Ticker

6/recent/ticker-posts

Kunshiyar Diwanin Wakokin Aminu Ladan Abubakar (ALA)

Ƙunshiyar Littafin Diwanin Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA) na Farfesa Salisu Ahmad Yakasai da Abu-Ubaida Sani... Wannan shafi na ƙunshe da abubuwan da ke cikin littafin. A duba ƙarshen wannan ƙunshiya domin samun bayanan tuntuɓa. Ana iya tuntuɓar sa domin mallakar kwafen wannan littafi.

ƘUNSHIYA

SADAUKARWA -- iii

GODIYA -- iii

MUƘADDIMA -- iv

JINJINA -- v

ALLAH SAN BARKA -- vi

TSOKACI -- vi

GOYON BAYA -- vi

YABAWA -- x

GABATARWA -- vx

BABI NA ƊAYA

AMINU LADAN ABUBAKAR ALAN WAƘA

1.1 Gabatarwa -- 1

1.2 Haihuwar Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa) -- 1

1.3 Bin Diddigin Laƙabinsa -- 1

1.4 Mahaifansa -- 1

1.5 Kakanninsa -- 2

1.5.1 Kakannin ALA Ta Ɓangaren Mahaifi -- 2

1.5.2 Kakannin ALA Ta Ɓangaren Mahaifiya -- 2

1.6 Aure Da Iyalensa -- 3

1.6.1 Matansa -- 3

1.6.2 ‘Ya’yansa -- 4

1.7 Iliminsa/Karatunsa -- 6

1.7.1 Karatunsa na Addini -- 6

1.7.2 Karatunsa na Boko -- 6

1.7.2.1 ALA A Duniyar Firamare -- 6

1.7.2.2 ALA A Duniyar Sakandare -- 7

1.7.2.2 ALA A Duniyar Makarantar Gaba Da Sakandare -- 8

1.8 Gwagwarmayar Rayuwa -- 11

1.8.1 Ayyukansa -- 11

1.8.2 Ayyukan Gwamnati -- 11

1.8.3 Sana’a/Kasuwanci -- 11

1.8.4 Littattafai -- 12

1.8.5 Tafiye-tafiye -- 13

1.8.6 Ƙungiyoyi -- 13

1.8.6.1 Ra’ayin ALA Game Da Ƙungiya -- 14

1.8.7 Ƙwallon Ƙafa -- 14

1.9 Kammalawa -- 16

BABI NA BIYU

ALA A DUNIYAR WAƘA

2.1 Gabatarwa -- 17

2.2 Lokaci Da Dalilin Fara Waƙar Ala -- 17

2.3 Waƙar ALA ta Farko -- 17

2.4 Ko ALA Yana da Uban Gida A Waƙa? -- 18

2.5 Gwagwarmayar ALA A Duniyar Waƙa -- 18

2.6 Ɗaukakar ALA A Duniyar Waƙa -- 18

2.7 Yadda ALA Ke Shirya Waƙoƙinsa -- 21

2.8 Kyaututtukan Da ALA Ya Samu -- 22

2.9 Muradin Ala -- 23

2.10 Koken Ala -- 23

2.11 Lokutan Ƙunci A Rayuwar Ala -- 24

2.12 Fargabar Ala -- 24

2.13 Wasiyar Ala -- 24

2.14 Rubuce-Rubuce Na Ilimi Da Aka Gabatar Game Da Ala -- 25

2.15 Kammalawa -- 25

BABI NA UKU

WAƘOƘIN ALA MASU JIGON ILIMANTARWA/WA’AZANTARWA/FAƊAKARWA

3.0 Gabatarwa -- 27

3.1 Bara a Kufai -- 27

3.2 Jami’a Gidan Bankashi -- 28

3.3 Yanar Giza-Gizo -- 29

3.4 Baba Ina Za Ka Ne? -- 29

3.5 Waƙar Ilimi -- 30

3.6 Maɗaci -- 31

3.7 Marainiya -- 32

3.8 Sakarkari -- 33

3.9 Rayuwa A Duniya Tana Ban Tsoro -- 34

3.10 Murnar Salla Ta Gani -- 34

3.11 Waiyo Kaico -- 35

3.12 Mutuwa -- 36

3.14 Almuhajura -- 37

3.15 Ɗanjarida -- 39

3.17 Jami’a Gidan Wuya -- 41

3.18 Ɗan Barno -- 42

3.19 Hangen Dala -- 42

3.20 Uba -- 44

3.21 Noma -- 45

3.22 Kushewa -- 46

3.23 Rama Cuta Ba Laifi Ne Ba -- 47

3.24 Gobe Alkiyama -- 48

3.25 Kukuma -- 50

3.26 Sababin Mutuwar Aure -- 51

3.27 Adali -- 53

3.28 Cutar Taɓin Hankali -- 53

3.29 Ɗamarar Ko Ta Kwana -- 54

3.30 Jami’a Gidan Ban Kashi 2 -- 55

3.31 Mu Zauna Lafiya -- 56

3.32 Kammalawa -- 57

BABI NA HUƊU

WAƘOƘIN ALA NA SIYASA

4.0 Gabatarwa -- 58

4.1 Allah Kaɗa Guguwar Sauyi -- 58

4.2 Kira ga Gwamnoni -- 62

4.3 Dashen Mai Shukan Kainuwa Hawa Mulkin Lamaran Yaro -- 63

4.4 Zaɓe -- 65

4.5 Tallafi -- 67

4.6 Baubawan Burmi -- 68

4.7 Kamaye -- 69

4.8 Makomar Arewa -- 71

4. 9 Allah Ya Maimaita -- 73

4.10 Buɗaɗɗiyar Wasiƙa -- 74

4.11 Waiwaye -- 76

4.12 Walle-Walle -- 77

4.13 Raba Gardama -- 77

4.14 Your Excellency Sir -- 79

4.15 Mallam Ibrahim Shekarau Allah Ya Maimaita -- 80

4.16 Sardaunan Mubi Mai Girma -- 82

4.17 Garkuwa Na Matasa Doktoro Yahaya Adoza -- 83

4.18 Ɗan Bello Yahaya Gwamna Mai Jihar Kogi -- 86

4.19 Gwamnan Jama’a Bindo -- 86

4.20 Gwamna Bindo Gwamnan Adamawa -- 88

4.21 Farar Aniya Alamin Nasara -- 89

4.22 Mu Kaɗe Kumfar Ruwan Kogi -- 91

4.23 Bubukuwa -- 94

4.24 Bargon Rufa -- 95

4.25 Ɗaurin Gwarmi -- 96

4.26 Kammalawa -- 98

BABI NA BIYAR

WAƘOƘIN ALA MASU JIGON SOYAYYA

5.0 Gabatarwa -- 99

5.1 Angara -- 99

5.2 Fuju’a -- 100

5.3 So -- 101

5.4 Kawalwalniya -- 101

5.5 Kibiya -- 103

5.6 Kalmar So -- 104

5.7 Amina -- 106

5.8 Tsohuwa Ta Illaila -- 106

5.9 Kammalawa -- 108

BABI NA SHIDA

WAƘOƘIN ALA NA SARAUTA

6.0 Gabatarwa -- 109

6.1 Sarkin Zazzau Shehu Idirisu -- 109

6.2 Ado Mai Kano Mai Martaba -- 112

6.3 Jaɓɓama Marafa Abubakar -- 114

6.4 Zazzau -- 115

6.5 Tamburan ‘Yan Maza: Nuhu Mamman Sunusi -- 117

6.6 Sarkin Bauchi Ka Gama Lafiya -- 119

6.7 Santuraki Ali Ado Bayeronmu -- 120

6.8 Na Laraba Gogarma -- 121

6.9 Sadaukin Lafiya Maigirma -- 122

6.10 Abubakar Na Laraba -- 124

6.11 Nasiru Ɗan Dano -- 125

6.12 Bebejin Zazzau Haji Ahmad -- 126

6.13 Usman Kogunan Gamawa -- 127

6.14 Attahiru Abdurrazak Bunun Bargu -- 128

6.15 Bargu Kingdom -- 129

6.16 Chiroma Nasiru Ado Bayero -- 130

6.17 Gimbiya Mero Tanko Almakura -- 130

6.18 Uban Musulmi Sultan Sa’ad Abubakar -- 131

6.18 Bakan Dabo -- 133

6.19 Takawa -- 133

6.21 Mai Tagwayen Masu -- 136

6.22 Kammalawa -- 138

BABI NA BAKWAI

WAƘOƘIN ALA NA YABO/JINJINA

7.0 Gabatarwa -- 139

7.1 Farfesa Yakasai -- 139

7.2 Taken Maza Buratai -- 140

7.3 Kwamishinan ‘Yan Sanda Faruk Usman Ambursa -- 144

7.4 Ruhanai -- 145

7.5 Galadiman Udubo -- 146

7.6 Farfesa Sa’idu Muhammad Na Gusau -- 148

7.7 Aminar Mama -- 149

7.8 Yahuza Ɗan Sadisu Madobi -- 149

7.9 Nana Faɗima -- 151

7.10 Janaral Murtala Mazan Jiya -- 153

7.12 Manjo Janar Mustafa 1 -- 158

7.13 Manjo Almusdafa 2 -- 158

7.14 Ɗiya Maza Ɗaukar Farko Baba -- 159

7.15 Mai Nasara Burtai -- 160

7.16 Ƙara Haƙƙuri Buratai -- 162

7.17 ‘Yan Mazan Gidan Soja -- 163

7.18 Mashal Sadiƙu -- 163

7.19 Mashal Sadiƙu Dogarin Ƙasata -- 164

7.20 Ginshiƙin Adabi -- 165

7.21 Hamshaƙin Sadauki -- 166

7.22 Hashim Ubale -- 168

7.23 Farfesa Ango Abdullahi -- 168

7.24 Hindu Ta Bunun Bargu -- 170

7.25 Karibu Ɗantata -- 171

7.26 Muhammadu Miftahul Futuhati -- 172

7.27 Rabbu Yarje -- 181

7.28 Ganganko -- 182

7.29 Sharu Sulaimanu Jadda -- 182

7.30 Nuhu Uba Kura -- 183

7.31 Malam Amadu mai Rauhani -- 184

7.32 Uwar Iyaye A'isha -- 185

7.33 Kammalawa -- 186

BABI NA TAKWAS

WAƘOƘIN ALA NA GANIN DAMA

8.0 Gabatarwa -- 187

8.1 Momi Ummina -- 187

8.2 Al’adun Hausa -- 187

8.3 Ala: Basasa -- 188

8.4 Zariya Gidan Ilimi -- 189

8.5 Kano Tumbin Giwa -- 190

8.6 Duniya Tana Ruɗa Ni -- 191

8.7 Dutse Gadawur -- 192

8.8 Mahaukaciya -- 193

8.9 Zuciya -- 194

8.10 Kyauta -- 194

8.11 Astagfirullah -- 195

8.12 Lafiya -- 196

8.13 Sakkwaton Usmanu -- 196

8.14 Alan Waƙa Zai Koma Gida -- 197

8.15 Nasarun Minallahi Sojojin Nijeriya -- 198

8.16 Madina Garin Ma'aiki -- 199

8.17 Addu'a Ga Masoyana -- 199

8.18 Gidan Soja Ginshiƙin Yaƙi -- 200

8.19 Hajji Garin Manzon Allah -- 200+

8.20 Zuciya Ta Auri Tunanina -- 201

8.21 Bazazzagiya -- 201

8.22 Baubawa 2 -- 205

8.23 Mashigan Kano -- 206

8.24 Jakadiya -- 207

8.25 Makauniya -- 208

8.26 Du'a'i -- 209

8.27 Bayi -- 210

8.28 Astagfurullah -- 211

8.29 Kammalawa -- 212

BABI NA TARA

WAƘOƘIN ALA NA TALLA

9.0 Gabatarwa -- 213

9.1 Amana Rediyo -- 213

9.2 AM FM -- 214

9.3 CTƁ -- 215

9.4 Liverty 'Yanci Kaduna -- 215

9.5 BBC Hausa -- 216

9.6 Inuwar Marubuta Jihar Arewa Da Hausa -- 217

9.7 Inuwar Marubuta -- 217

9.8 Kammalawa -- 218

BABI NA GOMA

WAƘOƘIN ALA MASU JIGON AURE

10.0 Gabatarwa -- 219

10.1 Tambarin Masoya -- 219

10.2 Ayyuriri Amarya Ango -- 220

10.3 Alhaji Surajo Abubakar Ango Na Farida -- 220

10.4 Auren Ussuman Lawan da Zainabu Abdullah -- 221

10.5 Muhammed Tukur Ango Na Fatima -- 222

10.6 Bikin Fadeela -- 223

10.7 Alalo-Alalo Masoya -- 224

10.8 Tambarin Amarsu Da Ango -- 225

10.9 Auren Maryama Da Aminu -- 225

10.9 Auren Dakta Abdullahi Da Bara’atu -- 225

10.10 Maryama Gimbiyar Mata -- 226

10.11 Murnar Aure -- 227

10.12 Kammalawa -- 229

BABI NA GOMA SHA ƊAYA

WAƘOƘIN ALA MASU ZAGIN KASUWA

11.0 Gabatarwa -- 230

11.1 Raƙumi -- 230

11.2 Gilashi -- 231

11.3 Hasbunallahu wa Ni’imal Wakilu -- 232

11.4 Kammalawa -- 233

BABI NA GOMA SHA BIYU

WAƘOƘIN ALA NA TA’AZIYYA

12.0 Gabatarwa -- 234

12.1 Mutuwa Rigar Kowa -- 234

12.2 Ta'ziyyar Maitama -- 236

12.3 ‘Ya’yan Sarki Ado Bayero -- 238

12.4 Ta’aziyyar Mai Martaba Alh. Dr. Ado Bayero -- 240

12.5 Kammalawa -- 241

BABI NA GOMA SHA UKU

WAƘOƘIN ALA NA ƊAUKAKA

13.0 Gabatarwa -- 242

13.1 Ɗaukaka Abar Gudu Abar Nema -- 242

13.2 Hikima Taguwa -- 243

13.3 Lu’u-Lu’u -- 243

13.4 Shahara -- 244

13.4.1 Rukunin Tarihi -- 244

13.4.4 Rukunin Ƙalubale -- 263

13.4.5 Rukunin Nasara -- 269

13.6 Kammalawa -- 275

Manazarta -- 276

Talla! Talla!!

Muna farin cikin sanar da masana da manazarta da ɗalibai a fannin waƙa da ɗaukacin masoya waƙoƙin Alhaji Aminu Ladan Abubakar (ALA) cewa diwanin da aka daɗe ana jira, Allah ya yi fitowarsa. 

Diwanin Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA)

Bayanin Littafi

Suna: Diwanin Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA)
Mawallafa: Prof. S.A. Yakasai da Abu-Ubaida Sani
Yawan Shafuka: 635 (25 + 610)
Nau'in Bugu: Tattauran Bango (Hardcover) da Tattausan Bango (Softcover)
Farashi: Tattauran Bango #5,000 - Tattausan Bango #3,500

A tuntuɓi:
Abu-Ubaida Sani
Email: abuubaidasani5@gmail.com
WhatsApp: (+234) 08133529736

Post a Comment

0 Comments