Jadawalin sunayen Labarai 32 da suka samu nasara zuwa zagaye na biyu na gasar gajerun labarai ta Ɗangiwa. Labarai sama da 200 ne suka samu damar shiga wannan gasa bayan da aka turawa Alƙalai a matakin farko sun yi nasara zaɓar waɗannan Labaran da ke ƙasa a matsayin waɗanda suka samu nasara domin kaiwa zagaye na biyu. Za a sanar da masu waɗanan labaran rana da lokacin da za a fara amsar bita domin inganta labaran da kuma basu damar turo cikakkun labaran. Muna godiya da bangajiya ga duk waɗanda suka samu nasarar turo Labaransu, waɗanda aka zaɓa da waɗanda ba a zaɓa ba domin dukkan labaran ingantattune an yi ƙoƙari sosai. An zaɓi labaran da makin su ya fara daga 53 ne zuwa sama. Mun gode
Makin da ke jikin labarin ba shi ne ke nuna labari ya yi
zarra ba, bayan bayar da horo in an sake turo labaran za a sake miƙawa alƙalai
uku domin sake gyarawa da zaɓar
labaran da suka cancanci bugawa.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.