
ƙ
ar
guda biyu. Sannan kuma ta yi tasiri sosai a kansu musamman ta fuskar
a
iwatarwa da adanawa da
ɗ
aukar
su da kuma sadar da su.
Da
wannan mahanga wannan ma
ƙ
ala
ta ke kallon zai yi kyau a ce zuwa yanzu wannan nau’in wa
ƙ
a (‘ta
ƙ
arni
na ashirin da
ɗ
aya/wa
ƙ
a
III’), ta cancanci ta samu cin gashin kanta a kalle ta a matsayin wani kaso na
wa
ƙ
a mai zaman kansa wadda ya
ɗ
ebo
abubuwa da yawa a cikinsa. Haka kuma wannan ma
ƙ
ala
ta bi sahun Gobir da Sani (2021), inda take ganin ya kamata kai tsaye a kira
irin
wannan wa
ƙ
a da
‘Wa
ƙ
ar Zamani’, kamar yadda samuwar rubutu
ya assasa samar da nau’in rubutacciyar wa
ƙ
a.
Haka kuma a fagen nazari, ma
ƙ
alar
na ganin a
ɗ
auki nau’in wa
ƙ
ar zamani a matsayin wani fage mai zaman
kansa kamar yadda ake kallon fagen nazarin wa
ƙ
ar
baka da fagen nazarin rubutacciyar wa
ƙ
a a
matsayin fagage daga cikin fagen nazarin adabi, wanda hakan ya iya samar da
fitattun masana wa
ɗ
anda suke amsa sunansu a wa
ɗ
annan
fagage. Tabbas idan aka
ɗ
auki haka
ɗ
in
za a iya samun dama ta ha
ɓ
aka wannan fanni ta hanyar
nazartar ayyuka da za
ƙ
ulo
ayyukan fasihan mawa
ƙ
a
masu hikima da zala
ƙ
ar
harshe wa
ɗ
anda suka shahara ta fuskoki daban
-
daban kamar na wa
ƙ
o
ƙ
in Fim
da ‘yan nanaye da ‘yan
m
akosar
Hausa da ‘yan
b
arkwanci
da ‘yan Hausa
h
ifof
da ‘yan
h
arigido’
kamar yadda Ali Jita ya jero su a cikin wa
ƙ
arsa
ta ‘Bayanin Ali Jita’. Ire-iren wa
ɗ
annan
mawa
ƙ
a na zamani mawa
ƙ
a ne wa
ɗ
anda
za a iya jera su da fitattun maka
ɗ
an
baka irin su Maka
ɗ
a Ibrahim Naramba
ɗ
a da
Dr. Mamman Shata Katsina da Alhaji Musa
Ɗ
an
ƙ
wairo Maradun da sauransu
,
d
a
kuma marubuta wa
ƙ
o
ƙ
i irin su Wazirin Gwandu da su Al
ƙ
ali Halliru Wurno da kuma su Malam A
ƙ
ilu Aliyu da sauransu a fagen fasaha da
iya tsara wa
ƙ
a. A
ƙ
arshe wannan ma
ƙ
ala na hangen idan aka tashi raba wa
ƙ
ar Hausa a iya raba ta gida uku
, w
atau ta kasance akwai Wa
ƙ
ar Baka (Wa
ƙ
a I), da Rubutacciyar Wa
ƙ
a (Wa
ƙ
a
II), da kuma Wa
ƙ
ar
Zamani (Wa
ƙ
a III).
6.1 Kammalawa
Wannan
ma
ƙ
ala ta yi yun
ƙ
urin duba rabe-raben wa
ƙ
o
ƙ
in
Hausa ne kamar yadda masana suke raba su
,
da nufin ta lalubo matsayin wa
ƙ
o
ƙ
in da ake shiryawa a kuma sadar da su a
cikin wannan
ƙ
arni (
Ƙ
arni 21) wa
ɗ
anda
suka samun gindin zama a cikin Hausawa. Ha
ƙ
i
ƙ
a wa
ɗ
annan
wa
ƙ
o
ƙ
i
sun yi nisan da kusan sun shiga ko ina, kuma babu yadda za a kauce masu hatta a
fagen nazari. Sai dai wani hanzari ba gudu ba, duk da yawaitar wa
ƙ
o
ƙ
in
da ake samu da kuma
ƙ
aruwar
mawa
ƙ
an, har yanzu tana ta yawo ne a tsakanin
wa
ƙ
ar baka da rubutacciya duk kuwa da cewa
ta isa ta ci gashin kanta da kanta musamman idan aka yi la’akari da yadda ta
samu da kuma irin matsayin da ta kai a yanzu. Ma
ƙ
alar
ta yi
ƙ
o
ƙ
arin
nuna mana cewa
,
tun
asali wa
ƙ
a a wurin Hausawa nau’i guda
ɗ
aya
ce, watau wa
ƙ
ar baka. Wadda ita ce
aka sani tun da da
ɗ
ewa kaka da kakanni
,
kuma ita ake yi da baki a kuma hardace ta a
ka har zuwa lokacin da Hausawa suka ha
ɗ
u da
Larabawa, wanda a dalilin haka ya samar masu da wani nau’i na rubutacciyar wa
ƙ
a a sakamakon iya rubutu da suka yi a
wuraren
ƙ
arni na sha hu
ɗ
u
zuwa na sha biyar. Wa
ɗ
annan nau’ikan wa
ƙ
o
ƙ
i
guda biyu sun ci gaba da wanzuwa a cikin al’umar Hausawa. Kuma kowacce wa
ƙ
a tana da tsari da yanayin aiwatar da
ita da kuma sigogin da ta ka
ɗ
aita da shi bayan kasancewar
ta aikin fasaha. Wannan ma
ƙ
ala
ta bibiyi wata sabuwar nau’in wa
ƙ
a
wadda ta shigo cikin Hausawa a cikin wannan
ƙ
arni
a sakamakon zamananci da samuwar wasu kayan ki
ɗ
a da
kayan aiki da zamanin ya zo da su wa
ɗ
anda
ba a san su a baya ba. Wannan nau’i na wa
ƙ
a ya
sami gurbi da makwanci mai kyau a wurin Hausawa ta yadda kusan ya ratsa kowanne
fannin na rayuwar al’umar. Sai dai kuma wannan ma
ƙ
alar
ta lura cewa
,
duk
da yawan fasihai da tulin mawa
ƙ
a da
ɗ
umbin
hikima da ke kimshe a cikin wannan nau’i na wa
ƙ
a
,
har yanzu ba ta iya samu ta tsaya da
ƙ
afafunta ba. Abin nufi shi ne
,
a wurin masana da manazarta wa
ƙ
o
ƙ
in
Hausa ana ta kai kawo ne da sa toka sa katsi a kan sunan da za a iya kiranta da
shi da kuma matsayi da gurbin da za a saka
wannan nau’i na wa
ƙ
a
(Tsakanin wa
ƙ
ar baka da kuma
rubutacciya). Duk kuwa da cewa ita ma a karan kanta ta cancanci ta ci gashin
kanta ta zauna a matsayin wani nau’i ko kaso ko kuma rabo daga cikin rabe-raben
wa
ƙ
o
ƙ
in
Hausa. Da haka ne ma
ƙ
alar
ta za
ɓ
i ta
lalubo suna da matsayin da take ganin ya dace a ba wannan nau’i na wa
ƙ
a. Kuma take ganin a
ɗ
auke
ta a matsayin wani
ƙ
arin
kaso a kan na nau’o’in wa
ƙ
a
guda biyu da ake da su ta hanyar la’akari da mahangar da kuma bayanan masana da
manazarta da kuma su kansu mawa
ƙ
an.
Manaz arta
Abba,
M. and Zulyadaini, B. (2000). Nazari
Kan
Wa
ƙ
ar
Baka
ta
Hausa. Zaria: Northern Nigeria
Publishing Company Limited.
Amin,
M.L. (1993) Sake Le
ƙ
a Adon Harshe: Nazarin Kwalliya a Rubutattun Wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa. Zaria:
Ƙ
ungiyar Ha
ɓ
aka Hausa. Jami’ar
Ahmadu Bello.
Bashir,
R. (2014). Salon Sarrafa Harshe a Wa
ƙ
o
ƙ
in Shata. Unpublished
M.A. Thesis. Zaria: Department of African Languages and Cultures, Ahmadu Bello University.
Birniwa,
H.A. (2004). Siffantawa a Wa
ƙ
o
ƙ
in Siyasa. Sokoto: In
Ɗ
un
ɗ
aye Journal of Hausa
Studies. No. 1
V
ol. 1 Department of
Nigerian Languages, Usman
Ɗ
anfodio University.
Chamo,
I.Y. (2011). Sabon Zubi a Rubutattun Wa
ƙ
o
ƙ
in Hausa a
Ƙ
arni Na 21. In Harshe, Journal
of
African
Languages,
V
ol
.4
(1) (pp.104-112): Ahmadu Bello University.
Ɗ
angambo, A. (1978). Riki
ɗ
ar Azanci: Siddabarun Salo da Harshe
Cikin ‘Tabar
ƙ
o
ƙ
o’ Tahamisin Aliyu
Ɗ
an Sidi Sarkin Zazzau
.
Kano: In Studies of Hausa Language, Literature and Culture. Yahaya, I.Y. &
Rufa’i A. (edit), Bayero Universityu.
Ɗ
angambo, A. (2007).
Ɗ
aurayar
Gadon
Fe
ɗ
e
Wa
ƙ
a
. Zaria: Fisbas Media Service.
Ɗ
angambo, A. (2008). Rabe-Raben
Adabin
Hausa. Kaduna:
Amana Publishers Ltd.
Gobir, Y.A. da Sani, A. U. (2021).
Wa
ƙ
o
ƙ
in
Hausa
na
Gargajiya.
Nigeria: Amal Printing Press.
Gusau,
S.M. (1985). Salo da Sarrafa Harshe a Wa
ƙ
o
ƙ
in Baka na Hausa.
Kano: in Studies of Hausa Language, Literature and Culture.
Gusau,
S.M. (2001) Wa
ƙ
ar Gogarman Tudu ta Ibrahim Naramba
ɗ
a a Mazubin Nazari.
Kano: In Algaita Journal of Current Research in Hausa Studies, Department of
Nigerian Languages, Bayero University.
Gusau,
S.M. (2002). Salihu
Janki
ɗ
i
Sarkin
Taushi. Baraka Press and Publishers
Limited.
Gusau,
S.M. (2002). Sa
ƙ
o a wa
ƙ
o
ƙ
in Baka: Tsokaci kan
Turke da Rabe-Rabensa. Kano: In the Studies of language, Literature and
Culture, Bichi A.Y. da Wasu (edit), Centre for the study of Nigerian Languages,
Bayero University.
Gusau,
S.M. (2003). Jagoran
nazarin
Wa
ƙ
ar
Baka. Kano:
Benchmark Publishers Ltd.
Gusau,
S.M. (2008). Wa
ƙ
o
ƙ
in
Baka
a
ƙ
asar
Hausa: Yanaye-yanayensu
da
Sigoginsu. Kano:
Benchmark Publishers Ltd.
Gusau,
S.M. (2009). Diwanin
Wa
ƙ
o
ƙ
in
Baka: Za
ɓ
a
ɓɓ
un
Matanoni
na
wa
ƙ
o
ƙ
in baka
na
Hausa. Kano: Century Research and Publishing
Limited.
Gusau,
S.M. (2011). Adabin
Hausa
A
Sau
ƙ
a
ƙ
e
.
Kano: Century Research and Publishing Limited.
Hassan,
S. (2017). Adabin Hausa a
Ƙ
arni
na Ashirin da
Ɗ
aya: Tsokaci a kan Wa
ƙ
o
ƙ
in
Zamani. A Paper Presented at National Conference, Kaduna: Department of
Nigerian Languages and Linguistics Kaduna State
University
.
Isah,
Z. (2013). Ginuwar Salo a Wa
ƙ
o
ƙ
in Fiyano na Hausa. Cikin Amin, M.L.
(edita), Harshe
7
Journal
of
African
Languages. Zaria: Department of
African Languages and Cultures, Ahmadu Bello
University.
Muhammad,
D. (1978). Structural Tension in Poetry: Case Note on Enjambmernt and Run-on in
Hausa Poetry. Kano, in Harsunan Najeriya. Center for the Study of Nigerian
Languages.
Muhammad,
D. (1978). Wa
ƙ
a Bahaushiya. Kano: In Study of Hausa Language and
Literature. Kano: centre for the Study of Nigerian languages.
Muhammad,
D. (1979). Interaction Betwwen the Oral and the Literate Tradition of Hausa
Poetry. Kano in Harsunan Najeriya. Center for the Study of Nigerian Languages.
Muhammad,
S.M. (2019). Matakan
Nazarin
Rubutacciyar
Wa
ƙ
ar
Hausa. Zaria: Ahmadu Bello University Press LTD.
Yahya,
A.B. (1988).
Ƙ
awancen Jigo Tsakanin Wa
ƙ
o
ƙ
in Baka da Rubutattu.
Sokoto: A paper Presented at the Department of Nigerian Languages, Usman
Ɗ
anfodio University.
Yahya,
A.B. (1997). Jigon
Nazarin
Wa
ƙ
a
. Kaduna: Fisbas Media Services.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.