A duba ƙasan hotunan da aka kawo domin ganin wuraren da za a iya samun littafin.
Za ku iya turo mana tsokaci ko tambaya ta hanyar rubutawa a ɓangaren commnet da ke can ƙasan wannan shafin.
Hukumar tantance littattafai wato Nigerian Educational Research and Development Council ta duba littafin, ta tantance shi, kafin WAEC ta ɗauke shi domin sanyawa a manhajar karatu da jarabawa.
Hukumar WAEC ta fitar da wannan littafi cikin jerin littattafan Hausa da ta sanya a manhaja a kan kafarta na intanet.
Hukumar WAEC ta fitar da wannan littafi cikin jerin littattafan Hausa da ta sanya a manhaja a kan kafarta na intanet.
Domin neman ƙarin bayani, ana iya tuntuɓar:
Prof. Yakubu Aliyu Gobir (UDUS)
Lambar Waya: +2348035605024
Abu-Ubaida Sani
WhatsApp (only): +2348133529736
Domin samun kwafen littafin:
BAUCHI
Gari: Bauchi
Jami'i: Abuhuraira Global Investment Nig. Ltd.
Adireshi: Block 7 & 8, Kobi Shopping Complex, Kobi Street, Bauchi
Lambar Waya: 08167874032 or 08082197430
Gari: Misau
Jami'i: Amsoshi Vehicle Spare Parts
Adireshi: Bakin Kasuwa, Misau
Lambar Waya: 07026678744
JIGAWA
Gari: Kazaure
Jami'i: Amsoshi Digital Sessntials and Services
Adireshi: Shop No. 2, Opposite Kazaure Emir Palace (Kofar Arewa), Kazaure
Lambar Waya: 07061095648
KADUNA
Gari: Kaduna
Jami'i: Arewa House
Adireshi: 1, Rabah Road, Unguwar Sarki Musulmi, Kaduna 800283, Kaduna
Lambar Waya: 07064352404
Gari: Zariya
Jami'i: Hamisu Arabic Bookshop
Adireshi: Banadeen Plaza, Tudun Wada Market, Zariya
Lambar Waya: 08068785483
KANO
Gari: Kano
Jami'i: BUK Bookshop
Adireshi: BUK Permanent Site, Kano
Lambar Waya: 07066460111
KEBBI
Gari:
Jami'i:
Adireshi:
Lambar Waya:
SAKKWATO
Gari: Sakkwato
Jami'i: Prof. Y.A. Gobir
Adireshi: Department of Nigerian Languages, UDUSOK
Lambar Waya: 08035605024
ZAMFARA
Gari: Gusau
Jami'i: Abu-Ubaida Sani
Adireshi: Department of Languages and Cultures, FUGUS
WhatsApp: +2348133529736 (WhatsApp only)
Email: official@amsoshi.com
Gari:
Jami'i:
Adireshi:
Lambar Waya:
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.