Shin ‘Yar Kishiya Tana Da Kaso A Cikin Gadona?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu alaikum Dr. barka da asubah, da fatan kuna lafiya, Allah ya taimaka. mace ce ta rasu ta bar ‘ya’ya maza biyu da mace ɗaya, da kuma ‘yar kishiyar ta, shin ‘yar kishiyar tana da kaso a cikin gadon? Allah ya saka da alkhairi.

Shin ‘Yar Kishiya Tana Da Kaso A Cikin Gadona?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa’alaikum assalam, ‘yar kishiya ba ta cıkın magada, don haka za’a bawa ‘ya’yanta ne şu raba a tsakaninsu, duk namiji ya ɗauki rabon mata biyu.

Allah ne mafi sani.

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

WALLAHU A'ALAM.

https://t.me/TambayaDaAnsa

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam 

Post a Comment

0 Comments