Fassarar Kalmomin Kimiyya Zuwa Harshen Hausa

Fassarar wasu kalmomin kimiyya zuwa harshen Hausa

1. Waves = ziri
2. Space = sararin samaniya
3. Black hole = baƙin rami
4. Aliens = baƙin halittu
5. Gravity = maganaɗiso
6. Galaxy = gungun taurari
7. Universe = ƙaunu
8. Solar system = tsarin haske rana
9. Parallel universe = wata ƙaunu10.  Planet = duniya
11. Earth = duniyar earth
12. Mars = duniyar mars
13. Star = tauraro
14. Speed of light = gudun haske
15. Big Bang = babbar fashewa
16. Gravitational force = ƙarfin maganaɗiso
17. Telescope = na'urar hangen nesa
18. Exoplanet = duniyar waje
19. Dwarf planet = miskiniyar duniya
20. Lunar eclipse = kusufin wata
21. Solar eclipse = kusufin rana
22. Supernova = fashewar tauraro
23. Nebula = gajimaren fashewar tauraro
24. Milky Way = gungun taurarin Milky Way
25. Universe expansion = faɗaɗar ƙaunu 
26. Acceleration = hanzari
27. Force = ƙarfin abu
28. Speed = sauri
29. Motion = motsi
30. Relativity = nazariyyar dangantaka
31. Theory = nazariyya
32. Equation = sarƙakiyar lissafi
33. Orbit = matafiyar duniya
34. Scientific problem = sarƙakiyar kimiyya
35. Particle = ƙwaya
36. Planetary ring = zoben da ke yi wa duniya ƙawanya
37. Evaporation = tiriri
38. Fossils = daɗaɗɗen abu 
39. Asteroid = dutsen da ke shawagi a samaniya
40. Asteroid Belt = gungun asteroids
41. Robot = saƙago
42. Dust = ƙura
43. Time travel = tafiyar tsallaka lokaci
44. Time machine = injin tafiyar tsallaka lokaci
45. Cyborg = saƙa-mutum
46. Element = sinadari
47. DNA = ƙwayoyin halitta48.  Local Group = matattarar gungun taurari
49. Comet = dutsen ƙanƙara da ke shawagi a samaniya
50. Giant Star = bijimin tauraro
Ranar Hausa Ta Duniya (International Hausa Day)

#RanarHausa

Post a Comment

0 Comments