Hotunan Taron Kara Wa Juna Sani Na Kasa-Da-Kasa Game Da Rayuwa Da Wakokin Makada Sa’idu Faru

    Waɗannan wasu jerin hotuna ne da aka ɗauka a yayin taron ƙara wa juna sani na ƙasa-da-ƙasa da aka gudanar game da rayuwa da waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru (An International Conference on the Life and Songs of Alhaji Sa’idu Faru “Malamin Waƙa Mai Kwana Ɗumi Na Mamman Na Balaraba”)

    Wani ɓangare na wurin taro
    Wani ɓangare na wurin taro
    Wani ɓangare na wurin taro
    Wani ɓangare na wurin taro
    Wani ɓangare na wurin taro
    Wani ɓangare na wurin taro
    Wani ɓangare na wurin taro
    Wani ɓangare na wurin taro
    Wani ɓangare na wurin taro
    Wani ɓangare na wurin taro



    Mai Martaba Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad CON

    Mai Martaba Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad CON ya na gabatar da jawabinsa a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Mai Martaba Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad CON

    Mai Martaba Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad CON ke gabatar da jawabinsa a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar 04 /05 /2024.

    Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau, Alhaji Ibrahim Bello OFR

    Wakilin Mai Alfarma Sarkin Musulmi Dr. Muhammad Sa'ad Abubakar III kuma Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau, Alhaji Ibrahim Bello OFR a lokacin da yake gabatar da jawabi a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da aka gudanar a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Assabar 04/05 /2024.

    Mai Martaba Sarkin Mafara, Talata Mafara, Alhaji Dr. Bello Muhammad Barmo OON

    Mai Martaba Sarkin Mafara, Talata Mafara, Alhaji Dr. Bello Muhammad Barmo OON a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Mai Martaba Sarkin Maru /Banagan Maru, Alhaji Abubakar Gado Maigari

    Mai Martaba Sarkin Maru /Banagan Maru, Alhaji Abubakar Gado Maigari a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Mai Martaba Sarkin Kwatarkwashi, Alhaji Abubakar Ahmad Umar

    Mai Martaba Sarkin Kwatarkwashi, Alhaji Abubakar Ahmad Umar a lokacin bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Alhaji Muhammad Makwashi Isah

    Mai Martaba Sarkin Shinkafi /Sarkin Gabas Shinkafi, Alhaji Muhammad Makwashi Isah a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Wakilin Iyalan Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III

    Wakilin Iyalan Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III kuma ɗansa, Maigirma Ubandoman Sakkwato /Hakimin Sabon Birni, Sokoto, Alhaji Malami Sheikh Muhammadu Macciɗo Abubakar III ke jawabi amadadin iyalan a wajen buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru wanda Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana Ranar Asabar, 04 /05 /2024 a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar.

    Maigirma Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Mazabar Maru da Bunguɗu dake Jihar Zamfara

    Maigirma Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Mazabar Maru da Bunguɗu dake Jihar Zamfara wanda kuma shi ne  ya bayar da gudunmuwa mafi tsoka domin gudanar da Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo wanda aka gudanar a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024, Hon. Abdulmalik Zubairu (Zannan Bunguɗu) ke jawabi a wajen taron.

    Rt. Hon. Bilyaminu Ismail Moriki

    Maigirma Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, Rt. Hon. Bilyaminu Ismail Moriki wanda ya wakilci Mai daraja Gwamnan Jihar Zamfara, Dr. Dauda Lawal (Gamjin Gusau) a lokacin da yake jawabin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Assabar, 04 /05 /2024.

    Alhaji Wadatau Madawaki

    Maigirma Kwamishinan Ilmi na Jihar Zamfara, Alhaji Wadatau Madawaki ya na gabatar da jawabinsa a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau

    Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara kuma babban mai masaukin baƙi, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Shaihin Malami Aliyu Muhammadu Bunza

    Shaihin Malami Aliyu Muhammadu Bunza ne ke jawabi amadadin Maigirma Shugaban Taro, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko (Sarkin Yamman Sakkwato) a Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Shaihin Malami Abdullahi Bayero Yahya na

    Shaihin Malami Abdullahi Bayero Yahya na Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Jihar Sakkwato wanda shi ne mai gabatar da jagaban Muƙala ta farko a wurin Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru wanda Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III a lokacin bikin buɗe Taron da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Shaihin Malami Atiku Ahmad Dunfawa

    Shaihin Malami Atiku Ahmad Dunfawa na Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato ɗaya daga cikin mashahuran malaman da suka gabatar da muƙalu a Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04/05 /2024.

    Farfesa Aliyah Adamu Ahmad

    Farfesa Aliyah Adamu Ahmad ta Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Jihar Sakkwato ɗaya daga cikin mashahuran malaman da suka gabatar da muƙala a Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru wanda Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III ya kuma gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Manjo HM Ahmad

    Manjo HM Ahmad Wakilin Maigirma Kwamandan Birged Ta Sojojin Nijeriya dake Gusau, Jihar Zamfara watau Birgediya - Janaral S Ahmed a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Wani ɓangaren jama'ar da suka halarci bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru

    Wani ɓangaren jama'ar da suka halarci bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Mal. Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji

    Mal. Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji ne a lokacin da yake gabatar da jawabinsa a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Dakta Abubakar Adamu Masama

    Maigirma shugaban Sashen Tsangayar Nazarin Ɗan Adam na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara, Dakta Abubakar Adamu Masama ya na gabatar da jawabin maraba ga mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar 04 /05 /2024.

    Shugaban Kwamitin shirya Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa

    Maigirma Shugaban Kwamitin shirya Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024, Dr. Naziru Ibrahim Abbas ne ke gabatar da jawabi godiya a wajen bikin buɗe taron.

    halifan Makaɗa Sa'idu Faru, watau Alhaji Ibrahim Sa'idu Faru

    Khalifan Makaɗa Sa'idu Faru, watau Alhaji Ibrahim Sa'idu Faru da jama'arsa ne ke baje kolinsu a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru wanda Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Assabar, 04/05 /2024.

    Sheikh Dr. Bello Janbaƙo

    Sheikh Dr. Bello Janbaƙo ke gabatar da addu'ar buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Motar da Ɗan Majalisar Wakilai mai Wakiltar Mazabar Maru /Bunguɗu, Hon. Abdulmalik Zubairu (Zannan Bunguɗu)

    Alhamdulillahi! Motar da Ɗan Majalisar Wakilai mai Wakiltar Mazabar Maru /Bunguɗu, Hon. Abdulmalik Zubairu (Zannan Bunguɗu) ya yi wa Khalifan Makaɗa Sa'idu Faru watau Alhaji Ibrahim Sa'idu Faru alƙawali a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru na Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara (FUGUSAU) a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar, Ranar Asabar, 04 /05 /2024 ya cika. A wannan hoton Khalifa Ibrahim Sa'idu Faru na biyar (5) daga gefen dama tare da Shugaban Kwamitin Shirya Taron, Dr. Naziru Ibrahim Abbas na shida(6) daga gefen dama sai Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji na uku (3)daga gefen hagu a lokacin da aka hannun ta masa makullan Motar a harabar Jami'ar, Lahadi 05/05 /2024. Dafatar Allah ya sanya albarka, amin.

    on. Abdulmalik Zubairu (Zannan Bunguɗu)
    on. Abdulmalik Zubairu (Zannan Bunguɗu)

    Hon. Abdulmalik Zubairu (Zannan Bunguɗu) Ɗan Majalisar Wakilai dake Wakiltar Mazabar Maru/Bunguɗu, Jihar Zamfara na farko daga gefen dama ne ke karɓar kyautar karramawa da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya bashi domin yabawa zuwa gare shi akan gagarumar gudunmuwar wajen ɗaukar nauyin gudanar da Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen ya gabatar domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04/05 /2024 daga Mai Martaba Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad CON na farko daga gefen hagu yayin da Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau a tsakiya ke taimakawa.

    Mai Martaba Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad CON

    Mai Martaba Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad CON na farko daga gefen hagu ke gabatar da kyautar karramawa zuwa ga Baƙo mai jawabin buɗe taro a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III, wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar 04 /05 /2024, watau Alh. Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji a tsakiya yayin da Mataimakin Shugaban Jami'ar, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau na farko daga gefen dama ke taimaka masa.

    Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau

    Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau na biyu daga gefen dama tare da wasu manyan jami'an gudanarwa na Jami'ar a lokacin bikin cikin abincin dare da Jami'ar ta shiryawa mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Macciɗo Abubakar III a Hotal ɗin Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar Juma'a 03/05 /2024.

    Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau

    Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau ke jawabi a wajen bikin cin abincin dare da Jami'ar ta shiryawa mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Muhammadu Macciɗo Abubakar III a Hotal ɗin Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar Juma'a, 03 05 2024.

    Dakta Adamu Rabi'u Bakura

    Tsohon shugaban Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Dakta Adamu Rabi'u Bakura yana  jawabi a lokacin bikin cin abincin dare da Jami'ar ta shiryawa mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Muhammadu Macciɗo Abubakar III a Hotal ɗin Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar Juma'a, 03 /05 /2024.

    Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau

    Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau daga gefen dama ya na tattaunawa da Wakilin Maigirma Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal (Gamji) kuma Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, RT. Honorabul Bilyaminu Ismail Moriki a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Makaɗa Alh. Ibrahim Sa'idu Faru da jama'arsa a bikin cin abincin dare da

    Makaɗa Alh. Ibrahim Sa'idu Faru da jama'arsa a bikin cin abincin dare da Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara ta shiryawa mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Macciɗo Abubakar III a Hotal ɗin Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar Juma'a 03 /05 /2024.

    Wakilin Mai Martaba Sarkin Kiyawan Ƙaura Namoda, Alh. Sanusi Muhamma

    Farko daga gefen hagu Wakilin Mai Martaba Sarkin Kiyawan Ƙaura Namoda, Alh. Sanusi Muhammad Ahmad Asha kuma Sarkin Sudan na Ƙaura Namoda, Alh. Nasiru Umar Abubakar da Hon. Hassan Muhammad Macciɗo Abubakar III da Alhaji Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji da kuma Wakilin Iyalan Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Muhammadu Macciɗo Abubakar III kuma Maigirma Uban Ƙasar Sabon Birni, Sakkwato Alh. Malami Sheikh Muhammadu Macciɗo Abubakar III a lokacin bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Wakilin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR

    Wakilin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR kuma Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau, Alhaji Ibrahim Bello MFR a gefen hagu ya na gaisawa da Wakilin Maigirma Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal (Gamjin Gusau) kuma Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, RT. Honorabul Bilyaminu Ismail Moriki a lokacin bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Farfesa Aliyu Muhammadu Bunza na Sashen Harsunan Nijeriya

    Farfesa Aliyu Muhammadu Bunza na Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato a wajen bikin cin abincin dare da Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara ta shiryawa mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III a Hotal ɗin Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar Juma'a, 03 /05 /2024.

    Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau

    Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau a gefen hagu ya na miƙawa Maigirma Ɗan Majalisar Wakilai dake Wakiltar Mazabar Maru da Bunguɗu, Honorabul Abdulmalik Zubairu (Zannan Bunguɗu) a tsakiya sanye da gilas kyautar karramawa wadda Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya bashi domin gudunmuwarsa wajen samun cikakkiyar nasarar gudanar da Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen ya shirya a matsayin karramawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.

    Makaɗa Ibrahim Sa'idu Faru na biyu daga gefen hagu tare da jama'arsa, Mayu 2024.

    Makaɗa Ibrahim Sa'idu Faru na biyu daga gefen hagu tare da jama'arsa, Mayu 2024.

    Makaɗa Ibrahim Sa'idu Faru na biyu daga gefen hagu tare da jama'arsa, Mayu 2024.

    Ga yadda Ƙungiyar Kiɗa ta Halifan Makaɗa Sa'idu Faru take a halin yanzu :-

    1.  Alhaji Ibrahim Sa'idu Faru - Shugaba /Sarkin Makaɗa.

    2.  Ibrahim Sa'idu Faru - Ciroman Kiɗi.

    3. Lawali Sa'idu Faru - Marafan Kiɗi.

    4. Bello Sa'idu Faru - Ɗangaladiman Kiɗi

    5. Aliyu Ɗangida - Majidadin Kiɗi

    6. Abdullahi Sa'idu Faru - Sarkin Fadan Kiɗi.

    7. Umaru Nakole - Garkuwan Kiɗi.

    Mayu, 2024.

    Makaɗa Ibrahim Sa'idu Faru, Maris 2024.

    Makaɗa Ibrahim Sa'idu Faru, Maris 2024.

    Jaridar Manhaja da Kamfanin Blueprint Newspapers

    Jaridar Manhaja da Kamfanin Blueprint Newspapers ke bugawa a Abuja, Fitowa ta 179 Ranar Jumu'a, 3 ga Mayu, 2024, ta buga labarin taronmu a shafinta na 16.

    Farfesa Atiku Ahamad Dunfawa da Dr. Abdulmalik Aminu da Farfesa A. B. Yahaya

    Farfesa Atiku Ahamad Dunfawa da Dr. Abdulmalik Aminu da Farfesa A. B. Yahaya a lokacin taron ƙasa da ƙasa a kan rayuwa da waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.