Ticker

Kunshiyar Littafin Zababbun Wakokin Mawakan Baka Na Noma

Ƙunshiyar Littafin Zaɓaɓɓun Waƙoƙin Mawaƙan Baka Na Noma na Dr. Haruna Umar Bunguɗu. Wannan shafi na ƙunshe da abubuwan da ke cikin littafin. A duba ƙarshen wannan ƙunshiya domin samun bayanan tuntuɓar marubucin. Ana iya tuntuɓar sa domin mallakar kwafen wannan littafi.

ƘUNSHIYA

Godiya - - v

Muƙaddima - - iv

Gabatarwa - - vii

Sadaukarwa - - x

Ƙunshiya - - xi

BABI NA FARKO

Waƙoƙin Da Mawaƙan Noma Suka Yi Wa Manoma - 1

1.1 Waƙoƙin Noma Na Makaɗa Daudun Kiɗi Janbaƙo - 2

1.1.1 Taƙaitaccen Tarihin Makaɗa Daudun Kiɗi Janbaƙo - 2

1.1.3 Sa’idu Na Badako - 12

1.1.4 Alhaji Ɗangwaggo - 17

1.1.5 Mamman Ƙanen Mani - 20

1.1.6 Lauwali Matusgi - 23

1.2 Waƙoƙin Noma Na Baƙo Rugum Ƙiri - 25

1.2.1 Haruna - - 26

1.2.2 Isah Kure - - 32

1.2.3 Garba Gwarzon Maza - 37

1.2.4 Sarkin Hura Audu Ɗan Kadi - 39

1.2.5 Mani - - 41

1.2.6 Mai Arzikin Hatci Haruna - 42

1.2.7 Mai Galmak Kashin Haki Isah - 44

1.3 Waƙoƙin Noma Na Audu Ɗangunduwa - 47

1.3.1 Jikan Barmo - - 48

1.3.2 Haruna Dan Mani (Sarkin Noman Mayanci) - 50

1.3.3 Ali Na Mani - - 65

1.4 Waƙoƙin Noma na Hauwa Kulu Mukkunu - 71

1.4.1 Waƙar Sarkin Noma Muhammadu - 72

1.4.2 Alasan Ɗanreto Kanoma - 75

1.4.3 Dawai Jikan Magaji - 76

1.4.4 Muhammadu Mai Noma Da Mutanen Ɓoye - 79

1.4.5 Garba Na Yabo - - 81

1.4.6 Salihu Mai Buhu - 84

1.4.7 Alhaji Sani Mai Eka - 85

1.4.8 Alhaji Sani Mai Burodi Na Ɗakitakwas - 90

1.4.9 Labbo Maƙigudu - 92

1.4.10 Alhaji Labaran Baban Musa - 93

1.4.11 Haruna Mijin Dije - 96

1.4.12 Bala Maƙigudu - - 98

1.4.13 Zinariyar Jibo Jikan Mamman - 99

1.5 Waƙar Noma Ta Abdullahi Ɗanɓurji (Mai zanbunan Morai) - 102

1.5.1 Masu Kadada - - 103

BABI NA BIYU

Waƙoƙin Noma Da Wasu Mawaƙan Suka Yi Wa Manoma - 108

2.1 Waƙoƙin Noma Na Alhaji Mamman Shata - 108

2.1.1 Garkuwan Bauchi Amadun Kari - 110

2.1.2 Alhaji Garba Ɗan Ammani - 115

2.1.3 Ali Na Mani Kotoko - 121

2.2 Waƙoƙin Noma Na Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun - 124

2.2.1 Jibo Mai Ruwan Gabas - 126

2.2.2 Jikan Dodo Ɗan Gwamma - 130

2.2.3 Ɗanmakau - - 133

2.2.4 Ƙanen Ɗan Magajiya Mainasara - 136

2.2.5 Ƙarmanje Ƙanen Bawa - 138

2.2.6 Jikan Ɗan Amadu Bajini - 140

2.2.7 Daudu - - 143

2.2.8 Audu Kana Da Geron Daka - 146

2.2.9 Malan Shehu Magatakardan Maradun - 148

2.3 Waƙoƙin Noma Na Bawa Dan Anace Gandi - 155

2.3.1 Garba Nagodi - - 156

2.3.2 Na Mande Labbo Ankara - 159

2.3.3 Maidamma Giyen Mani - 161

2.3.4 Mamman Ɗankyauta - 164

2.3.5 Mamman Ɗangandau - 165

2.3.6 Ɗanmalka Sani - - 168

2.3.7 Nabiba - - 170

2.3.8 Bajinin Ɗanjimma Na Mani - 172

2.3.9 Dutcin Hwashin Kuyye - 173

2.3.10 Ɗajimma Gojen Mutanen Raha - 177

2.4 Waƙoƙin Noma Na Abu Dan Kurma Maru - 185

2.4.1 Sarkin Noma Amadu Kwatta - 188

2.4.2 Alhaji Nahantsi - - 190

2.4.3 Sarkin Noman Dange - 195

2.4.4 Ali Na Mani Kotoko - 199

2.4.5 Kanoma - - 206

2.4.6 Audi Baturen Gonag Gusau - 209

2.4.7 Isah Na Zurmi - - 213

2.5 Waƙoƙin Noma Na Makaɗa Saidu Maidaji Sabonbirni - 217

2.5.1 Ɗanladi Ƙanen Buzu - - 219

2.5.2 Idi Hwalalen Karo - 221

2.5.3 Abara Ɗan Yakkolo - 223

2.5.4 Ɗantanaye - - 225

2.5.5 Ali Na ‘Yankuzo - 226

2.5.6 Lauwali Tsare Bakin Aiki - 234

2.5.7 Iyalin Ɗan jumma - 236

2.5.8 Na Lawali - - 237

2.5.9 Ɗan Bawa - - 238

2.5.10 Na Amadu giwa - 240

 2.5.11 Salau Ɗan Nanaya - 241

2.5.12 Ƙoƙari Dogo Bajinin Bawa - 243

2.5.13 Muhamman Ɗan Korau - 245

2.6 Waƙar Noma Ta Makaɗa Idi Loga - 248

2.6.1 Isaka - - 249

2.7 Waƙar Noma Ta Ɗanbalade Morai - 260

2.7.1 Na Mamman Mai Walkin Zomo - 262

BABI NA UKU

Waƙoƙin Da Mawaƙan Hausa Suka Yi Wa Wani Abu Don Noma - - 265

3.1 Waƙoƙin Alhaji Mamman Shata Waɗanda Ya Yi Wa Wasu Abubuwa don Noma - 265

3.1.1 Gidan Gona Dabiran - - 265

3.1.2 Noma Yaƙin Yan Arewa - 272

 3.1.3 Gaishe ku Manoman Arewa - 275

3.1.4 Gonar Jori - - 276

3.2 Alhaji Abu Ɗankurma Maru - 281

3.2.2 Waƙar Furojet - - 289

3.3 Alhaji Musa Ɗanƙwairo - 300

3.3.1 Noma Babbas Sana’a - 300

3.4 Waƙoƙin Noma Na Alhaji Musa Ɗanbau Gidan Buwai310

3.4.1 Ka Riƙe Kalme Ka Yi Gona - 311

3.4.2 ‘Yan Arewa Mu Koma Gona - 314

3.5 Waƙar Noma Ta Illon Kalgo - 318

3.5.1 Gonar Bakura, Gonar Sardauna Ta Farko - 318

3.6.2 Waƙar Gonar Bakura, Gonar Sardauna Ta Biyu - 320

3.7 Waƙar Noma Ta Alhaji Sani Aliyu Ɗandawo - 336

3.7.1 Mutane Ku Kama Sana’o’i - 337

3.8 Waƙar Noma Tushen Arziki Ta Alh Shehu Ajilo Ɗanguzuri - - 344

3.8.1 Noma Tushen Arziki - 347

3.9 Waƙar baka ta noma ta Alhaji Sani Dan Indo - 352

3.9.1 Ƙato Yaz Zan Bai Noma - 355

3.10 Waƙar Noma Ta Sale Sarkin Makaɗan Bunguɗu - 363

3.10.1 Bature Na Mainasara - 364

3.11 Waƙar Noma Ta Alhaji Sani Sabulu - 369

3.11.1 Agwada Birni - - 375

BABI NA HUƊU

Waƙar Noma A wajen Ƙasar Hausa - 381

4.1 Dauduwa Keffi Sarkin Makaɗan Noma na Jihar Nasarawa - - 381

4.1.1 Mu koma Gona - - 382

Manazarta - - 387

Citation: Bungudu, H. U. (2023). Zaɓaɓɓun waƙoƙin mawaƙan baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bungudu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Waƙoƙin Noma


Post a Comment

0 Comments