Mai Girma Sarkin Sudan na Wurno Alhaji Shehu Malami Da Mai Girma Marafan Sakkwato Alhaji Ahmadu Danbaba

    Mai Girma Sarkin Sudan na Wurno Alhaji Shehu Malami Da Mai Girma Marafan Sakkwato Alhaji Ahmadu Danbaba

     Marigayi Mai girma Sarkin Sudan na Wurno, Jihar Sakkwato, Alhaji Shehu Malami na farko daga gefen dama tare da surukinsa (Mahaifin Uwargidansa, Hajiya Asma'u) watau Marigayi Mai girma Marafan Sakkwato, Alhaji Ahmadu ÆŠanbaba É—an Magajin garin Sakkwato Malam Usman, jikan Magajin garin Sakkwato na farko, Malam Abubakar Haruna ÆŠanjada a Hubbaren Amirul Muminina Muhammadu Bello É—an Mujaddadi Shehu Usman ÆŠanfodio tagammadahullah birahamatihi dake garin Wurno, a wani lokaci da ya gabata.
    Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

    Ibrahim Muhammad ÆŠanmadamin Birnin Magaji, Jihar Zamfara, Nijeriya.
    08149388452, 08027484815.
    birninbagaji4040@gmail.com
    [7:19 pm, 17/10/2024] +234 803 563 1048: Aslm
    Dan Allah tambaya ce da ni wakok

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.