Miyar Ugun Da Miyar Ogobonno

    Miyar Ugun

    Ugun wani ganye ne da ya kasance É—anyen haki mai kunnuwa manya-manya. Idan aka yanka shi yana da É—an yauÆ™i-yauÆ™i. Yawanci akan shigo da wannan ganye ne daga yankin kudancin Æ™asar nan.

    MahaÉ—in Miyar Ugun

    Akwai abubuwan da za a tanda idan za a haÉ—a miyar ugun abubuwan, ga su kamar haka.

    i. Albasa

    ii. Daddawa

    iii. Gishiri

    iv. Kayan yaji

    v. Kifi

    vi. Magi

    vii. Mai

    viii. Ruwa.

    ix. Tarugu

    x. Tattasai

    xi. Tumatur

    xii. Ugun

    xiii. Wake

    Yadda Ake Miyar Ugun

    Idan aka jajjaga kayan miya, sai a daka kayan yaji da daddawa. Za kuma a hura wuta a saka mai da albasa. Yayin da suka soyu, sai a yi sanwa a saka kayan É—anÉ—ano. Daga nan, za a surfe wake a saka a ciki. Idan suka tafasa, sai a wanke kifi da ruwan zafi a cire Æ™ayar da ke jikinsa a zuba a ciki. Bayan tukunya ta tafasa sosai, sai a wanke ugun da gishiri sannan a yanka a zuba a ciki. Da zarar miyar ta gama dahuwa, sai maganar sauÆ™e tukunya. Kusan akan ci wannan miya da kowane nau’in tuwo.

    Tsokaci 

    Shi ma ugun wani ganye ne daga cikin ganyaye da mutanen kudancin Nijeriya suke amfani da shi a wajen abincinsu sama da yadda Hausawa ke ta’ammuli da shi. Ganyen na ugun na da matuÆ™ar amfani ga lafiya kamar yadda bincike ya nuna.

    Miyar Ogobonno

    Ogobono wani ganye ne shi ma kamar sauran ganyaye da ake miya da su. Sai dai shi yana da yauÆ™i kamar lalo. Idan aka yi miya da shi har ya fi lalo yauÆ™i sosai. Wannan ganye ma akan shigo da shi ne daga yankin kudancin Æ™asar nan.

    MahaÉ—in Miyar Ogobonno

    i. Albasa

    ii. Attarugu

    iii. Bushasshen kifi

    iv. Daddawa

    v. ÆŠanyar kubewa

    vi. Gishiri

    vii. Kayan yaji

    viii. Magi

    ix. Manja

    x. Ogobonno

    xi. Ruwa

    xii. Tattasai

    xiii. Tumatur

    xiv. Nama (idan akwai)

    Yadda Ake Miyar Ogobonno

    Yanayin miyar Ogobonno da lalo kusan É—aya ne. Sai dai ita wannan miyar ba a so ta dahu sosai. Hakan na faruwa ne a sanadiyyar ganyen ogobonno ba shi da Æ™arfi sosai. Akan yi amfani da wannan miyar wajen cin kusan dukan nau’o’in tuwo tun daga kan tuwon masara da semo da makamantansu. 

    The book “Cimakar Bahaushe” (Diets of the Hausa People) is a collection of 293 traditional and modern diets of the Hausa people. Detailed explanations of the recipes and ingredients are provided. Comments are provided on the areas of the Hausa land where specific diets are mostly found, the age categories of people that usually use it, as well as the scientific impact of some of the diets to human biology.  Data is collected from interviews with different categories of people including:  i.                    Food sellers within the Hausa land: Mainly to have an idea of recipes on the diets.  ii.                  People of older age: Mainly to have insights on traditional diets of the Hausas.  iii.               Hausa scholars: Mainly to verify and justify the validity of the information obtained as well as provide further expert explanations on the diets.  Moreover, over two hundred (200) pieces of literature were reviewed to have better insight on the topic in question as well as get scientific and professional clarifications on some key concepts relevant to the research. The pieces of literature cover major relevant phenomena such as diet and hunger. Others are on the Hausa land and the Hausas.  The book contains thirty-three (33) chapters. Chapter one is the main introduction in which a concise explanation is provided on the Hausas, their history, their land, social life, and transformations due to globalization, acculturation, and modernity. Chapter two detailly discusses the concepts of diet and food from the Hausa point of view. That includes the meaning and the usage of diets in some Hausa works of literature both verbal and written (i.e. prose, poetry, proverbs, etc.).  Chapters three and four discuss the sources of Hausa diets and their forms accordingly. Chapters five to seventeen discuss some traditional Hausa diets including hard and soft ones. Chapter eighteen concentrates on the influence of modernity and globalization on Hausa diets. It has been discovered that there have been some significant changes in the Hausa diets ranging from recipes to kitchenettes.  Chapters nineteen to thirty-two discuss modern Hausa diets. Some traditional diets are still retained with little modifications, while on the other hand, there are a lot of new ones. Chapter thirty-three discusses “hunger” from the Hausa point of view. The relationship between hunger and food is examined. Additionally, the use of hunger in various Hausa literary works is studied. It is concluded that hunger is like a disease whereby its cure is food.  7th November 2022
    Citation (Manazartar Littafin): Sani, A-U. & Umar, H.A. (2022). Cimakar Hausawa. Kano: WT Press. ISBN: 978-978-984-562-9.

    Get a copy:
    To obtain a copy of this book, kindly send a WhatsApp message to:
    +2348133529736

    You can also write an email to:

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.