Ticker

6/recent/ticker-posts

Rufe Ido A Cikin Sallah

TAMBAYA (214)

Assalamu alaikum warahamatoullah wa barakatuhu. Malan Chin zan iya rufe idanun na yayin da Ni ke yin salla domin samoun nutsuwa?

AMSA

Abinda zaa tambaya shi ne: Shin Annabi (Sallallahi alaihi wasallam) ya taba rufe idanunsa ko kuma ya bawa sahabbai umarni ko kuma bai hana su ba da yaga sunayi

Amsar shi ne baya rufe idanunsa a lokacin da yake sallah kuma bai bawa sahabbai umarnin hakan ba

Ana samun khushu'i (nutsuwa) a cikin sallah bawai da rufe idanuwa ba

Aa, da halarto da cewar kana gaban mahaliccin sammai da kassai ne

Duk da cewar kai ba ka ganin Allaah amman shi yana ganinka

Amsawa:

Usman Danliti Mato (Usmannoor_Assalafy)

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

WALLAHU A'ALAM.

https://t.me/TambayaDaAnsa

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam 

Post a Comment

0 Comments