Ƙunshiyar Littafin Waƙoƙin Amali Sububu na Dr. Haruna Umar Bunguɗu. Wannan shafi na ƙunshe da abubuwan da ke cikin littafin. A duba ƙarshen wannan ƙunshiya domin samun bayanan tuntuɓar marubucin. Ana iya tuntuɓar sa domin mallakar kwafen wannan littafi.
ƘUNSHIYA
Haƙƙin Mallaka - - - ii
Sadaukarwa - - - - iii
Godiya - - - - iv
Gabatarwa - - - - viii
Ƙunshiya - - - - x
BABI NA ƊAYA
1.0
TAƘAITACCEN
TARIHIN AMALI SUBUBU 1
1.0.1 Asalin Amali Sububu 1
Sana’o’in Amali Kafin ya Fara Waƙa - - 3
Kanikanci - - - 3
Fawa - - - 3
Ubandawaki - - - 4
Yaran Amali Sububu - - - - 11
Rasuwarsa - - - - 12
BABI NA BIYU
2.0 WAƘOƘIN AMALI SUBUBU A
IDON MANAZARTA 14
2.1 Turke a Waƙoƙin Amali Sububu - - - - 14
Ma’anar Turke - - - 14
Nau’o’in Turaku a Waƙoƙin Amali Sububu. - 15
Babban Turke - - - - 15
Roƙo - - - - - 16
Godiya - -
-
- - - 18
Wa’azi - -
-
- - - 20
Tauhidi - - - - 22
Tauhidin Rububiyya - - - 25
Tauhidin Uluhiyya - - - 26
Habaici - - - - 27
Zuga - - - - - 30
Yabo - - - - - 31
Ƙaramin Turke - - - 33
Raha - - - - - 36
Kirari - -
-
- - 38
Bankwana - - - - 39
Yanayin Damina - - - - 41
Zolaya - -
-
- - - 44
Koɗa kai/Wasa kai - - - 47
Turanci - - - - 47
Salo - - - - 48
Ma’anar Salo - - - 48
Zayyana - - - 50
Jinsintarwa - - - 56
Mutuntarwa - - - 57
Dabbantarwa - - - 58
Abuntarwa - - - 60
Salon Kamance - - - 61
Kamancen Daidaito - - - - 61
Kambamawa - - - 63
BABI NA UKU
WAƘOƘIN AMALI NA NOMA - - 65
Sarkin Noman Garin Magaji - - - 65
Aikau Jikan Tayawo - - 84
Na Dada - - - 91
Isah Mai Kware - - - 98
Sarkin Noma Ummaru - - 106
Garba - - - 111
Salau Na Maimuna - - - 117
Mai Gidan Nasara (Ta farko) - - - 120
Ɗanja Mai Kwana da Shirin
Ma’aikata - - 130
Marafa - - - - - 133
Buda - - - - 134
Hussaini Zarton Noma - - 136
Sa’idu Dokin Sukan Sabra - - 137
Maigidan Nasara (Ta biyu) - - 140
Abdulkarimu - - - 145
Garba Dauran (Ta farko) - - 147
Garba Dauran (Ta biyu) - - 148
Garba Abin Azawa Ga Gona - - - 152
Zubairun Mailalle - - - - 153
Arzika Kulkin Horon Jema - - 157
Malan Shekarau Na Girnace - - - 160
Ada Masu Wa Aiki Takakka - - - 162
Hashimu Uban Maza - - - - 164
Bube Mai Gandu - - - - 168
Garba Jan Kada Ɗanladi
- - 172
BABI NA HUƊU
WAƘOƘIN AMALI DA BA NA NOMA BA186
Magajin Gera - - - - 186
Gora Uwat Tuwo - - - - 188
‘Yak Kolo - - - - 190
Gwauro (Dudu) - - - 194
Gwauro (Ma’azu) - - - 199
Gwauro (Isihu) - - - 203
Kammalawa - - - 211
Manazarta - - - - - 212
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.