Nazarin Tubalan Turken Zuga A Wakokin 'Yan Tauri Na Sale Kudo Kusada - Kashi Na Shida

Kundin Digiri Na Biyu (M.A Hausa Culture) Da Aka Gabatar A Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya, Jami'ar Bayero Kano (Maris, 2024)

Nazarin Tubalan Turken Zuga A Waƙoƙin 'Yan Tauri Na Sale Kudo Kusada

Aminu Musa
07036420021
ameenumusa12@gmail.com

MANAZARTA

Abdul-Ƙadeer M. (2019) Nazarin Salon Kinaya A Wasu Waƙoƙin Alhaji Dr Mamman Shata Katsina. Takarda da aka Gabatar A Conference Proceeding on Alhaji Dr.Mamman Shata Katsina. Centre for Research In Nigerian Language Translation and Folklore (CRNLT&FJ) Bayero university, Kano.

Abubakar, M. M. (2009) Mazhabar Tarken Adabi Hausa: Takardar Haɗin gwiwa da aka gabatar a taron ƙarawa juna ilimi a sashen koyar da harsunan Nijeriya Sokoto.

Auta, A L (2007). Faɗakarwa A Rubutattun Waƙoƙin Hausa Kano University press.

Bargery G.P.(1934). A Hausa English Dictionary and English Hausa Ɓocabulary. London: Oɗford university press.

Bayero A. (2006). Ƙamusun Hausa na jami'ar Bayero, Kano. Bayero University press

Bishir R (2016) Adon harshe Bazar Mawaƙa: Nazarin Kwalliya Da Tamka a wasu Waƙoƙin (Dr) Mamman shata katsina. takarda da aka gabatar a taron ƙarawa juna sani sashen koyar da Hausa Kaduna. Jami'ar Jahar Kaduna

Gusau S.M.(2008). Waƙoƙin Baka a Hausa yanaye-yanayensu da sigoginsu (Sabon Tsari) Zaria: Amana Publishers Limited.

Gusau, S. (2005). Makaɗa da Mawaƙan Hausa Kaduna. Fisbas Media Services

Gusau, S.M (1993). Jagoran Nazarin Waƙar Baka Kano: Benchmark Publishers Limited.

Ismail, J. (2008) Darussan Hausa a Kammale Dan ƙananan Makarantun Sakandire na Ɗaya HEBN Publishers 2007

Mashi, S. (2013) Birgimar Hankaka Balaraben Salo da Musulmin Zubi Cikin littafin Ruwan Bagaja. Takarda da aka gabatar a cikin Mujallar Ruwan Bagaja in perpectiɓe Umaru Musa yar'adua university press

Rabi, M. (2014) Salo a waƙar baka ta Hausa misali Daga Waƙoƙin Maza da suka yi wa mata: In Zauren Waƙa Journal of Hausa peotry studies Vol.1 No.2 Sashen koyar da harsunan Nijeriya Sokoto. Jami'ar usman ɗanfodiyo

Sabo, S (2013). Amfani da Adon Harshe a Wasu Waƙoƙin Alhaji Dr Mamman Shata Katsina. Kwalejin ilimi Ta Nguru Jahar Yobe.

Satatima I. (2001). Salon Tsarma Karin Magana Cikin Waƙoƙin siyasa: Tsokaci daga wasu fitattun Waƙoƙin Jamhuriyya ta Huɗu zuwa Biyar'' Takarda da aka gabatar a cikin mujallar Harsunan Nijeriya.

Sayaya A.S (2009) Wasan Tauri a Ƙasar Katsina Kundin Digiri na Biyu jami'ar Usman Ɗanfodiyo, Sokoto.

Sayaya, A.S (2010) Kinaya da Kirarin Tauri: Muƙala Cikin Himma Journal of Contemporary Hausa studies Vol. 4 No 1, Katsina Jami'ar Umaru Musa yar'adua.

Sharifai, I (1990). Take da Kirarin Sana'oin Gargajiya: Nazarin Ma'anarsu Da Muhimmancin su Ga Rayuwar Hausawa Kundin Digiri Na Biyu: Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya, Jami'ar Bayero kano.

Sheme, I. (2018). Nason Musulunci A Kirarin Hausa: Misali Daga Kirarin da Lawal Tsangaya ya yiwa Mamman Shata. Kano International Conference on Mamman shata: Cibiyar Bincike da Nazarin Harshen Hausa Jami'ar Bayero kano.

Ɗangambo A. (2007) Ɗaurayar Gadon Feɗe Waƙa sabon Tsari: Sashen koyar da Harsunan Nijeriya jami'ar Bayero kano.

Ɗangambo, A. (2007). Ɗaurayar Gadon Feɗe Waƙa Sabon Tsari: sashen koyar da harsunan Nijeriya jami'ar Bayero kano.

Ɗangulbi, A. (2007) Dangantakar Habaici da Zambo a cikin Waƙoƙin Baka wajen Bunƙasa sarautun Gargajiya a ƙasar Hausa. Takarda da aka gabatar a taron ƙarawa juna sani a sashen koyar da harsunan Nijeriya Sokoto. Jami'ar usman ɗanfodiyo

Ɗangulbi, A. (2007) Dangantakar Habaici da Zambo a cikin Waƙoƙin Baka wajen Bunƙasa sarautun Gargajiya a ƙasar Hausa. Takarda da aka gabatar a taron ƙarawa juna sani a sashen koyar da harsunan Nijeriya Sokoto. Jami'ar usman ɗanfodiyo

Yahya (2016) Salo Asirin waƙa: Fisbas Media services

Yusuf (1992). Ma'anar Salo Da Kuma Sarrafa Harshe: Kundin Digiri Na Ɗaya, Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya jami'ar Bayero kano

Yusuf, A. (1992). Ma'anar Salo da kuma Sarrafa Harshe: kundin digiri na ɗaya, sashen koyar da harsunan Nijeriya kano. Jami'ar Bayero kano.

Zainab, I. (2013) Ginuwar salo a Waƙoƙin Fiyano na Hausa, Takarda da aka gabatar a cikin journal of African Languages and Culture sashen koyar da harsunan Nijeriya Zariya. Jami'ar Ahmadu Bello

Zamfara, R. (2020). Salon kambamawa a cikin wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Kundin digiri na biyu sashen koyar da Harsunan Nijeriya Sokoto. Jami'ar Usman Ɗanfodiyo.

 

Mutane da aka Tattauna dasu lokacin gudanar da Bincnke

1.                   

Dakta Abubakar Sani Sayaya, Ma’aikatar yaɗa labarai ta Jahar katsina

Ma’aikaci Gwamnati

11/02/2023

 

 

 

 

2.                   

Dakta Mustapha Sha’aibu Safana.Jami’ar Ummaru Musa ‘Yar aduwa Katsina

Malami

14/02/2023

 

 

3.                   

Malam Umar Ibrahim Yashe GDSS Rimaye,

Malami

16/03/2023

4.                   

Malam Buhari Lawal Muhammad, GDSS Sukuntuni

Malami

16/03/2023

5.                   

Buhari Canko, Rimaye Ƙaramar hukumar Kankiya

Ɗan Tauri

10/09/2022

6.                   

Sama’ila Miloniya, Naƙawa Ƙaramar Hukumar Kusada

Ɗan Tauri

12/09/2022

7.                   

Nababa Uk, Tsohuwar Dokoki Ƙaramar Hukumar Kankiya

Ɗan Tauri

12/09/2022

8.                   

Salisu Rabe, Rimaye Ƙaramar Hukumar Kankiya

Ɗan Tauri

 

9.                   

Hassan Ya’u, Ɗanƙawari ƙaramar hukumar Kankiya

Ɗan Tauri

 

10.               

Sani Na’aba, Magami Ƙaramar Hukumar Kusada

Ɗan Tauri

 

11.               

Iro Ɗan Baiwa, Sabarawa Ƙaramar Hukumar Kusada

Ɗan Tauri

 

12.               

Musa Leko, Rimaye Ƙaramar Hukumar Kankiya

Ɗan Tauri

 

13.               

Isihu Auta, Dokoki Ƙaramar Hukumar Kankiya

Ɗan Tauri

 

14.               

Sa’adi Gambo, Nasarawa Ƙaramar Hukumar Kankiya

Ɗan Tauri

 

Rataye 1

Kirarin sarki Gambo

-Wo! Mai roƙo na

-Allah ya kawo sarki Gambo

-Ba rabo da gwani ba, mai da gwani

-Amanar mai dawa Musa ɗan indo

-Sarki Gambo Jan mutum na yamma da birni

-Shugaba mutumina

-Allah ya kawo mai tama

-Mai Tama uban Maryam

-Na Iro jikan Barmani

-Mai roko mu koma yamma da birni

-Mu gano uban Amadu uban Tijjani

-Babbar dahuwa mai ƙare itacen yaro

-Gizako mai ɗamarar yaƙi

-Abokin Malam na Ɗan Isan katsina

-Allah ya ji ƙan Sani Na'aba

-Shawara da Isihu Auta

-Amanar Iro na inno

-A dafa a ruɓa sai kalwa

-Jure fari sai tofa

-Mai farkewa maza laya ɗan butar duma

-Gurnanin Damisa karen gida ke tsoro

-Gamuwa goma kyauta goma

-Gagara sai gayya

-Mijin Asma'u baban Fati

-Shawara da Lado soja

-Ga gado jikan An kuɗin gidan Yarima

-Ɗan uwa ga Malam Sani

-Ya za a yi ne ne

-Jaki sha duka na Baushe

-Ka ji Kwaram mugun labari

-Annoba ci yaƙi

-Uban Muhammad Inuwa

-Ku ke aikatawa a ce baku ba ne

-Ga kwikwuyon gidan Ɗan Asabe

-Ko yanzu ace a tafi zaka tafi

-Kaga baƙon Kamuku Amanar Nasarawa

-Ga mai taƙama da ƙatti a gida

-Kuma mai taƙama da ƙatti a dawa

-Wuya a babban daji

-Wo! Mai roƙo

-Duna ɗan mutam Dokoki

-Yahudu tuba babu

-A jingina daku a ci abinci

-Wani ya jingina ya ruga ɗan fatar uwa

-Ina ka baro man Garba na Aljan

-Ga baƙon Ahlan in an koma birni

-Sha gayya na umma

-Ba gaba da gaba ba

-Ko mutuwa ta San ƙarfi, ko ta kashe ba ta ɗauka ba

-Wata wuya sai an koma katsina, a cikin alfijir kuke kashe Arna

-Yanzu ka ji raf- raf-raf

-Ku ke zuwa mai dawa ya ce ya fasa

-Ka ga mai taƙama da wallazina

-Ya ƙuluna wa rabbahu sijjadan

-Ƙala risilaini minallazina ya kafun

-Ga sha gayya Karen Lado

-Mai sa maza gudu da kayan zafi

-Ka ji sha gayya ɗan fatar uwannan kai

-Sarki mai taƙama da dala'ilul hairati.

- Iro mai kare ɗan Gwanda

- Tunkiya uwar tamɓele

- Abokin tafiyar yaro

- Yaro baya kucciya ya yi shaho

- Babbaku iyalan gwamna

- Baƙi mai kama da ganyen shayi

- Mai son Baƙi ya babbaka na sa

- Kowa ya yi baƙi yai tsoro...

- Goga mai raba gardama

- Shegen sama maganin 'yan iska

- Yaro baya kucciya ya yi Shaho

- Faɗuwa daidai da zama na Amadu

- Ƙodago sha Murza

- Ɗan maraki baka San galma ba

- Goga kasan hanya

- Mai bugu kamar da bakin wuta

- Woo! Zubairu baban fati

- kan kara kafi ɗaka

- Kowa ya yunkuro a barshi ya kawo

- Na doguwa ɗan mutan sabarawa

- Sarki Gambo ja gabanka su bika

- Jan mutum na yamma da birni

- marga-margan dutse kafi gaban aljihu

- Kai ke farkewa maza laya

- Jirgin sama ko macen tsari ta sanka

- Goga kasan hanya

- Duk kucciyar da bata gashi ɗiya ce

- Dogo na Musa Leko

- Rigi-rigi tambarin makiyaya

- Ƙodago sha murza

- Ɗan titi ba shi fin titi

- Ruwa Matar Ƙwaɗo

- Matar Ƙadangare sai bunu

- Sarki uban Amadu uban Tijjani

- Ƙaramin rauni ake rufewa da ɓawon Gwanda

- Kai naka sai lahira ake nunawa

- Gudu hana kaya

- Ba kura bin kare ɗan Audu

- Mai gidan mutanen kanya

- Ƙodago a taka a kare

- Tsohon biri na bakin Kogi 

Rataye 2

Wakokin 'Yan Tauri

Sale Kudo makaɗin tauri a ƙofar Gidansa da ke Magami cikin Ƙaramar Hukumar Kusada. 

Wakokin 'Yan Tauri

Aminu Musa tare da Sale Kudo Makadin Tauri

Wakokin 'Yan Tauri

Aminu Musa tare da Dr. Abubakar Sani Sayayya a Ƙofar Gidansa da ke Katsina

Wakokin 'Yan Tauri

 Sarki Gambo da Yaransa a Wurin Wasan Tauri a Garin Rimaye wurin ɗaurin Auran Isiyya

Wakokin 'Yan Tauri

Isuhu, Auta da Iro Ɗanbaiwa Da Manaja bayan kamala wasan Tauri

Wakokin 'Yan Tauri

Tawagar wasu ‘yan tauri kafin a fara wasan Tauri

Wakokin 'Yan Tauri

Aminu Musa tare da Salu Kudo a gidan sa domin tattaunawa a aka irin zugar da ye ke wa ‘Yan Tauri

Post a Comment

0 Comments