Jerin Sunayen Tufafin Hausawa

Waɗannan wasu ne daga cikin jerin tufafin Hausawa na gargajiya.

Malin-malin/malum-malum
Kowa Malam
Amari Muzuru
Girken Nupe
Girken Zazzau
Yar Fagge
Bulakura
Zilaika
Angale
Wundiya
Saace
Aganiya
Zubuni
Shakwara
Jamfa
Shafka
Kwakwata
Binjima
Siliya
Yar Jos
Dandura
Baltos
Jibba
Sakaruta
Yar Tambutu
Ranar Hausa ta Duniya

Post a Comment

0 Comments