An ɗauko wannan jadawalin sunayen abincin Hausawa ne daga littafin Cimakar Hausawa. Wannan littafi yana ɗauke da nau’ukan Ababan ci da na sha waɗanda Hausawa ke ta’ammuli da su guda ɗari biyu da casa’in da uku (293).
|
Abinci |
Rukuni |
Kayan Haɗi |
1. |
A
wara Waken Suya/ Ƙwai da Ƙwai |
Awara |
Waken
suya, Tarugu, Tattasai, Albasa, Man gyaɗa, Ruwan Tsami, Kabbeji, Karas, Ruwa. |
2. |
Abarba Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
3. |
Aduwa |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
4. |
Aful |
‘Ya
‘yan itattuwa |
Kai
tsaye za a sha shi. |
5. |
Agwaluma
Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
6. |
Alaleɓa |
Ƙwalama |
Fulawa, Tarugu, Tattasai, Albasa, Magi, Mai, Gishiri, Ƙwai, Ruwa. |
7. |
Alale Mai Ganye |
Alale |
Wake, Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Ganye, Magi, Kayan yaji, Gishiri, Ruwa |
8. |
Alale Mai Kayan Ciki |
Alale |
Wake, Tarugu, Tattasai, Albasa, Kayan ciki, Mai, Magi, Kayan yaji, Gishiri, Ruwa. |
9. |
Alale Mai Ƙwai
A Tsakiya |
Alale |
Wake, Ƙwai, Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
10. |
Alale Mai Miya |
Alale |
Wake, Tumatur, Tattasai, Tarugu, Albasa, Alayyafu, Mai, Kayan ciki, Magi, Kayan yaji, Gishiri, Ruwa. |
11. |
Alalen
Ƙwai Da Kifi |
Alale |
Wake, Ƙwai, Kifi, Albasa, Tarugu, Man gyaɗa, Magi, Gishiri, Curry, Kayan Ƙamshi, Ruwa. |
12. |
Alalen
Wake |
Alale |
Wake, Kabbeji, Hanta, Albasa, Tattasai, Tarugu, Kifi, Gishiri, Kayan Ƙamshi, Main gyaɗa, Ruwa. |
13. |
Alewar
Gyaɗa |
Ƙwalama |
Gyaɗa, Suga. |
14. |
Alewar
Madara |
Ƙwalama |
Madara kwata, Suga, Kwakwa, Flaɓour,
Ruwa |
15. |
Alewar
Madara (Tuwon madara) |
Ƙwalama |
Madara Kwata, Suga, Ruwa. |
16. |
Alkaki |
Alkaki |
Alkama, Suga, Fulawa, Yeast ko Nono mai tsami, Ruwa. |
17. |
AlƘubus |
AlƘubus |
Fulawa,
Yeast, Bakin foda, Gishiri, Suga, Ruwa. |
18. |
Amala |
Tuwo |
Kwalfar
Doya, Kanwa, Ruwa. |
19. |
Aya
Ɗanya |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
20. |
Ayaba Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
21. |
Ayah
Busassa |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci ta |
22. |
Baba
Dogo |
Ƙwalama |
Gyaaɗa, Suga, Tsamiya. |
23. |
Bado Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci shi |
24. |
Burabusko
|
Dambu |
Shinkafa, Attarugu, Albasa, Mai, Curry, Ruwa. |
25. |
Burabusko
Wasa-Wasa |
Wasa-Wasa |
Burabusko,
Gishiri, Ruwa. |
26. |
Ɓalbalo |
Ƙwalama |
Kwakwa, Suga, Lemon Tsami. |
27. |
Ɓulla |
Tuwo |
Gero, Dawa, Masara, Maiwa, Ruwa. |
28. |
Cin-Cin |
Cin-Cin |
Fulawa,
Ƙwai, Bakin foda, Bota, Madara ta gari, Yeast, Sikarai, Ruwa |
29. |
Dabino |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci shi |
30. |
Dafa
Duka |
Dafa
Duka |
Shinkafa, Wake, Taliya, Makaroni, Doya, Tumatur, Tattasai, Tarugu, Kabbeji, Karas, Albasa, Alayyafu, Kayan yaji, Mai, Nama Kaza ko Nama ko Kifi, Ruwa. |
31. |
Dafa
Dukan Dafaffen Ƙwai Da Tattasai Ɗanye |
Dafa
Duka |
Ƙwai,
Tumatur, Tattasai ɗanye, Tarugu, Albasa, Ganye, Magi, Kayan yaji, Mai, Ruwa. |
32. |
Dafa
Duka Dankalin Hausa Da Kabeji |
Dafa
Duka |
Dankalin
Hausa, Kabbeji, Nama, Magi, Albasa, Gishiri, Tattasai, Tarugu, Ɗanya hakin tattasai, Mai, Ruwa. |
33. |
Dafa
Dukan Dankalin Turawa
Da Ƙwai |
Dafa
Duka |
Dankalin
Turawa, Ƙwai, Kayan
ciki, Tumatur, Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Magi, Curry, Gishiri, Kayan yaji, Ruwa. |
34. |
Dafa
Dukna Dankalin Turawa
Da Taliya |
Dafa
Duka |
Dankali,
Taliya, Nama, Tarugu, Tumatur, Tattasai, Alayyafu, Albasa, Kayan yaji, Mai, Ruwa. |
35. |
Dafa
Dukan Indomie |
Dafa
Duka |
Indomie,
Zogale, Tattasai, Tarugu, Albasa, Magi, Ƙwai, Nama, Mai, Kayan yaji, Ruwa. |
36. |
Dafa
Dukan Kuskus Da Wake. |
Dafa
Duka |
Kuskus,
Wake, Nama, Tattasai, Tarugu, Magi, Gishiri, Albasa, Mai, Alayyafu, Ruwa. |
37. |
Dafa
Dukan Makaroni Da Kabbeji |
Dafa
Duka |
Makaroni,
Kabbeji, Karas, Kukumba, Tarugu, Tattasai, Tumatur, Albasa, Kayan yaji, Magi, Mai, Gishiri, Curry, Nama, Ruwa. |
38. |
Dafa
Dukan Shinkafa |
Dafa
Duka |
Shankafa,
Tumatur, Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Gishiri, Magi, Kayan yaji, Ruwa. |
39. |
Dafa
Dukan Shinkafa Da Alayyafu ko Zogale |
Dafa
Duka |
Shankafa,
Alayyafu, Zogale, Ganda, Tumatur, Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Kayan yaji, Magi, Gishiri, Ruwa. |
40. |
Dafa
Dukan Shinkafa Da Taliya. |
Dafa
Duka |
Shankafa,
Taliya, Tattasai, Tarugu, Tumatur, Albasa, Nama, Mai, Magi, Gishiri, Kayan yaji, Ruwa. |
41. |
Dafa
Dukan Shankafa Da Wake |
Dafa
Duka |
Shankafa,
Wake, Tumatur, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Kaya ciki, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
42. |
Dafa
Dukan Soyayyar Shinkafa |
Dafa
Duka |
Shankafa,
Nama, Hanta ko Ƙoda, Wake ɗanyen haki, Tattasai ɗanyen haki, Karas, Kabbeji, Albasa, Tarugu, Magi, Gishiri, Curry, Mai, Ruwa. |
43. |
Dafa
Dukan Wake Da Taliya |
Dafa
Duka |
Wake, Taliya, Zogale, Tumatur, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Magi, Gishiri, Ruwa. |
44. |
Wasa-Wasar Dambu |
Wasa-Wasa |
Ɓarzazjiyar
Masara ko Shankafa, Ruwa |
45. |
Dambun
Acca |
Dambu |
Kifi,
Tattasai, Tarugu, Albasa, Karas, Kabbeji, Mai, Magi, Curry, Kayan Ƙanshi, Ruwa. |
46. |
Dambun
Alkama |
Dambu |
Alkama, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kabbeji, Karas, Magi, Kayan, Ƙamshi, Mai, Ruwa. |
47. |
Dambun
Dankali |
Dambu |
Dankali,
Tattasai, Tarugu, Gishiri, Magi, Kori, Albasa, Ruwa. |
48. |
Dambun
Gero |
Dambu |
Gero, Tonka, Rama ko Zogale, Albasa, Mai, Magi, Kanwa, Ƙuli-Ƙuli, Ruwa. |
49. |
Dambun
Kuskus |
Dambu |
Kuskus,
Nama, Tattasai, Tarugu, Alayyafu, Albasa, Karas, Mai, Curry, Magi, Kayan Ƙamshi, Ruwa. |
50. |
Dambun
Masara |
Dambu |
Masara, Alayyafu, Magi, Gishiri, Mai, Ƙuli-Ƙuli, Tonka, Albasa, Gyaɗa, Ruwa. |
51. |
Dambun
Nama |
Nama |
Nama, Albasa, Tarugu, Magi, Gishiri, Kyan yaji, Ruwa. |
52. |
Dambun
Shinkafa |
Dambu |
Shinkafa, Zogale, Albasa, Tattasai, Tarrugu, Magi, Gishiri, Mai, Kayan yaji, Tafarnuwa, Kabbeji, Karas, Nama, ko Kayan Ciki, Ruwa. |
53. |
Dambun
Tsakin Masara |
Dambu |
Masara, Sure, Mai, Magi, Gishiri, Ƙuli-Ƙuli, Albasa, Tonka, Gyaɗa, Ruwa. |
54. |
Dankali
Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Gishiri, Ruwa. |
55. |
DaƘuwa Aya |
Ƙwalama |
Suga, Gishiri. |
56. |
Wasa-Wasar Dawa |
Dafa
Duka |
Dawa, Gishiri, Ruwa. |
57. |
Diɓila |
Diɓila |
Fulawa,
Yeast, Suga, Mai, Ruwa. |
58. |
Durumi |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tasye za a sha shi |
59. |
Ɗan
Furut |
‘Ya’yan
itattuwa
|
Kai
tsaye ake cin sa. |
60. |
Ɗan
Madaro |
Ƙwalama |
Madara, Mai. |
61. |
Ɗan
malele ko A ci da mai ko Ɗan
shanana. |
Ɗan
Malele |
Garin
Masara, Gishiri, Magi, Mai, Tonka, Albasa, Ruwa. |
62. |
Ɗan
ta Matsitsi |
Ƙwalama |
Garin Ƙwame, Suga, Garura. |
63. |
Ɗan
Wake |
Ɗan
wake |
Wake, Rogo, Dawa, Kuka, Kanwa, Gishiri, Ƙwai, Kayan Lambu, Ruwa. |
64. |
Ɗunya
|
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
65. |
Fanke
|
Fanke |
Fulawa,
Madara, Suga, Bakin foda, Ƙwai, Bota. |
66. |
Farfesun
Bindin Naman Sa |
Nama |
Bindi, Kayan yaji, Tafarnuwa, Tattasai, Tarugu, Albasa, Gyaɗa, Magi, Kori, Gishiri, Ruwa. |
67. |
Farfesun
Kan Rago ko Naman Sa ko Naman Akuya |
Namaa |
Kan Rago, Albasa, Tumatur, Kayan Ƙamshi, Tattasai, Tarugu, Magi, Kori, Gishiri, Mai Ruwa. |
68. |
Farfesun
Kayan Ciki |
Nama |
Kayan ciki, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Tafarnuwa, Zogale, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
69. |
Farfesun
Kaza |
Nama |
Kaza, Mai, Tattasai, Tarugu, Tumatur, Albasa, Kayan yaji, Tafarnuwa, Magi, Kori, Gishiri, Ruwa, Alayyafu. |
70. |
Farfesun
Kifi |
Nama |
Kifi, Citta, Tarugu, Tattasai, Albasa, Kanunfar, Tafarnuwa, BaƘin yaji, Magi, Kori, Thyme, Gishiri, Daddawa. Ruwa. |
71. |
Farfesun
Kifi da Kayan Lambu |
Nama |
Kifi, Kayan miya, Albasa, Koren tattasai, Mai, Citta, Tafarnuwa, Ruwa. |
72. |
Farfesun
Nama |
Nama |
Nama, Kayan yaji, Tafarnuwa, Tarugu, Albasa, Tattasai, Gishiri, Kanamfari, Curry, Main gyaɗa, Ruwa. |
73. |
Farfesun
Nama Da Ƙasan
Rago |
Nama |
Nama da Ƙasan
Rago, Dadddawa, Kayan yaji, Tattasai, Tarugu, Albasa, Tumatur, Curry, Thyme, Magi, Gishiri, Mai, Ruwa. |
74. |
Faten Acca |
Fate |
Acca, Tarugu, Tattasai, Albasa, Magi, Gishiri, Ruwa. |
75. |
Faten Alkama |
Fate |
|
76. |
Faten Dankalin Hausa |
Fate |
Dankali,
Tarugu, Tattasai, Tumatur, Albasa, Zogale, Kifi, Mai, Magi, Curry, Gishiri, Kayan yaji, Tafarnuwa, Ruwa. |
77. |
Faten Dankalin Turawa |
Fate |
Dankalin
Turawa, Tarugu, Tattasai, Mai, Albasa mai lawashi, Magi, Gishiri, Kayan yaji, Ruwa. |
78. |
Faten Doya |
Fate |
Doya, Kayan ciki, Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Kayan yji, Zogale, Magi, Gishiri, Ruwa. |
79. |
Faten Kabewa |
Fate |
Kabewa, Nama, Alayyafu, Kayan miya, Kayan Ƙamshi, Magi, Mai, Gishiri, Ruwa. |
80. |
Faten Makani |
Fate |
Makani,
Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Kayan yaji, Magi, Gishiri, Ruwa. |
81. |
Faten Makani Gwaza |
Fate |
Makani
gwaza, Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Kayan yaji, Magi, Gishiri, Ruwa. |
82. |
Faten Shankafa Ɗanya |
Fate |
Shankafa,
Tarugu, Ganyen Yakuwa/Sure, Daddawa, Magi, Gishiri, Curry, Man gyaɗa, Nama, Ruwa. |
83. |
Faten Shinkafa |
Fate |
Shankafa,
Yakuwa, Alayyafu, Lawashi, Wake, Kifi, shuwaka, Mai, Tarugu, Albasa, Magi, Gishiri, Kayan Ƙmshi, Ruwa. |
84. |
Faten tsakin Masara |
Fate |
Masara, Gyaɗa, Yakuwa, Alayyafu, Tarugu, Tattasai, Albasa, Magi, Mai, Gishiri, Kayan Ƙamshi, Ruwa. |
85. |
Faten Wake |
Fate |
Wake, Kifi, Anta, Alayyafu, Tarugu, Tattasai, Albasa, Gishiri, Magi, Kayan yaji, Ruwa. |
86. |
Fitsarin
Abiola |
Fanta, Jolijus |
|
87. |
Funkasau |
Funkasau |
Fulawa,
Alkama, Ruwa, Mai, Kanwako Yeast ko Nono, Albasa, Ruwa |
88. |
Funkasau Na Fulawa |
Funkasau |
Fulawa,
Garin waken suya, Yeast, Gishiri, Ruwa. |
89. |
Fura Gero |
Fura |
Gero, Kayan yaji, Tonka, Nono, Suga, Zuma, Ruwa. |
90. |
Fura Shankafa |
Fura |
Maiwa, Nono, Suga, Zuma, Ruwa. |
91. |
Garin
Ɗanbuɗiɗis |
Ƙwalama |
Ɗiyan Ƙwame, Madara, Bunbita, Suga, Waken suya. |
92. |
Gasasshen Nama |
Nama |
Nama, Magi, Gishiri, Kayan yaji, Tafarnuwa, Mai Ruwa. |
93. |
Gasasshiyar Kaza |
Nama |
Kaza, Attarugu, Tafarnuwa, Magi, Gishiri, Kori, Mai, Ruwa. |
94. |
Gasasshiyar Kaza BanƘararra |
Nama |
Kaza, Mai, Magi, Gishiri, Tonka, Tafarnuwa, Kayan yaji, Ruwa. |
95. |
Gawasa |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
96. |
Gazari Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Gishiri, Ruwa. |
97. |
Gigginya |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
98. |
Goriba |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci ta |
99. |
Guguru |
Ƙwalama |
Masara, Suga, Madara, flaɓour.
|
100. |
Gullisuwa |
Ƙwalama |
Madara kwata, Suga, Mai, Ruwa. |
101. |
Gurasa |
Gurasa |
Fulaawa,
Bakin foda, Suga, Gishiri, Ruwa. |
102. |
Gwandar Masar |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
103. |
Gwanda Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
104. |
Gwaza
(makani) Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Gishiri, Ruwa. |
105. |
Gyaɗa (kwaras-kwaras) |
Ƙwalama |
Gayaɗa, Gishiri. |
106. |
Gyaɗa Ɗanya |
‘Ya’yan
itatuwa |
Gishiri, Ruwa. |
107. |
Hanjin Ligido |
Ƙwalama |
Suga, Ruwa, Lemon tsami ko tsamiya. |
108. |
Hikimma |
Hikimma |
Fulawa,
Suga, Bakin foda, Mai, Ruwa. |
109. |
Huce |
Dambu |
Masara, ko Dawa, ko Gero. |
110. |
Hwaru |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za asha shi |
111. |
Ice
Cream |
Ice-
Cream |
Ayaba, Madarar ruwa, Flaɓour, Suga, Ruwa. |
112. |
Innibi |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci shi |
113. |
Jinɓiri (ɗanye wake) |
‘Ya’yan
itatuwa |
Gishiri, Ruwa. |
114. |
Kabbeji Da Nama |
Nama |
Kabbeji,
Nama, Karas, Dankali, Ƙwai, Mai, Magi, Albasa, Gishiri, Kori, Ruwa. |
115. |
Kaffa |
Tuwo |
Masara, Ruwa. |
116. |
Kaiwa |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci ta |
117. |
Kaiwa |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha shi |
118. |
Kankana Ɗanya |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
119. |
Kantun
Gana |
Ƙwalama |
Gyaɗa, Suga. |
120. |
Karas Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci shi |
121. |
Karashiya
|
Ƙwalama |
Ƙwai da Ƙwai, Mai. |
122. |
Kwaruru
Ɗanya |
‘Ya’yan
itatuwa |
Gishiri, Ruwa. |
123. |
Kaɗe |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha shi |
124. |
Killishi |
Nama |
Nama, Mai, Ƙuli-Ƙuli, Kayan yaji, Tafarnuwa, Kanunfari, Magi, Tonka, Kori,
Gishiri, Ruwa. |
125. |
Kukumba |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
126. |
KununNono |
Kunu |
Nono, Gero, Madara, Suga, Zuma, Kayan Ƙamshi, Ruwa. |
127. |
Kunun ‘Ya’yan Itace |
Kunu |
Shinkafa, Ayaba, Kankana, Abarba, Tuffa, Kwakwa, Ruwa. |
128. |
Kunun Acca |
Kunu |
Acca, Tsamiya, Suga, Ruwa. |
129. |
Kunun Aduwa |
Kunu |
Gerro,
Aduwa, Kayan yaji, Ruwa. |
130. |
Kunun Alkama |
Kunu |
Alkama, Suga, Masoro, Kanamfari, Citta,
Nono Madara, Zuma, Ruwa. |
131. |
Kunun Aya |
Kunu |
Aya, Suga, Madara, Kwakwa, Dabino, Kanunfari, Ruwa. |
132. |
Kunun Dankali |
Kunu |
Dankalin Hausa, Dawa, Kayan Ƙamshi, Ruwa. |
133. |
Kunun Gero Na Tsaki |
Kunu |
Gero, Kayanyaji, Tonka, Suga, Zuma, Ruwa. |
134. |
Kunun Gyaɗa |
Kunu |
Gyaɗa, Madara, Shinkafa, Lemon tsami, SugaRuwa. |
135. |
Kunun Kamu |
Kunu |
Gero, Suga, Madara, Citta, Kanunfari, Kimba, Tonka,
Ruwa. |
136. |
Kunun Kuskus |
Kunu |
Kuskkus, Madara, Suga, Tuffa, Ruwa. |
137. |
Kunun Kwakwa |
Kunu |
Ƙwakwa, Ɗanya Shinkafa, Tuwo, Suga, Citta, Ruwa. |
138. |
Kunun Maiwa |
Kunu |
Maiwa, Kayan yaji, Ruwa. |
139. |
Kunun Sabara |
Kunu |
Gero, Kayan yaji, Sabara, Ruwa. |
140. |
Kunun Sanga-Sanga |
Kunu |
Gero, Kayan yaji, Sanga-sanga, Ruwa. |
141. |
Kunun Shinkafa |
Kunu |
Shinkafa, Mangyaɗa, Flaɓour, Inibi busashe, Suga, Ruwa. |
142. |
Kunun Tsamiya |
Kunu |
Gero, Kayan yaji, Tsamiya, Ruwa |
143. |
Kunun Yara |
Kunu |
Alkama, Dawaja, Masara, Waken suya, Gyaɗa, Zuma, Ruwa. |
144. |
Kunun ZaƘi |
Kunu |
Gero, Gasara, Suga, Lemon tsami, Kayan Ƙamshi, Dankali, Kwakwa, Ruwa. |
145. |
Kunun Zogale |
Kunu |
Gero, Kayan yaji, Zogale, Ruwa. |
146. |
Kurna |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
147. |
Wasa-Wasar Kuskus |
Wasa-Wasa |
Kuskkus,
Gishiri, Ruwa. |
148. |
Kwakumeti
|
Ƙwalama |
Kwakwa, Suga |
149. |
Kwakwa Ɗanya |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci ta |
150. |
Kwakwa DandaƘa |
‘Ya’yan
itatuwa |
Sai
an fasa za a ci ta |
151. |
Kwankwalati (kakan daɗi) |
Ƙwalama |
Suga, Tsamiya |
152. |
Kwastad |
Kunu |
Waken
suya, Dawa, Gyaɗa, Masara, Ƙwai. Suga Ruwa. |
153. |
Kwaɗon Dambu da Kabbeji |
Kwaɗo |
Kabbeji,
Ƙuli, Tarugu, Albasa, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
154. |
Kwaɗon Garin Kwaki da Salat da Zogale da Tafasa da Rama |
Kwaɗo |
Garin
Kwaki, Tarugu, Ƙuli, Latas, Mai, Tumatur, Gishiri, Magi, Ruwa. |
155. |
Kwaɗon Kabbeji |
Kwaɗo |
Kabbeji,
Tumatur, Kukumba, Albasa, Ƙuli, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
156. |
Kwaɗon Ƙanzo |
Kwaɗo |
Ƙamzo,
Ƙuli, Kayan yaji, Tumatur, Tarugu, Albasa, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
157. |
Kwaɗon Rama |
Kwaɗo |
Rama, Ƙuli, Gyaɗa, Tarugu, Albasa, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
158. |
Kwaɗon Salat da Tumatur |
Kwaɗo |
Salat,
Tumatur, Albasa, Ƙuli, Mai, Magi, Gishiri, Kayan yaji, Ruwa. |
159. |
Kwaɗon Shinkafa da Alayyafu ko Zogale ko Tafasa ko Sanga-sanga |
Kwaɗo |
Shinkafa, Alayyafu, Zogale, Tafasa, Ƙuli, Gyaɗa, Mai, Tarugu, Tattasai, Albasa, Magi, Gishiri, Ruwa. |
160. |
Kwaɗon Shinkafa da Latas (salat) |
Kwaɗo |
Shinkafa, Latas, Ƙuli, Tarugu, Tattasai, Albasa, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
161. |
Kwaɗon Sure ko Soɓorodo |
Kwaɗo |
Sure,
Ƙuli, Tarugu, Albasa, Tonka, Magi, Gishiri, Mai, Ruwa. |
162. |
Kwaɗon Tafasa |
Kwaɗo |
Tafasa, Ƙuli, Tarugu, Tumatur, Albasa, Magi, Kayan yaji, Gishiri, Ruwa. |
163. |
Kwaɗon Tumatur |
Kwaɗo |
Tumatur, Tarugu, Albasa, Ƙuli, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
164. |
Kwaɗon Tuwo da Alayyafu ko Zogale ko Tafasa ko Sanga-sanga ko Yaɗiya |
Kwaɗo |
Tuwo, Ƙuli, Tonka, Mai, Albasa, Kayan yaji, Ruwa. |
165. |
Kwaɗon Tuwon Dawa ko Masara ko Shinkafa |
Kwaɗo |
Tuwo, Tonka, Ƙuli, Magi, Gishiri, Mai, Albasa, Ruwa. |
166. |
Kwaɗon Ɓula |
Kwaɗo |
Ɓula, Gyaɗa, Ƙuli, Tarugu, Albasa, Magi, Mai, Gishiri, Kayan yaji, Ruwa. |
167. |
Kwaɗon Zogale |
Kwaɗo |
Zogale, Tumatur, Tattasai, Tarugu, Albasa, Ƙuli, Kayan yaji, Tafarnuwa, Magi, Gishiri, Mai, Ruwa. |
168. |
Kyak (Cake) |
Kyak |
Fulawa,
Suga, Bota, Madara, Bakin foda, Ruwa. |
169. |
Kyak Na Ayaba |
Kyak |
Ayaba, Fulawa, Ƙwai, Butter, Madara, Suga, Gishiri, Bakin foda, Busasshen Dabino, Busasshen Inibi. Ruwa. |
170. |
Lemon Magarya |
Lemo |
Magarya, Kayan Ƙamshi, Lemon ZaƘi, Zuma Ko Suga, Ruwa. |
171. |
Lemon Lemon ZaƘi |
Lemo |
Kukumba, Lemo zaƘi,
Ɗanya citta, Kwakwa, Suga ko zuma, Ruwa. |
172. |
Lemon Zaki Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha shi |
173. |
Lemon Abarba |
Lemo |
Abarba, Kayan Ƙamshi, Flavour,
Ruwa. |
174. |
Lemon Abarba da Citta |
Lemo |
Abarba,
Citta, Kayan Ƙamshi, Suga ko
Zuma, Ruwa. |
175. |
Lemon Abarba da Kwakwa |
Lemo |
Abarba, Kwakwa, Madara, Suga, Kayan Ƙamshi, flaɓour, Ruwa. |
176. |
Lemon
Ayaba |
Lemo |
Ayaba , Kankana,
Strawberry, Madara, Suga, Zuma Ruwa. |
177. |
Lemon
Gwaiba |
Lemo |
Gwaiba, Suga, Madarar ruwa, Ruwa. |
178. |
Lemon
Gwaiba da Tuffa da Kwakwa da Abarba |
Lemo |
Gwaiba,
Abarba, Tuffa, Kwakwa, Suga ko zuma,
Flaɓour,
Ruwa. |
179. |
Lemon Gwanda |
Lemo |
Gwada, Kukumba, Karas, Ɗanya citta, Ruwa. |
180. |
Lemon Gwanda da Ɗanya Citta |
Lemo |
Gwanda,
Citta, Kayan Ƙamshi, Suga,
Zuma, Ruwa. |
181. |
Lemon Innibi |
Lemo |
Innibi,
Kayan Ƙamshi, Na’a Na’a, Zuma, Ruwa. |
182. |
Lemon Kankana |
Lemo |
Kankana, Kayan yaji, Suga,
Zuma, Ruwa. |
183. |
Lemon Karas |
Lemo |
Karas, Madara, Kayan Ƙamshi, Ruwa. |
184. |
Lemon Kukumba |
Lemo |
Kukumba, Lemom Tsami, Suga, Ruwa. |
185. |
Lemon Kukumba da Abarba |
Lemo |
Kukumba, Ɗanyar citta, Abarba,
Kwakwa. Kayan Ƙamshi, Ruwa. |
186. |
Lemon Kukumba da Citta |
Lemo |
Kukumba,
Citta, Kayan Ƙamshi, Suga,
Zuma, Ruwa. |
187. |
Lemon Kukumba da Lemon ZaƘi |
Lemo |
Kukumba, Lemon zaƘi, Kayan Ƙamshi, Suga,
Zuma, Ruwa. |
188. |
Lemon Kwakwa |
Lemo |
Kwakwa. Madara, Suga, Flaɓour na
kwakwa, Ruwa. |
189. |
Lemon Kwakwa da Madara |
Lemo |
Kwakwa, Madara, Kayan yaji, Suga,
Zuma, Ruwa. |
190. |
Lemon Mangoro |
Lemo |
MangoroGwaiba, Tuffa,
Kukumba, Lemo, Ruwa. |
191. |
Lemon Rake |
Lemo |
Rake, Suga, Flavour,
Ruwa. |
192. |
Lemon Tsami Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha shi |
193. |
Lemon Tsamiya |
Lemo |
Tsamiya, Kayan Ƙamshi, Suga, Flaɓour, Ruwa. |
194. |
Lemon Ɗanya Citta |
Lemo |
Ɗanyar citta, Lemon tsami, Suga, Flaɓour, Ruwa. |
195. |
Lemon Zoɓo |
Lemo |
Zoɓo, Abarba, Citta, Kukumba, Kanun fari, Ɓawan abarba. Flaɓour na Abarba, Kayan Ƙamshi Ruwa. |
196. |
Magarya |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci ta |
197. |
Mangoro Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha shi |
198. |
Makani
Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Gishiri, Ruwa. |
199. |
Masar Gero |
Masa |
Gero, Kanwa, Mai, Yeast ko nono, Kayan yji, Fulawa,
Ruwa. |
200. |
Masar Masara |
Masa |
Masara, Kanwa, Yeast, ko Nono, Fulawa, Ɓula, Baking powder, Mai. Gishiri, Kayan yaji, Albasa, Ruwa. |
201. |
Masar Shinkafa |
Masa |
Shankafa,
Yeast ko nono, Mai, Suga, Kanwa, Gishiri, Albasa, Ruwa. |
202. |
Miyar Alayyafu |
Miya |
Alayyafu, Sure/yakuwa, Tumatur, Tarugu, Tattasai, Albasa, Kabushi, Wake, Gyaɗa/Egushi, Kayan yaji, Tafarnuwa, Daddawa, Mai, Gishiri, Magi, Ruwa. |
203. |
Miyar Albasa |
Miya |
Albasa, Nama, Tarugu, Mai, Curry, Magi, Gishiri, Kayan yaji, Ruwa. |
204. |
Miyar Ayayo |
Miya |
Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Magi, Gishiri, Kayan yaji, Daddawa, Wake, Nama ko Kifi, Rauwa. |
205. |
Miyar Egushi |
Miya |
Egushi,
Kayan ciki, Tattasai, Tarugu, Albasa, Tumatur, Mai, Tafarnuwa, Magi, Gishiri, Thyme, Kayan yaji, Curry, Ruwa. |
206. |
Miya |
Ganyen Aduwa, Albasa, Daddawa, Gishiri, Kayan yaji, Mai, Ruwa, Tarugu, Tattasai, Wake |
|
207. |
Miyar Garafuni |
Miya |
Grafuni,
Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Daddawa, Wake, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
208. |
Miyar Gudai |
Miya |
Gudai,
Tattasai, Tarugu, Tumatur, Albasa, Wake, Nama, Kayan yaji, Daddawa, Mai, Gishiri, Magi, Ruwa. |
209. |
Miyar Guro/Kuɓewa |
Miya |
Guro, Nama ko Kifi Tattasai, Tarugu, Albasa, Karas, Mai, Magi, Kayan yaji, Tafarnuwa, Daddawa, Magi, Gishiri, Ruwa. |
210. |
Miyar Gyaɗa |
Miya |
Gyaɗa, Nama, Kayan yaji, Daddawa, Kabewa, Kayan Ƙamshi, Mai, Magi, Ruwa. |
211. |
Miyar Kabbeji |
Miya |
Kabbeji,
Tattasai, Tarugu, Tumatur, Albasa, Nama, Gishiri, Thyme, Karas, Ruwa |
212. |
Miyar Kabushi |
Miya |
Kabushi, Tumatur, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Daddawa, Mai, Magi, Gishiri, Ruwa. |
213. |
Miyar Ka-fi -Likita
|
Miya |
Ka-fi-likita, Mai, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Daddawa, Magi, Gishiri, Ruwa. |
214. |
Miyar Karas |
Miya |
Karas, Albasa, Nama, Tattasai, Tarugu, Albasa, Tafarnuwa, Kayan yaji, Magi, Gishiri, Mai, Ruwa. |
215. |
Miyar Karkashi |
Miya |
Yoɗo, Tattasai, Tarugu, Albasa, Ganda, Mai, Kayan yaji, Tafarnuwa, Gishiri, Magi, Daddawa, Wake, Ruwa. |
216. |
Miyar Kuka |
Miya |
Kuka, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Daddawa, Nama, Tafarnuwa, Mai , Magi, Gishiri, Ruwa. |
217. |
Miyar Kwata |
Miya |
Kawata.
Daddawa, Kayan yaji, Tonka, Magi, Gishiri, Ruwa. |
218. |
Miyar Lalo(Tungurnuwa) |
Miya |
Lalo, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kifi, Wake, Mai, Magi, Kayan yaji, Daddawa, Gishiri, Ruwa. |
219. |
Miyar Ogobonno |
Miya |
Ogbonno,
Nama. Ɗanyer Kubewa, Busasshen Kifi, Manja, Albasa, Magi, Gishiri, Kayan yaji, Daddawa, Tarugu, Tattasai, Tumatur, Ruwa. |
220. |
Miyar Ƙoda
da Karas |
Miya |
Albasa, Tumatur, Karas, Koren Wake, Attarugu, Tattasai, Ruwa. |
221. |
Miyar Sanga-Sanga |
Miya |
Sanga-sanga,
Tattasai, Tarugu, Tumatur, Albasa, Kayan yaji. Daddawa, Tafarnuwa, Wake, Mai, Magi, Gishiri, Kabushi, Ruwa. |
222. |
Miya |
Shuwaka, Hanta/Ƙoda, Kayan Miya, Mai, Magi, Gishiri, Kayan yaji, Daddawa, Tafarnuwa, Wake, Ruwa. |
|
223. |
Miyar Soyayyar ko Dafaffiyar Da Babu Ruwa A Ciki. |
Miya |
Zogale, Allayahu, Tattasai, Tarugu, Tumatur, Albasa, Kayan yaji, Tafarnuwa, Magi, Curry, Thyme, Gishiri ko Kifi ko Anta. Ruwa. |
224. |
Miyar soyayyar Rama |
Miya |
Rama, Tattasai, Tarugu, Albasa, Mai, Magi, Curry, Gishiri, Ruwa. |
225. |
Miyar Sure |
Miya |
Wake, Tarugu, Tattasai, Albasa, Magi, Gishiri, Mai, Daddawa, Kayan yaji, Tafarnuwa, Ruwa. |
226. |
Miya |
Tafasa, Tattasai, Tarugu, Tumatur, Albasa, Kayan yaji, Ƙoda/Anta, Daddawa, Mai, Magi, Gishiri, Gyaɗa, Ruwa. |
|
227. |
Miyar Tumatur |
Miya |
Tumatur, Nama Kaza. Tattasai, Tarugu, Albasa, Lawashi, Kanwa/Bakin foda, Mai, Magi, Curry, Gishiri, Kanyan yaji, Tafarnuwa, Ruwa. |
228. |
Miyar Ugun |
Miya |
Ugun,
Wake, Tarrugu, Tattasai, Tumatur, Albasa, Mai, Albasa, Mai, Kayan yaji, Daddawa, Magi, Gishiri, Kifi, Ruwa. |
229. |
Miyar Wake |
Miya |
Wake, Kayan miya, Mai, Magi, Gishiri Kayan Ƙamshi,
Daddawa, Ruwa. |
230. |
Miyar Ɗwata |
Miya |
Ɗwata, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Tafarnuwa, Daddawa, Wake, Gishiri, Magi, Ruwa. |
231. |
Miyar Yoɗo |
Miya |
Yoɗo, Tattasai, Tarugu, Albasa, Ganda, Mai, Kayan yaji, Tafarnuwa, Gishiri, Magi, Daddawa, Wake, Ruwa. |
232. |
Miyar Zogale |
Miya |
Zogale, Nama Kaji/Kifi, Gyaɗa, Tattasai, Tarugu, Tumatur, Albasa, Magi, Gishiri, Daddawa, Kayan yaji, Tafarnuwa, Mai, Ruwa. |
233. |
Nakiya |
Nakiya |
Shankafa
ɗanya, Suga, kayan yaji citta, yaji,
tonka (barkono), Tsamiya, ko Lemon tsami, Ruwa. |
234. |
Nama da Karas |
Nama |
Nama, Karas, Magi, Gishiri, Kayan Yaji, Mai, Tafarnuwa. |
235. |
Nunu |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha shi |
236. |
Oro |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci shi |
237. |
Ƙamƙam |
Ƙwalama |
Gyaɗa, Suga |
238. |
Ƙosen
Dankali Da Nama |
Ƙose
|
Dankali,
Nama, Ƙwai, Tarugu, Albasa, Magi, Gishiri, Main gyaɗa, Fulawa, Gishiri, Ruwa. |
239. |
Ƙosen
Doya |
Ƙose |
Doya, Fulwa, Ƙwai, Tarugu, Albasa, Magi, Mai, Ruwa. |
240. |
Ƙosen
Rogo |
Ƙose
|
Rogo, Tarugu, Gishiri, Magi, Albasa, Ruwa. |
241. |
Ƙosen
Wake |
Ƙose |
Wake, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Magi, Gishiri, Mai, Ruwa. |
242. |
Ƙuli-Ƙuli |
Ƙuli-Ƙuli |
Gyaɗa, Kayan yaji, Ruwa. |
243. |
Ƙuli-Ƙulin Fulawa (Doughanut) |
Ƙuli-Ƙulin Fulaawa |
Fulawa,
Suga, Yeast, Ƙwai, Gishiri, Mai, Ruwa. |
244. |
Ƙwame
|
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha shi |
245. |
Rake
Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
246. |
Riɗi |
Ƙwalama |
Riɗi, Suga, Tsamiya, Ruwa. |
247. |
Rogo Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Gishiri, Ruwa. |
248. |
Sakwara |
Tuwo |
Doya, Mai gyaɗa, Ruwa. |
249. |
Samosa |
Samosa |
Fulawa,
Nama, Albasa, Tarugu, Magi, Curry, Gishiri, Ruwa. |
250. |
Wasa-Wasar shinkafa |
Wasa-Wasa |
Shinkafa, Gishir, Magi, Ruwa. |
251. |
Shawarma |
Shawarma |
Fulawa,
Yeast, Butter, Suga, Kabbeji, Naman Kaza, Tumatur, Karas, Ruwa. |
252. |
Sinasir |
Sinasir |
Shankafa,
Mai, Yeast, Albasa, Suga, Bakin foda ko Nono, Ruwa. |
253. |
Soyayan Nama |
Nama |
Nama, Tattasai, Tarugu, Albasa, Kayan yaji, Tafarnuwa, Magi, Gishiri, Mai, Ruwa. |
254. |
Soyayan Dankali Turbuɗe Cikin Ƙwai |
Soyayyan
Dankali |
Dankali,
Ƙwai, Tattasai, Tarugu, Albasa, Main gyaɗa, Gishiri, Kayan yaji, Magi, Ruwa. |
255. |
Soyayan
Dankali |
Soyayyan
Dankali |
Dankali,
Mai, Gishiri, Yaji, Ruwa. |
256. |
Soyayyar Kaza |
Nama |
Kaza, Mai, Magi, Kori, Albasa, Gishiri, Kayan yaji, Ruwa. |
257. |
Soyayyar Kaza da Nama |
Nama |
Nama, Kaza, Magi, Gishiri, Kabbeji, Karas, Albasa, Dankalin Turwa, Mai, Ruwa. |
258. |
Soyayyar Kaza da Tattasai da Tarugu |
Nama |
Kaza, Tattasai, Zogale, Tarugu, Albasa, Mai, Magi, Kayan yaji, Kori, thyme, Gishiri, Ruwa. |
259. |
Soyayyar Kaza Tare da Kayan Lambu |
Nama |
Kaza, Tattasai, Tarugu, Albasa, Karas, Kabbeji, Kukumba, Mai, Magi, Kori, Kayan yaji, Gishiri, Ruwa. |
260. |
Soyayyan Tantabara |
Nama |
Tantabara, Magi, Gishiri, Kayan yaji, Albasa, Mai, Tonka, Ruwa. |
261. |
Soyayyar Zabuwa (zabo) |
Nama |
Zabo, Albasa, Magi, Gishiri, Mai, Tarugu, Tattasai, Albasa, Ƙwai, Ruwa. |
262. |
Soyayyan Kifi da Soyayar Miya |
Nama |
Kifi, Magi, Gishiri, Tattasai, Tarugu, Albasa, Zogale, Ɗoɗoya Ruwa. |
263. |
Soyayyar
Fara |
Nama |
Fara, Mai, Tonka, Albasa, Haɗaɗɗen Yaji, Magi Gishiri. |
264. |
Suya |
Ƙwalama |
Garin fulawa, Gishiri, Ƙwai, Magi, Tarugu, Kayan yaji, Mai, Ruwa. |
265. |
Tabar Malam |
Ƙwalama |
Sure, Ƙuli, Kayan yaji. |
266. |
Wasa-Wasar Taliya |
Wasa-Wasa |
Taliya,
Gishiri, Ruwa. |
267. |
TanzarinƊanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha shi |
268. |
Taiba |
Tuwo |
Garin
Kwaki, Ruwa. |
269. |
Tsamiyar
Birai |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a sha ta |
270. |
Tsatsafa |
Tsatsafa |
Fulawa,
Suga, Mai, Bakin foda, Ruwa. |
271. |
Tsinken
Nama |
Nama |
Nama, Mai, Tumatur, Albasa, Magi, Thyme, Dankalin Turawa,
Giashiri, Ruwa. |
272. |
Tsiren
Nama (Balangu) |
Nama |
Nama, Ɗanyen hakin tattasai, Albasa, Tumatur, Ƙwai, Tafarnuwa, Citta, Tarugu, Kori, Magi, Ruwa. |
273. |
Tsiren
Nama Tukunya |
Nama |
Nama, Tarrugu, Tumatur, Albasa, Ƙuli-Ƙuli, Mai, Magi, Gishiri, Curry, Ruwa. |
274. |
Tubani |
Awara |
Wake, Kanwa, Rogo, Kuka, Ganye rogo, ko na masara, Ruwa. |
275. |
TuwonAlkama |
Tuwo |
Alkama, Ruwa. |
276. |
Tuwon Dawa |
Tuwo |
Dawa, Kanwa, Ruwa. |
277. |
Tuwo |
Dawa, Gero, Ruwa. |
|
278. |
Tuwon Acca |
Tuwo |
Acca, Ruwa. |
279. |
Tuwon Biski |
Tuwo |
Gero, Ruwa. |
280. |
Tuwon Dusa |
Tuwo |
Dawa, Gero, Ruwa. |
281. |
Tuwo |
Gero, Kanwa, Ruwa. |
|
282. |
Tuwo |
Maiwa,
Ruwa. |
|
283. |
Tuwon Masara |
Tuwo |
Masara, Rogo, Ruwa. |
284. |
Tuwon Ƙasari |
Tuwo |
Gero, Kanwa, Ruwa. |
285. |
Tuwon Ƙullu |
Tuwo |
Dawa, Masara, Gero, Rogo, Ruwa. |
286. |
Tuwon Ƙwai |
Tuwo |
Ƙwai,
Tarugu, Nama, Gishiri, Albasa, Magi, Kori, Mai, Ruwa. |
287. |
Tuwon Rogo |
Tuwo |
Rogo, Dawa, Ruwa. |
288. |
Tuwon Samo |
Tuwo |
Samonbita,
Ruwa |
289. |
Tuwon Shinkafa |
Tuwo |
Shinkafa, Ruwa. |
290. |
Tuwon Wake |
Tuwo |
Wake, Ruwa. |
291. |
Wasa-Wasar Wake |
Wasa-Wasa |
Wake, Gishiri, Kanwa, Ruwa. |
292. |
Yalon
Bello Ɗwata Sakkwato ɗwata Zaria Ɗanye |
‘Ya’yan
itatuwa |
Kai
tsaye za a ci shi |
293. |
Yogot |
Yogot |
Madarar gari, Nono, Ruwa. |
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.