Wakar Kira Da Jan Hankali Ga 'Yan Uwa Hausawa Da Fulani

    Waƙar Kira Da Jan Hankali Ga 'Yan Uwa Hausawa Da Fulani

    Ta

    Malam Bello Shehu Alkanci Talatar Mafara Da Malam Abdullahi Isah Kantama

    Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, a ƙarƙashin kulawar Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, ta shirya gasanni har guda biyu game da matsalar tsaro a Arewacin Nijeriya. Ta farko an yi ta ne cikin harshen Hausa. Ta biyu kuwa, an yi ta ne cikin harshen Fulatanci. Daga baya an shirya da waɗanda suka yi nasarar zamowa na farko a kowace gasa (ta Hausa da ta Fulatanci, watoMalam Bello Shehu Alkanci Talatar Mafara Da Malam Abdullahi Isah Kantama) domin su tsara waƙeƙeniya game da shi wannan batu na tsaro. Wannan bidiyon yana ɗauke da sautin waƙeƙeniyar tasu.

    Haƙƙin Mallaka:
    * Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato
    * Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, UDUS
    * Mal. Shehu Bello Alkanci
    * Mal. Abdullahi Isah Kantama

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.