Dandalin Tambayoyi Da Amsoshi

An ƙirƙiri wannan shafi ne domin ɗalibai da masana da manazarta Hausa da ke makarantu daban-daban. Za ku iya amfani da wurin rubuta tsokaci (comment) da ke ƙasa domin duba tattaunawar da ta gaba ko tura sabon saƙo.

Manufar wannan kafa ita ce samar da haɗin kai da zamowa farfajiyar ƙaruwa da juna musamman ta hanyar turo tambayoyi, amsa tambayoyi, turo muhimman bayanai da suka shafi karatun Hausa da ilimummumukan zamani da zamantakewa, da makamantansu.

Za ku iya turo tambayoyi ko ku amsa tambayoyi da aka turo.

Mun gode.

Aji

Post a Comment

6 Comments

  1. Lalle shafin zai taimakawa ɗalibai da maluma da manazarta

    ReplyDelete
  2. Thank you so much for this initiative. Up Amsoshi

    ReplyDelete
  3. Muna biye. Allah ya yi jagora.

    ReplyDelete
  4. Slm da fatar an yini lfy. A taimako ni da ayyukan da aka yi a kan sabbin Karin magana musamman wadanda suka shafi Zamantakewar Hausawa. Na gode

    ReplyDelete
  5. Slm da fatar an yini lfy. A taimako ni da ayyukan da aka yi a kan sabbin Karin magana musamman wadanda suka shafi Zamantakewar Hausawa. Na gode

    ReplyDelete
  6. Idan kana nufin karin maganganu da ake ƙirƙira a zamanance, za ka fi samun su ne ta hanyar interview da mutane. A kan Amsoshi kuwa akwai rubuce-rubuce da dama game da karin magana.

    Za ka iya samun su ta hanyar searching ɗin "Karin Magana" ta wurin search da aka samar a sama.

    ReplyDelete

ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.