Cimakar Hausawa littafi ne da yake ɗauke da nau'ukan abincin Hausawa kimanin ɗari biyu da casa'in da uku (293). An kawo bayanin da dama daga cikin ire-iren abincin, ciki har da bayanin kayan haɗinsu da yadda ake sarrafa su.
Nau'ukan abinci nawa ka/kika sani daga cikinsu?
Guda nawa ka/kika taɓa ci?
Guda nawa ka/kika iya dafawa?
Ku turo mana tsokacinku (comments) a comment section da ke ƙasa. Za mu duba sannan mu ba ku amsa. Ku sanar da mu game da waɗansu nau'ukan abinci da muka tsallake. Idan kuka turo mana bayanansu, za mu hallafa su tare da suna da lambar wayarku.
Ƙunshiya
Sadaukarwa -- iii
Godiya -- iv
Forward I -- vi
Forward II -- vii
Forward III -- viii
Forward IV -- x
Muƙaddima
V -- xi
Preface -- xii
Muhimman Kalmomi -- xiv
Ƙunshiya -- xxv
Babi Na Ɗaya
Shimfiɗa
1.0 Gabatarwa -- 1
1.1 Matashiya -- 2
1.2 Ra’ayin Masana Game da Bahaushen Asali -- 3
1.3 Yunƙurin
Bankaɗo
Tarihin Hausawa da Ƙasar
Hausa -- 9
1.4 Bahaushen Asali da Duniyarsa -- 10
1.5 Sauyi a Rayuwar Bahaushe -- 13
1.6 Manyan Daulolin Ƙasar
Hausa -- 14
1.6.1 Daular Gobir: Gidan Faɗa --
15
1.6.2 Katsina: Ta Dikko Ɗakin
Kara -- 16
1.6.3 Kano: Tumbin Giwa ta Dabo Ci Gari (Jalla Babbar
Hausa) -- 17
1.6.4 Daura: Ta Abdu Tushen Hausa -- 18
1.7 Kammalawa -- 19
Babi Na Biyu
Abinci
2.0 Gabatarwa -- 20
2.1 Kalmar “Abinci” -- 20
2.2 Sunan Abinci a Wasu Harsuna -- 20
2.3 Abinci a Idon Hausawa -- 21
2.3.1 Abinci a Adabin Bakan Bahaushe -- 23
2.3.1.1 Abinci a Karin Maganganun Bahaushe -- 23
2.3.1.2 Abinci a Waƙoƙin Bakan Bahaushe -- 24
2.3.1.3 Abinci a Tatsuniyoyin Bahaushe -- 26
2.3.1.3 Tatsuniyar Icen Ƙosai
-- 26
2.3.1.4 Abinci a Kacici-kacicin Bahaushe -- 30
2.3.1.5 Abinci a Yanken Bahaushe -- 30
2.3.1.6 Abinci a Adon Maganar Bahaushe -- 30
2.3.1.7 Abinci a Wasannin Kwaikwayo na Gargajiya -- 32
2.3.1.7.1 ‘Yar Tsana -- 32
2.3.1.7.2 Tuwon Ƙasa
-- 35
2.3.1.8 Abinci A Almarar Bahaushe -- 36
2.3.1.8.1 Almarar Kura da Akuya da Dawa -- 37
2.3.1.8.2 Almarar Falke da Raƙuma Huɗu --
37
2.3.1.8.3 ‘Yan Mata da Mangoro -- 37
2.3.1.9 Abinci a Kirarin Bahaushe -- 38
2.3.2 Abinci a Adabin Bahaushe na Zamani -- 38
2.3.2.1 Abinci a Rubutattun Waƙoƙin
Bahaushe -- 38
2.3.2.1.1 Waƙar “Yunwar Shago” ta Dr. Alhaji Umaru
Nasarawa -- 39
2.3.2.1.2 Waƙar “Damina Mai Albarka” ta Alhaji Aƙilu Aliyu -- 40
2.3.2.2 Abinci A Littattafan Zube na Hausawa -- 40
2.3.2.3 Abinci A Waƙoƙin Zamani (Waƙoƙi
Ruwa Biyu) -- 41
2.4 Kammalawa -- 42
Babi Na Uku
Tushen Abincin Hausawa
3.0 Gabatarwa -- 43
3.1 Noma a Matsayin Hanyar Samun Abinci -- 43
3.1.1 ‘Ya’yan Itatuwa a Matsayin Abinci -- 46
3.1.2 Ganyaye a Matsayin Abinci -- 46
3.1.3 Saiwoyi a Matsayin Abinci -- 47
3.1.4 Furanni a Matsayin Abinci -- 48
3.2 Farauta a Matsayin Hanyar Samun Abinci -- 48
3.2.1 Namun Daji a Matsayin Abinci -- 49
3.2.2 Tsuntsayen Daji a Matsayin Abinci -- 49
3.3 Kiwo a Matsayin Hanyar Samun Abinci -- 49
3.3.1 Dabbobin Gida a Matsayin Abinci -- 50
3.3.2 Tsuntsayen Gida a Matsayin Abinci -- 50
3.3.3 Kiwon Kifi a Matsayin Abinci -- 50
3.3.4 Ƙwarin
Gida a Matsayin Abinci -- 51
3.4 Sarkanci a Matsayin Hanyar Samun Abinci -- 51
3.5 Kammalawa -- 52
Babi Na Huɗu
Matakan Kasafta Abincin Bahaushe
4.0 Gabatarwa -- 54
4.1 Rabe-Raben Abincin Hausawa ta Fuskar Dalilin Cin
Abinci -- 54
4.1.1 Abincin Yau-Da-Gobe -- 54
4.1.1.1 Abincin Safe/Kalaci -- 55
4.1.1.2 Abincin Rana -- 55
4.1.1.3 Abincin Dare -- 55
4.1.2 Abincin Bukukuwa -- 56
4.1.3 Abincin Maƙulashe
-- 57
4.2 Rabe-Raben Abincin Hausawa ta Fuskar Yanayin
Sarrafawa -- 57
4.2.1 Abincin da Ake Dafawa -- 58
4.2.2 Abincin da Ake Soyawa -- 58
4.2.3 Abincin da Ake Jiƙawa
-- 58
4.2.4 Abincin da Ake Nukawa -- 60
4.2.5 Abincin Tsinki-Ka-Ci -- 60
4.3 Rabe-raben Abincin Hausawa ta Fuskar Lokacin
Samuwarsu ga Bahaushe -- 60
4.3.1 Abincin Bahaushe na Gargajiya -- 61
4.3.2 Abincin Bahaushe na Zamani -- 61
4.4 Rabe-Raben Abincin Hausawa ta Fuskar Sifa -- 62
4.4.1 Ababen Ci -- 62
4.4.2 Ababen Sha -- 62
4.4.3 Ababen Tsotsawa -- 62
4.5 Kammalawa -- 63
Babi Na Biyar
Tuwo da Ire-Irensa a Gargajiyance
5.0 Gabatarwa -- 64
5.2 Tuwon Tsaki -- 67
5.3 Tuwon Dusa -- 68
5.5 Tuwon Gero -- 70
5.6 Tuwon Dawa -- 72
5.7 Tuwon Maiwa -- 73
5.8 Tuwon Masara -- 74
5.9 Tuwon Shinkafa -- 74
5.10 Tuwon Bado -- 75
5.10 Kammalawa -- 76
Babi Na Shida
6.0 Gabatarwa -- 77
6.1 Miyar Sure/ Miyar Yakuwa -- 77
6.3 Miyar Kwata -- 80
6.4 Miyar Kuka -- 81
6.5 Miyar Guro/Kuɓewa
-- 83
6.6 Miyar Wake -- 84
6.7 Miyar Ayoyo -- 85
6.8 Miyar Yoɗo
(Karkashi/Kalkashi) -- 86
6.9 Miyar Lalo -- 86
6.10 Miyar Gauta/Ɗwata
-- 87
6.11 Miyar Alayyafo/Alayyafu/Alayyaho -- 88
6.12 Miyar Zogale -- 89
6.13 Miyar Tafasa -- 89
6.14 Miyar Ganyen Aduwa -- 90
6.15 Miyar Shuwaka -- 91
6.16. Miyar Sanga-Sanga/ Majanfari/ Rai-ɗore
-- 91
6.17 Miyar Kabushi (Kabewa) -- 92
6.18 Miyar Tumatur -- 93
6.19 Miyar Gudai -- 93
6.21 Miyar Soyayyiyar Rama -- 94
6.22 Miyar Garafuni/Garafunu -- 95
6.23 Miyar Gyaɗa --
96
6.24 Miyar Ƙuli-Ƙuli/Ƙaraƙo -- 96
6.25 Kammalawa -- 96
Babi Na Bakwai
Ire-Iren Kwaɗo
(Gwaɓe/Ɗatu) da Yadda Ake Yin Su a Gargajiyance
7.0 Gabatarwa -- 97
7.1 Ma’anar Kwaɗo
(Gwaɓe Ko
Ɗatu) -- 97
7.2 Kashe-Kashen Kwaɗo/Ɗatu/Gwaɓe --
98
7.2.1 Kwaɗon Sure Ko Soɓorodo
-- 98
7.2.5 Kwaɗon Tuwon Dawa Ko Masara Ko
Shinkafa -- 100
7.2.6 Kwaɗon Tuwo da Alayyafu ko
Zogale ko Tafasa ko Sanga-Sanga ko Yaɗiya
-- 100
7.2.9 Kwaɗon Shinkafa Da Alayyafu Ko
Zogale Ko Tafasa Ko Sanga-Sanga -- 101
7.2.10 Kwaɗon
Garin Kwaki Da Salat ko Zogale ko Tafasa ko Rama -- 101
7.2.11 Kwaɗon
Tumatur -- 101
7.2.12 Kwaɗon
Gayan Tuwo -- 102
7.3 Kammalawa -- 102
Babi Na Takwas
8.0 Gabatarwa -- 103
8.1 Kashe-Kashen Fate -- 103
8.1.1 Faten Tsakin Masara -- 103
8.1.2 Faten Shinkafa -- 104
8.1.3 Faten Wake -- 104
8.1.4 Faten Dankalin Hausa -- 104
8.1.5 Faten Kabewa -- 105
8.2 Kammalawa -- 105
Babi Na Tara
Dafa-Duka da Yadda Ake Sarrafa Ta
9.0 Gabatarwa -- 106
9.1 Kashe-Kashen Dafa-Duka -- 106
9.1.1 Dafa-Dukan Shinkafa -- 106
9.1.2 Dafa-Dukan Shinkafa da Wake -- 106
9.1.3 Dafa-Dukan Wake -- 107
9.1.4 Dafa-Dukan Dankalin Hausa -- 107
9.1.5 Dafa-Dukan Taliya -- 107
9.3 Kammalawa -- 108
Babi Na Goma
Garau-Garau/Wasa-Wasa da Yadda Ake Yin Ta
10.0 Gabatarwa -- 109
10.1 Kashe-Kashen Garau-Garau -- 109
10.1.1 Wasa-Wasar Dawa -- 109
10.1.2 Wasa-Wasar Shinkafa -- 109
10.1.3 Wasa-Wasar Gero -- 110
10.1.4 Wasa-Wasar Dambu -- 110
10.1.5 Wasa-Wasar Burabusko -- 110
10.1.6 Wasa-Wasar Wake -- 110
10.2 Kammalawa -- 111
Babi Na Goma Sha Ɗaya
11.0 Gabatarwa -- 112
11.2 Tubani -- 113
11.2 Kammalawa -- 113
Babi Na Goma Sha Biyu
Dambu da Yadda Ake Sarrafa Shi
12.0 Gabatarwa -- 114
12.1 Ma’anar Dambu -- 114
12.2 Kashe-Kashen Dambu -- 114
12.2.1 Dambun Gero -- 115
12.2.2 Dambun Masara -- 116
12.2.3 Dambun Tsakin Masara -- 116
12.2.4 Dambun Shinkafa -- 116
12.2 Kammalawa -- 117
Babi Na Goma Sha Uku
Soye-Soye
13.0 Gabatarwa -- 118
13.1.1 Masar Gero -- 118
13.1.2 Masar Masara -- 119
13.1.3 Masar Shinkafa -- 119
13.1.4 Ɗan
Bagalaje -- 119
13.1.5 Nakiyar Gero -- 120
13.1.6 Nakiyar Shinkafa -- 120
13.1.10 Soyayyen Dankali -- 122
13.1.11 ‘Yar Tsame -- 122
13.1.12 Ƙwalan
-- 123
13.1.13 Alkaki -- 123
13.2 Kammalawa -- 124
Babi Na Goma Sha Huɗu
14.0 Gabatarwa -- 125
14.1 Farfesun Nama -- 125
14.2 Soyayyen Nama -- 125
14.3 Tsiren Nama -- 126
14.4 Gasasshen Nama -- 126
14.5 Farfesun Kayan Ciki -- 127
14.6 Farfesun Kai -- 127
14.7 Kilishi -- 127
14.8 Farfesun Kaza -- 128
14.9 Soyayyiyar Tattabara -- 128
14.10 Farfesun Kifi -- 128
14.2 Kammalawa -- 129
Babi Na Goma Sha Biyar
Kunu da Fura
15. 0 Gabatarwa -- 130
15.1 Kunun Gero (Kunun Tsaki) -- 130
15.2 Kunun Sabara -- 131
15.3 Kunun Sanga-Sanga -- 131
15.4. Kunun Aduwa -- 131
15.5 Kunun Maiwa -- 132
15.6 Kunun Shinkafa -- 132
15.7 Furar Gero -- 132
15.8 Furar Maiwa -- 133
15.9 Furar Shinkafa -- 133
15.10 Kunun Kanwa -- 134
15.2 Kammalawa -- 134
Babi Na Goma Sha Shida
Ƙwalama (Maƙulashe)
16. 0 Gabatarwa -- 135
16.1 Ɗanmalele
-- 135
16.2 Alewar Gyaɗa --
135
16.3 Kantun Gana -- 136
16.4 Hanjin Ligido/Ligidi -- 136
16.5 Tabar Malam -- 136
16.6 Gugguru -- 137
16.7 Riɗi/Kantun Riɗi --
137
16.8 Daƙuwar
Aya -- 137
16.9 Ƙamƙam/Kantun Gana -- 138
16.10 Gyaɗa (Ƙwaras-Ƙwaras)
-- 138
16.11 A Ci Da Mai -- 138
16.2 Kammalawa -- 138
Babi Na Goma Sha Bakwai
Ya’yan Itatuwa da Saiwoyi a Cimakar Hausawa
17.0 Gabatarwa -- 139
17.1 Aduwa -- 139
17.2 Aya -- 139
17.3 Bado -- 140
17.4 Dabino -- 140
17.5 Dankali -- 140
17.6 Ɗinya
-- 141
17.7 Ɗorawa
-- 141
17.8 Durumi -- 141
17.9 Gawasa -- 142
17.10 Giginya -- 142
17.11 Gwanda -- 142
17.12 Goruba -- 142
17.13 Gyaɗa -- 143
17.14 Jinɓiri (Ɗanye Wake) -- 143
17.15 Kaɗe -- 144
17.16 Kankana -- 144
17.17 Kanya/Kaiwa -- 144
17.18 Karas -- 144
17.19 Kurna -- 145
17.20 Kwaruru/Gujiya/Maiƙoƙo -- 145
17.21 Ƙwame/’Ya’yan Kuka -- 145
17.22 Lemon Tsami -- 145
17.23 Magarya -- 146
17.24 Makani/Gwaza -- 146
17.25 Mangoro -- 146
17.26 Nunu -- 147
17.27 Rake -- 147
17.28 Rogo -- 147
17.29 Tanzarin -- 147
17.30 Taura -- 147
17.31 Tsamiyar Biri (Tuwon Biri) -- 148
17.32 Kammalawa -- 148
Babi Na Goma Sha Takwas
Tasirin Zamani a Kan Abincin Hausawa
18.0 Gabatarwa -- 149
18.1 Ire-iren Tasirin da Zamani Ya Yi a Kan Abincin
Hausawa -- 149
18.1.1 Sauye-sauye ga Abincin Gargajiya -- 150
18.1.2 Sababbin Abinci -- 151
18.1.2.1 Sababbin Abinci Na Bukukuwa -- 151
18.1.2.2 Sababbin Abinci Na Yau-Da-Kullum -- 152
18.1.2.3 Sababbin Abincin Maƙulashe/Ƙwalama
-- 152
18.1.2.3 Sababbin Ababen Sha -- 152
18.2 Dalilan Tasirin Abincin Zamani a Kan na Hausawa -- 152
18.3 Sakamakon Tasirin Zamani a Kan Abincin Hausawa -- 153
18.3.1 Ci Gaban da Zamani ya Samar wa Noman Bahaushe -- 153
18.3.2 Naƙasun
Kayan Noman Zamani -- 154
18.3.3 Ci Gaban da Zamani ya Samar ga Dafa Abincin
Bahaushe -- 155
18.3.4 Naƙasun
Tasirin Zamani Kan Dafa Abincin Bahaushe -- 155
18.3 Kammalawa -- 155
Babi Na Goma Sha Tara
Tuwo da Ire-Irensa a Zamanance
19. 0 Gabatarwa -- 156
19.1 Tuwon Ƙasari
-- 156
19.2 Tuwon Tsaki -- 157
19.3 Tuwon Bado -- 157
19.4. Tuwon Ƙullu
-- 157
19.5 Tuwon Gero -- 157
19.6 Tuwon Dawa -- 158
19.7. Tuwon Maiwa -- 158
19.8 Ɓula
-- 158
19.9 Tuwon Masara -- 159
19.10 Tuwon Shinkafa -- 159
19.11 Tuwon Alkama -- 159
19.12 Tuwon Acca -- 160
19.13 Tuwon Rogo/Alabo -- 160
19.14 Tuwon Wake -- 160
19.15 Tuwon Semo -- 161
19.16 Sakwara -- 161
19.17 Amala -- 161
19.18 Tuwon/Masar Ƙwai
-- 162
19.19 Taiba -- 162
19.30 Kafa -- 163
19.17 Kammalawa -- 163
Babi Na Ashirin
Miya da Ire-Irenta a Zamanance
20.0 Gabatarwa -- 164
20.1 Miyar Sure -- 165
20.2 Miyar Guro/ Kuɓewa
-- 166
20.3 Miyar Alayyafu -- 167
20.4 Miyar Zogale -- 168
20.5 Miyar Shuwaka -- 169
20.6 Miyar Tumatur -- 169
20.7 Miyar Egushi -- 171
20.8 Miyar Ganyen Ka-fi-Likita -- 172
20.10 Miyar Kabeji -- 174
20.11 Miyar Albasa -- 175
20.12 Miyar Ugun -- 176
20.13 Miyar Karas -- 176
20.14 Miyar Ogobonno -- 177
20.15 Miyar Ƙoda
da Karas -- 178
20.16 Miya Soyayyiya ko Dafaffiya da Babu Ruwa a Ciki -- 178
20.17 Kammalawa -- 179
Babi Na Ashirin da Ɗaya
Kwaɗo (Gwaɓe/Ɗatu) da Yadda Ake Sarrafa Shi a
Zamanance
21.0 Gabatarwa -- 180
21.1 Kwaɗon Dambu da Kabeji -- 180
21.2 Kwaɗon Garin Kwaki da Salat ko
Zogale ko Tafasa ko Rama -- 180
21.3 Kwaɗon Salat -- 180
21.4 Kwaɗon Kabeji -- 181
21.5 Kwaɗon Tumatur -- 181
21.6 Kammalawa -- 181
Babi Na Ashirin da Biyu -- 182
Fate da Yadda Ake Sarrafa Shi a Zamanance -- 182
22.0 Gabatarwa -- 182
22.1 Faten Shinkafa Ɗanya
-- 182
22.2 Faten Wake -- 182
22.3 Faten Dankalin Turawa -- 183
22.4 Faten Alkama -- 183
22.5 Faten Acca -- 183
22.6 Faten Doya -- 184
22.7 Faten Makani -- 184
22.8 Faten Kabewa -- 184
22.9 Kammalawa -- 185
Babi Na Ashirin da Uku
Dafa-Duka a Zamanance
23.0 Gabatarwa -- 186
23.1.1 Dafa-dukan Shinkafa -- 186
23.1.2 Dafa-Duka Mai Kayan Haɗi da
Yawa -- 186
23.1.2 Dafa-Dukan Shinkafa da Wake -- 187
23.1.4 Dafa-Dukan Shinkafa da Taliya -- 187
23.1.5 Dafa-Dukan Shinkafa da Ganye -- 188
23.1.6 Dafa-Duka Shinkafa da Doya -- 188
23.1.7 Dafa-Dukan Wake da Taliya -- 188
23.1.8 Dafa-Dukan Dankalin Turawa da Taliya -- 189
23.1.9 Dafa-Dukan Dankalin Hausa da Kabeji -- 189
23.1.10 Dafa-Dukan Kuskus da Wake -- 189
23.1.11 Dafa-Dukan Soyayyar Shinkafa -- 190
23.1.12 Dafa-Dukan Dankalin Turawa da Ƙwai -- 190
23.1.13 Dafa-Dukan Makaroni da Kabeji -- 191
23.1.14 Dafa-Dukan Indomi -- 191
23.1.15 Dafa-Dukan Dafaffen Ƙwai da Tattasai Ɗanye -- 191
23.1.16 Dafa-Dukan Doya -- 192
23.2 Kammalawa -- 192
Babi Na Ashirin da Huɗu
Garau-Garau a Zamanance
24.0 Gabatarwa -- 193
24.1.1 Wasa-Wasar Kuskus -- 193
24.1.2 Wasa-Wasar Dambu -- 193
24.1.3 Wasa-Wasar Taliya -- 194
24.1.3 Wasa-Wasar Makaroni -- 194
24.2 Kammalawa -- 194
Babi Na Ashirin da Biyar
Alalen Zamani da Yadda Ake Sarrafa Shi
25.0 Gabatarwa -- 195
25.1 Alalen Wake -- 195
25.2 Alale Mai Miya -- 195
25.3 Alale Mai Ƙwai
a Tsakiya -- 196
25.4 Alale Mai Ganye -- 196
25.5 Alale Mai Kayan Ciki -- 196
25.6 Alalen Ƙwai
da Kifi -- 197
25.7 Awaran Waken Suya/Ƙwai
da Ƙwai -- 197
25.8 -- Tubani -- 198
25.9 Ɗanwake
-- 198
25.10 Kammalawa -- 199
Babi Na Ashirin da Shida
Dambu da Ire-Irensa a Zamanance
26.0 Gabatarwa -- 200
26.1.1 Dambun Gero -- 200
26.1.2 Dambun Shinkafa -- 200
26.1.3 Dambun Alkama -- 202
26.1.4 Dambun Acca -- 202
26.1.5 Dambun Dankali -- 202
26.1.6 Dambun Kuskus -- 203
26.1.7 Burabusko -- 203
26.2 Kammalawa -- 204
Babi Na Ashirin da Bakwai
Abincin Suya da Ire-Irensu a Zamanance
27.0 Gabatarwa -- 205
27.1 Masar Shinkafa -- 205
27.2 Funkasau -- 206
27.3 Funkasau na Fulawa -- 206
27.4 Alkubus -- 207
27.5 Sinasir -- 207
27.6 Gurasa -- 207
27.7 Fanke -- 208
27.8 Diɓila -- 208
27.9 -- Alkaki -- 208
27.10 Nakiyar Shinkafa -- 209
27.11 Tsattsafa -- 209
27.12 Hikima -- 209
27.13 Cin-Cin -- 210
27.14 Ƙuli-Ƙulin Fulawa (Doughanut) -- 210
27.15 Kyak (Cake) -- 210
27.16 Kyak na Ayaba -- 211
27.17 Samosa -- 211
27.18 Shawarma -- 212
27.19 Ƙuli-Ƙuli -- 212
27.20 Ƙosen
Wake -- 213
27.21 Ƙosen
Rogo -- 213
27.22 Ƙosen
Doya -- 213
27.24 Ƙosan
Dankali Da Nama -- 214
27.25 Soyayyen Dankali Turbuɗe
Cikin Ƙwai -- 214
27.26 Kammalawa -- 214
Babi Na Ashirin da Takwas
Nama da Ire-Irensa a Zamanance
28.0 Gabatarwa -- 215
28.1 -- Soyayyen Nama -- 215
28.2 Tsiren Nama Cikin Tukunya -- 215
28.3 Tsiren Nama -- 216
28.4 -- Tsinken Nama -- 216
28.5 Dambun Nama -- 217
28.6 Nama da Karas -- 217
28.7 Kabeji Da Nama -- 217
28.8 -- Farfesun Kayan Ciki -- 218
28.9 Soyayyiyar Kaza Tare Da Kayan Lambu -- 218
28.10 Gasasshiyar Kaza -- 218
28.11 Gasasheyar Kaza Banƙarara
-- 219
28.12 Soyayyar Kaza Da Nama -- 219
28.13 Farfesun Kifi da Kayan Lambu -- 219
28.18 Soyayyan Kifi Da Soyayyiyar Miya -- 220
28.19 Soyayyiyar Fara -- 220
28.2 Kammalawa -- 220
Babi Na Ashirin da Tara
Kunu da Fura a Zamanance
29.0 Gabatarwa -- 221
29.2 Kunun Zogale -- 221
29.3 Kunun Alkama -- 222
29.4 Kunun Zaki -- 222
29.5 Kunun Acca -- 223
29.6 Kunun Gyaɗa --
223
29.7 Kunun Nono -- 223
29.8 Kunun Dankali -- 224
29.9 Kunun Aya -- 224
29.10 Kunun Kwakwa -- 224
29.11 Kunun ’Ya’Yan Itace -- 225
29.12 Kunun Kuskus (Couscous) -- 225
29.13 Kunun Yara -- 225
29.14 Kwastad (Custard) -- 226
29.15 Yogot (Yoghurt) -- 226
29.16 Ayis Kirim (Ice-Cream) -- 227
29.17 Kammalawa -- 227
Babi Na Talatin
Ire-Iren Ƙwalama (Maƙulashe) A Zamanance da Yadda
Ake Sarrafa Su
30.0 Gabatarwa -- 228
30.1 Alewar Madara -- 228
30.2 Gullisuwa -- 228
30.3 Kwakumeti -- 229
30.4 Ɓalɓalo
(Carbin Malam) -- 229
30.5 Alewar Gyaɗa --
229
30.6 A Ci Da Mai -- 229
30.7 Alallaɓa/Ƙwalan (Ƙwalan
Na Taɓi)
-- 230
30.8 Ɗan
Madaro -- 230
30.9 Ɗan
Tama-Tsitsi -- 230
30.10 Ƙwanƙwalati (Kakan Daɗi)
-- 231
30.11 Alewar Madara (Tuwon Madara) -- 231
30.12 Garin Ɗan
Buɗiɗis/Garin
Buɗus
-- 231
30.13 Gugguru -- 232
30.14 Baba Dogo -- 232
30.15 Fitsarin Abiyola -- 232
30.16Ƙamƙam/Kantun Gana -- 233
30.17 Suya -- 233
30.18 Karashiya (Ka Fi Amarya) -- 233
30.19 Kammalawa -- 234
Babi Na Talatin da Ɗaya
Nau’o’in Lemo na Zamani da Yadda Ake Yin Su
31.0 Gabatarwa -- 235
31.1 Lemon Tsamiya -- 235
31.2 Lemon Ɗanyar
Citta -- 235
31.3 Lemon Abarba -- 236
31.4 Lemon Abarba da Kwakwa -- 236
31.5 Lemon Kukumba da Abarba -- 236
31.6 Lemon Gwaiba da Tuffa da Abarba da Kwakwa -- 237
31.7 Lemon Abarba Da Citta -- 237
31.8 Lemon Kukumba -- 237
31.9 Lemon Kukumba da Citta -- 238
31.10 Lemon Kukumba da Lemon Zaƙi -- 238
31.11 Lemon Gwanda -- 238
31.12 Lemon Gwanda da Ɗanyar
Citta -- 239
31.13 Lemon Mangoro -- 239
31.14 Lemon Lemon Zaƙi --
239
31.15 Lemon Kwakwa -- 239
31.16 Lemon Kwakwa da Madara -- 240
31.17 Lemon Karas -- 240
31.18 Lemon Ayaba -- 240
31.19 Lemon Zoɓo --
241
31.20 Lemon Gwaiba -- 241
31.21 Lemon Kankana -- 241
31.22 Lemon Inibi -- 242
31.23 Lemon Magarya -- 242
31.24 Lemon Rake -- 242
31.2 Kammalawa -- 243
Babi Na Talatin da Biyu
32.0 Gabatarwa -- 244
32.1 Abarba -- 244
32.2 Ayaba -- 244
32.3 Agwaluma -- 245
32.4 Dankali -- 245
32.5 Ɗan
Furut -- 245
32.6 Faru -- 245
32.7 Gazari -- 245
32.8 Gwandar Masar -- 245
32.9 Inibi -- 246
32.10 Kukumba -- 246
32.11 Kashu -- 246
32.12 Kwakwa -- 246
32.13 Lemon Zaƙi --
247
32.14 Oro/Malu -- 247
32.15 Kammalawa -- 247
Babi Na Talatin da Uku
Yunwa a Idon Bahaushe
33.0 Gabatarwa -- 248
33.1 Ma’anar Yunwa -- 248
33.2 Dangantakar Yunwa Da Abinci -- 248
33.3 Yunwa a Adabin Bakan Bahaushe -- 252
33.3.1 Kirarin Yunwa -- 252
33.3.3 Yunwa a Tatsuniyoyin Bahaushe -- 254
33.3.4 Yunwa a Karin Maganganun Bahaushe -- 255
33.4 Yunwa a Adabin Bahaushe na Zamani -- 255
33.4.1 Yunwa a Rubutattun Waƙoƙi --
256
33.4.2 Yunwa A Littattafan Zube -- 257
33.4.3 Yunwa a Waƙoƙin Zamani -- 257
33.5 Kammalawa -- 258
Manazarta -- 259
Waɗanda Aka Yi Hira Da Su -- 263
Rataye -- 266
Fihirisan Kalmomi -- 366
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.